Halima Muhammad ta faɗa mana yadda ƴan fim ke fuskantar babban ƙalubale a tsakanin al'umma.
Пікірлер: 32
@SafyyahMohammedmusa6 ай бұрын
Kaji yar gari Allah ya tabbar miki, ya cika miki burinki na alkhairi Bafulatani badaganan ba wlh Allah ya Baki miji nagari yar uwa ❤❤
@MansirTVshow2 ай бұрын
Ya Allah kasani wallahi Ina matukar kaunar yarinyar Nan, Allah yabaki miji nagari
@FatimaMohammad-w5f6 ай бұрын
Allah yabaki mijina gari❤
@sakinadeeni47136 ай бұрын
To duk wannan fari da ido da murmishinan da qarya ta kiran wani da sunan miji daba a daura muku aure ba, shima duk halal ne ko shima 6ata suna ne, karuwa a 6oye take yi, ku ko a bayyane kuke taka dokokin Allah kuma kuna tutiyar sanaa ce, me lefi a 6oye masa yasan kuskure yake, kuma Allah baya son me bayyana 6arna. Allah ya baku sanaa mafi alkhairi ku rabu da wannan hayaniyar duniya
@MagadjiMamadou-lk2vd6 ай бұрын
Allah ya cikamiki burinki Dan annabi S a w
@MagajiAli-xm1gy6 ай бұрын
Yar Uwa Allah Ya kariki
@SmSm-r5q5 ай бұрын
Wlh inasonki sunana Abdul salam❤
@abubakarkabiringawa6 ай бұрын
Yarinyar nan akwai hankali, Allah ya baki mijin nagari
@_Zunnurain6 ай бұрын
My crush, Harga Allah ina matukar sn yarinyar nan
@MaryamAbdulkadir-rc1kg6 ай бұрын
Masha Allah❤❤❤
@abdulkareemabdulsalamabashe6 ай бұрын
Wllhy dazata soni danayi wuff da ita❤❤
@ishakuabdullahi-ce4zb6 ай бұрын
maganar gaskiya babu wata ya mai tarbiya nagaske dazata iyayin film
@MRDANGARITV6 ай бұрын
Masha Allah done ❤ ❤ ❤
@MahamadouISSA-kz9eo6 ай бұрын
🎉🎉 ماشاء الله
@KhadijaIbrahim-qb7sx6 ай бұрын
Ma shaa Allah
@Ethicalreality-i4u6 ай бұрын
Allah SWT Ya cika maki burinki kuma Ya cika wa kowa burinshi ta alkhairi.
@umaribraheembamalliumar51546 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@malamaminukano14986 ай бұрын
Assalamu alaikum Naji dadin wannan tambayar da kika yiwa kanki mai yasa kika shiga film? Kina 'ya mace wacce take so tayi aure a Rayuwar ta. Allah ya ganar da ku gaskiya
@OsmanJami-ok6ky6 ай бұрын
Love you
@Okocha-kq5mp6 ай бұрын
❤
@MM-wr6kv6 ай бұрын
🎉🎉🎉😂
@LawalAbdullah-gf5wu6 ай бұрын
Allah ya haka
@limanuyusuf15186 ай бұрын
To da kyau
@abdoulrahimougarba34446 ай бұрын
👍👍👍👍👍👍🇱🇾🇳🇪❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️💯💯💯
@salisussj6 ай бұрын
Kai jamaa . matasa akigabada sanaa komin wahala
@abba_Son_TV6 ай бұрын
😂🎉🎉🎉🎉
@OumouFadila-ch8gm6 ай бұрын
Kaji aikin hankali
@BA_SO_BA_NE6 ай бұрын
Maybe watarana na fara ganin daga marubutan ku daga shafin BBC HAUSA