BBC Hausa muna godia sosai kuma mana jin dadin shirye shiryan ku
@shawalmohammed14843 жыл бұрын
Allah help us to make peace in the Afghanistan
@fathimamusaabdullahi66663 жыл бұрын
Masha Allah allah yacigaba da daukaka musulunci da musulmai baki daya
@Kb-lq7uz3 жыл бұрын
Améé
@hausa64663 жыл бұрын
السلام عليكم ورحلته وركته
@musadanbaba10383 жыл бұрын
BBC hausa masha allah
@onebobekawel96723 жыл бұрын
Yayi
@mustaphamuhammed81113 жыл бұрын
Ya Allah kashiryar da masu Neman shirya
@umarabba67693 жыл бұрын
Aisha bakida fara'a shiyasa bana yinki.
@almouissarachida33873 жыл бұрын
Allah ya tamace talibn .muna Tara daku 100%100
@isaisa20543 жыл бұрын
الله أكبر
@mammanharounaidrissabgdtv31293 жыл бұрын
Innalillahi wa ina ilehi rajioun kai duniya wai minene mutane suke nema a duniya
@abdoulwahidalkasum18683 жыл бұрын
Allah sarki
@tahiribrahimtahoua13183 жыл бұрын
BBC hausa fatan alhayri
@yakubuisahahmed36493 жыл бұрын
BBC hausa
@saydouadamsow90953 жыл бұрын
Xxxxx
@officialabz53973 жыл бұрын
Kema sai yan Taliban sun miki hukun ci inshallah idan bakya sa lullibi
@ibrahimmuhammad15693 жыл бұрын
Mu ba akan dokar asa lullubi ko hijab ga mata da musulunci ne jayaiyar mu da Taliban ba,muna cewa hana yan mata shiga makarantun zamani da ma aka kebewa yan mata muke ganin wani kidahumanci ne irin na aqidar Boko Haram ta wahhabiyanci.Ai kasar Pakistan mai goyon bayan Taliban sun tsaya tsayin daka sai yan mata sun shiga makarantun zamani Kuma haka ya taimakawa Pakistan wajan ci gaba na kere-kere har da hada makamin nuclear ,Wanda ya kareta daga mamaya daga miyagun mushrikai yan Hindu na India da basa kaunar musulunci da musulmi.kaga ai a halin yanzu yan Taliban sun kori yan mata daga makarantun zamani dukda ko cewa an kebesu a yankunan da suka kama.Dama America da kasashen turai haka suke so kasashen musulmi su Zama,ba wani ci gaba na kere-kere su rinqa sayar musu rubabbin makamai suna kisan junansu Kuma su mamaye su su kafa musu gwamnatocin jeka nayi ka.Dubi Gwamnatin wahhabiyawa ta Aal Sa'Ud,ba makamin da suke kerawa da kansu ; mugunyar kasar America ke basu rubabbin makamai su karbe dollars da suke samu na man petur.kasar musulmi tana kerawa kanta makamai shine asalin adawar America ga Turkiyya da Iran har ma da ita Pakistan.To ashe Taliban ba zasu koyi darasi ba daga Pakistan da ke goyon bayansu su karfafa karatun zamani ba ga samari da yan mata;illa a kebe makarantun maza dabam da na mata ba?