Allah sarki, allah ya kara maka lfy da nisan kwana,masha Allah takwara kin burgeni, tabbas kina biyayyar aure, allah ya kara muku xaman lfy da kwanciyar hankali.
Curoki dan Allah kadena film na shashanci kafito uba sak ko kafito ko mekudi kadena make murya wallahi sai kafi haka daukaka sosai dan kana da gwarjini
@ashmultimediatv3 жыл бұрын
Yeah na yarda da maganar ki. Ya kamata su chanza masa role yanzu kam su bashi na Uba na kirki...😀
@anasmukhtarhayinalhaji84643 жыл бұрын
Allah Sarki... Malam Chiroki har ka sa na tuno da 1999, a film din Allura da Zare da (Mai Martaba - Shehu Hassan Kano, Gimbiya da Halifa) Daskin da Daridi - Malam - Bashir Bala Chiroki, Mai Aya, Indo da Jimmai. Amma BBC na ji dadin wannan hira da akai da Chiroki. Ku ci gaba da tattaunawa da tsofaffin Jaruman kannywood. Da Halifa da Gimbiya,
@tutararewa43342 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/Z4i9ZodvbbWjf5I Kisan gillah part 2 littafin saurare🥰 kudannan mana subscribe Sannan kudannan mana kararrawar sanarwa Domin samun sabbin shirye shiryenmu mungode
@ashmultimediatv3 жыл бұрын
Hahhahaha lallai Aisha matar Chiroki kin ga ta kan ki🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Gaskiya na sha dariya a wannan episode din. Musamman karshen....🥰😂😂😂😂