Kai Allah Mun Gode maka da ka bamu shugabanni makaryata maciya amana Allah ka chanja mana ka bamu shugabanni na gari Amin
@abdussamadyusifibrahim40783 жыл бұрын
Allah yasaka mana
@UmarHTukur3 жыл бұрын
Allah Ya Saka da Alheri Mal Salihu. Allah sarki Abun tausayi
@mantv76563 жыл бұрын
Allah zaisaka mana mu En TARABA
@isiyakamuhammed25883 жыл бұрын
Allah yasaka muna mu talakkawan Nigeria
@synyahuza58973 жыл бұрын
Allah ya kawo wa yan mambila dauki
@mumar87203 жыл бұрын
Ikon ALLAH
@usmanmuhammad66583 жыл бұрын
Allah sarki qasata Nigeria😭😭😭
@elhjabdoulkarimaboubacar76143 жыл бұрын
Allah sarki najeriya hutama tagagaresu shinwai aduniya akwai kasar da tafi najeriya matsalar hutal lan tarki
@ummahanan57863 жыл бұрын
Allah sarki yan jarida Allah ya kare Mana ku ,kuna sa kanku a hadari sbd ku wayar Mana kanmu, Allah yyi muku jagoranci🙏😭
@wizkhalifashow81323 жыл бұрын
Allah yasa ku hadu da yan kidnapped a hanya
@ummahanan57863 жыл бұрын
@@wizkhalifashow8132 duk fatan da mutum yayiwa wani idan na alkairi ne shima zehada dashi idan na sharri ne kamar kanka kayiwa👌
@aljawwaadlimited55583 жыл бұрын
Gaskiya Yan jarida Kuna qoqari, duk wannan wahalar kunayin tane fah kawai don ku wayarda kan al'umma. Amma saidai Kash hausawa gaba daya sun koma kallon Fina finai akan internet sai Yan kadan wa inda ba arasa ba
@abubakarshuaibu55263 жыл бұрын
Gaskiya wanan kasar tamu kan Kai Allah ya kyauta
@malamaminukano14983 жыл бұрын
Assalamualaikum Mu ' Yan Mun Sani Babu Wanda Zai iya Gyarama Kasar mu, Sai Allah Subhanahu Wa Ta'allah. Allah Ka Gyara mana Qasarmu Nigeria. From Egypt 🇪🇬
@mubaraksunguy96963 жыл бұрын
Haba malam indai A arewa ne aiki sai abinda Allah yayi kawai dai
@usmantukur72233 жыл бұрын
Lallai shugabannin Nigeria Allah bazai barsuba sbd zalunchi Da karya 😢 dasukeyima mutane
@wizkhalifashow81323 жыл бұрын
Kaima Allah bazai barka ba
@mohammedmohammedgaini50483 жыл бұрын
Sai baba Buhari
@salihuabubakar69963 жыл бұрын
Sai baba mahaukaci
@ammarmuawiya2723 жыл бұрын
Yan Nigeria Allah ne kadan ke sannamu
@salihuabubakar69963 жыл бұрын
Nigeria ice kasar mayaudaran shugabanni na addini da hukumomi , dana y'an kasuwa, uwa uba kuma, su suke jagorantar yaudara a siyasa, afadin duniya baidaya, Allah ya kyauta.
@danawatv11613 жыл бұрын
Allah yasa mudace... amma wannan kasar tazama wani iri
@ahmadhassankano84373 жыл бұрын
Ba kun ce wai buhari mai gaskiya ba 😅😅
@danawatv11613 жыл бұрын
@@ahmadhassankano8437 yallabai ai maganar aikin wutan tun kafin Buhari yahau....dan haka ba Buhari bane kadai yake da laifi
@hajiyamamamn28483 жыл бұрын
Nigeria Allah 💔💔😥😥
@fathimamusaabdullahi66663 жыл бұрын
Allah sar mana da duk wandayake mana karya
@fathimamusaabdullahi66663 жыл бұрын
Amman sai cewa suke an kusa gamawa anan ana aiki aljihun su kawai sukewa aiki
@synyahuza58973 жыл бұрын
Gaskiya ya kamata BBC ku rika shi garuruwan mambila harma da bayabaya irin su baruwa gashakka da karkarar baruwa domin ganin halin da suke ciki don tamako..
@abubakaryunusa63573 жыл бұрын
Allah ya suawake
@dankwaihausatv86103 жыл бұрын
Kae jama'a
@abdulaxeexmuhammadumar73243 жыл бұрын
Allah Sarki 🤔🤔🤔
@abdoohaddadreezoo71013 жыл бұрын
Duk lafinmu ne ai kasa tazama wajan kasuwancinsu da gado kullum Mutane daya muke zaba bamu da hankali daga mutum yagama gwamna yakoma sanata daga sanata yakuma minister yakuma shugaban kasa daga app zuwa pdp zuwa apc kuma dai duk mutane daya ne suke caccanza jam.iya munzama wawaye duk bayan shekara hudu mufito muzabi su sudin ne dai babu canji sai su dasuke canza jam.iya ko mukami yaushe dan nigeria zai gane wannan wasan yaran allah masani akwai allah 🥺😔🚶♂️🚶♂️
Tunkafin a haifemu kenan akayi alkawarin da ayi gashi hardamu tafi ba,ayiba. Nigeria azzalumai sunyi yawa
@shamsunmn88183 жыл бұрын
😭😭😭😭😭🤲🤲🤲
@sheikhumar5813 жыл бұрын
Lambar Yobe gashua nakalla a mashin din fa
@belloumar56063 жыл бұрын
Kai Kai bbc muna son kuzo ku bamu labarin na Gombe wato dadin kowa hydro plant Wanda a kace zai fara aiki last year kuma Muka ji shiru.
@oumarmari40303 жыл бұрын
Wann sabon daukane a BBC ba mutaba ganin chiba
@moona12463 жыл бұрын
Dadin abun Sai sun amsa tambaya agaban Allah rananda kowatakassayake Allah saiyatambayi shu'agabanne Akan amanada Allah yabasu nede baiyafemussuba wlh
@isaikachiroma21793 жыл бұрын
Toh ina kudadain
@Theordinarypresidentson3 жыл бұрын
To amma tamabayar shine wai ina miliyoyin daloli da aketa warewa saboda wannan aikin a dukkan shekarun da suka gabata? Zanyi magana akan shugaba Buhari Daga kan Babatunde Fashola Zuwa Kan Sale Mamman Ina Kudaden da Buhari Ya Approving Musu Kuma Aka Bada wadannan kudade me sukai da kudaden? Ina fatan wannan tambaya tawa ta isa wuraren Mahukunta Kamar Su Executives/Legislatures and Judicial Judges I.e Buhari Da Mukarrabansa wato yan majalisu da kuma Alkalai
@adamsuraj81373 жыл бұрын
Aman buhari yacika babban mayaudari
@wizkhalifashow81323 жыл бұрын
AI kin banza tuh ina ruwanku
@salihuabubakar69963 жыл бұрын
Gaskiya ne, saboda kaima barawonne, Allah ya kyauta.