Me ke haddasawa mutane yawan fushi? - BBC News Hausa

  Рет қаралды 20,874

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 54
@malamaminukano1498
@malamaminukano1498 2 жыл бұрын
Assalamualaikum Bana Fushi Ni Sai Dariya. Alhamdulillah Wannan Baiwa Ce Daga Allah. Daga Egypt 🇪🇬
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
oyo yoooooooooo MADINA 🙋‍♀🙋‍♀🙋‍♀🙋‍♀🙋‍♀
@munzaliharunaabubakar9278
@munzaliharunaabubakar9278 2 жыл бұрын
Masha Allah dama sai wani yamatsa wani kansamu gurin zama mungode badar
@Neesatou
@Neesatou 2 жыл бұрын
Allah sarki badriya zamuyi missing dinki. Dama kuyi collabo Dan this episode is my Favourite so far because both of you are in it
@mdtv9164
@mdtv9164 2 жыл бұрын
BBC kenan
@saadoumahamadou3258
@saadoumahamadou3258 2 жыл бұрын
Allah yayimin wata baiwa idan raina ya bace nakan daina magana ku waya nake naji kamar ka fara shirme zan katse waya dan kad magana tai sawu
@uwaisumuhammad1902
@uwaisumuhammad1902 2 жыл бұрын
Taurari na a bbc may Allah keep bless you
@zainabm286
@zainabm286 2 жыл бұрын
I enjoyed watching this very entertaining and educative. Will miss you Badriyya. Allah ya bada sa’a
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683
@chaiboubnhassanechaiboubnh7683 2 жыл бұрын
Marhaba da madina dahiru mai shanu
@حفصهمحمد-ط1ط
@حفصهمحمد-ط1ط 2 жыл бұрын
سبحان الله والحمد سبحان العظيم
@buharilawan1969
@buharilawan1969 2 жыл бұрын
Welcome back madeenah 💪💪miss you badariya😭😭
@abdulkadirlabaran6205
@abdulkadirlabaran6205 2 жыл бұрын
Alllah yasaka miki da alkairi coach Jeddah
@rabiumar8
@rabiumar8 2 жыл бұрын
Ina yiwa madina barka da dawowa, kuma gaskiya zamuyi missing din Badar😭😭😭
@TaskarWakokinHausa
@TaskarWakokinHausa 2 жыл бұрын
Wow! Madina Maishanu barka da dawowa. Mun yi kewar ki Madina, yanzu kuma we're gonna miss Badar. Thank you so much.
@nastourbanas5629
@nastourbanas5629 2 жыл бұрын
Allahkkauda muna abinda ke kaimu ga fushi
@Nassgold354
@Nassgold354 2 жыл бұрын
Masha allah , welcome back madina
@tthg9302
@tthg9302 2 жыл бұрын
Wow ykk zuwairat
@yusufmuhammad3654
@yusufmuhammad3654 2 жыл бұрын
masha allah bbc da kyau
@ahmedmuhammed6206
@ahmedmuhammed6206 2 жыл бұрын
i wish you success
@abubakarkhadija7522
@abubakarkhadija7522 2 жыл бұрын
Masha Allah
@habibamujittaba7788
@habibamujittaba7788 2 жыл бұрын
Allah sarki kema zamuyi kewarki
@habiboualakos4937
@habiboualakos4937 2 жыл бұрын
Wallahi hakane susai
@naimaabdulrahman655
@naimaabdulrahman655 2 жыл бұрын
Really enjoyed this topic because inada saurin fushi welcome back madina
@ahmedmuhammed6206
@ahmedmuhammed6206 2 жыл бұрын
we will miss you madam
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 жыл бұрын
MASHA ALLAH
@mansirmagaji9486
@mansirmagaji9486 2 жыл бұрын
Annabi S A W yace kada kayi fushi s a w
@saifullahharuna3749
@saifullahharuna3749 2 жыл бұрын
Naji dadin wannan shirin naku Kuma na ilmantu sosai Allah sakada alkairi
@malikahussain4507
@malikahussain4507 2 жыл бұрын
Welcome back Madina.
@jofsssbbdhdbd8767
@jofsssbbdhdbd8767 2 жыл бұрын
🙌🙌🙏🙏🙏
@hausa_tv_
@hausa_tv_ 2 жыл бұрын
Gaskia Nima Ina daya daga cikin masu yawan fushi na Rasa yadda zanyi wlh
@saidousman7617
@saidousman7617 2 жыл бұрын
baybay badariya
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 2 жыл бұрын
Halima we like you ♥️
@halimaabbaisah
@halimaabbaisah 2 жыл бұрын
I like you too Ayishat❤️
@marindousman9598
@marindousman9598 2 жыл бұрын
Wallahi Ina fama da yawan fushi sosai
@hussainelhussain7552
@hussainelhussain7552 2 жыл бұрын
Ka yawaita zikirin Allah
@suleimanabdulmumin8628
@suleimanabdulmumin8628 2 жыл бұрын
Allah yasa mudace fishina yana bani wahala sosai idan mutum yabata min Rai bana iyahakuri harsainarama nake samun sauki
@habibamujittaba7788
@habibamujittaba7788 2 жыл бұрын
Oyoyo madina💃
@nasseribrahim3858
@nasseribrahim3858 2 жыл бұрын
Da Allah madina tanada Aure wlh ina san ta
@habeebahharuna9680
@habeebahharuna9680 2 жыл бұрын
gsk Wallahi Nima Ina da yawan fushi the last one shi na ko one week baka ba sai dana suma
@hausa_tv_
@hausa_tv_ 2 жыл бұрын
Amma Kuma Ina da saukin sauka Idan nayi fushi
@ahmadsani959
@ahmadsani959 2 жыл бұрын
Hajiya Badariyya, nikam ban iya fushi ba. koh nayi, nandanan Zan manta da abinda yasani fushin. fushi Bai taba saka ni wani haliba. Fushi remedy ne wajen samun fresh kwakwalwa. Watau if u discharge fushi, tamkar kana clearing kanka from malicious tendencies ne
@abdallahmaryam3404
@abdallahmaryam3404 2 жыл бұрын
Someone like me
@ibrahimy.ibrahim7816
@ibrahimy.ibrahim7816 2 жыл бұрын
Badariyya kam kinyi kokari wajen riqe shiri yadda yakamata, barkanki da dawowa madina
@nastourbanas5629
@nastourbanas5629 2 жыл бұрын
Munyi kewarki madina kuma muna mar haba da dawowarki Allah bada sa,ar aiki cikin nasara Ina bébénki
@AishaMuhammadali-y8k
@AishaMuhammadali-y8k 10 ай бұрын
16:29 pls anty madina kiyi topic akan people that used to make comments on people post, sai suyi bullying na mutum without knowing anything about mutum..wasu abubuwan da suke fada is too harsh please su daina zasu iya pushing na mutum into depression..because wlhy in wani ya fada maka wani abu sai ka dade baka manta.. plsss anty talk about this topic..I'm not an influencer or anything close to this but I just hate yadda wasu suke commenting a pages na mutane
@salihouyahaya583
@salihouyahaya583 2 жыл бұрын
gasakiyane bariya tujani kalarawuye
@نعيشمعالقرآنالكريم
@نعيشمعالقرآنالكريم 2 жыл бұрын
Bari nayi muku summary na Menene Fushi. Shi Fushi abune mara kyau a addini domin yakan Jirkitama mutum normality din Rayuwar shi domin galibin Fushi bashi da amfani kuma Musulunci baya son shi, duk da cewa Fushi ko da dan Allah yakiyi shi Toh shi akarankanshi fushin ba’a bada lada acikin shi saidai Allah yana bada ladane sabida anyi Fushin dan Allah ne dan haka Annabi ya bada Shawara Idan kana Fushi kayi shiru in kana tsaye kazauna idan kana zaune ka kwanta ko kuma kaje kayi sallah domin ganawa da Allah yana saraitar da Fushi.
@ibrahimhamissou5558
@ibrahimhamissou5558 2 жыл бұрын
To badariya ina zakiyi
@chipkao905
@chipkao905 2 жыл бұрын
Fushi daga shedan ne
@samiraahmad8707
@samiraahmad8707 2 жыл бұрын
Anty madinah haihuwa kikayi
@UmarYahaya-z5r
@UmarYahaya-z5r 2 ай бұрын
Asalam Gud Afternoon To Interia Journalist Today Friday 22 November 2024 Umar Yahaya Musa Prime Minister Vice president of Nigeria Minister Of Defense I give Directive to Umar Faruk Musa To Annauce All Soldiers Around Nigeria To go back to There Bracks Maiduguri Yobe Katsina Sokoto Zamfara Kaduna Nigeria Kebbi Taraba Benue Kano Jigsaw others State No Check point In Anyware Or Police or Soldiers No More Boko Haram No Kidnapping No Bandik others Crime in Sha ALLAHU TAALA May Almighty ALLAH Guide Protect our People's Around the World Ameen Have A Fantastic Dreams of Peace And Unity
@zailaniibrahim4682
@zailaniibrahim4682 2 жыл бұрын
Darasin yau yanada muhimmanci sosai musanman a zamantakewa a rayuwar yau da kullum, mungode sosai malamai.
@ameerah-bh5xb
@ameerah-bh5xb 2 жыл бұрын
Barka da zuwa madina
@iiii8286
@iiii8286 2 жыл бұрын
Masha Allah
Africa Eye: Gwagwarmayar samun 'yancin kai a Kenya
49:00
BBC News Hausa
Рет қаралды 1,4 М.
Majemar da ke jeme fata 50,000 duk mako a jihar Kano
5:59
BBC News Hausa
Рет қаралды 2,8 М.
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН
Гениальное изобретение из обычного стаканчика!
00:31
Лютая физика | Олимпиадная физика
Рет қаралды 4,8 МЛН
BAYGUYSTAN | 1 СЕРИЯ | bayGUYS
36:55
bayGUYS
Рет қаралды 1,9 МЛН
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
Tun ina sakandire na fara sana’ar baƙin mai - Mai Ammasco
7:31
BBC News Hausa
Рет қаралды 8 М.
ST Gambian Dream Performance Part 1 - Nna La Duwa Album Launching
26:17
Gam Music Promo
Рет қаралды 4,8 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Galin Money
5:57
BBC News Hausa
Рет қаралды 3,9 М.
Ku San Malamanku tare da Sheikh Muhammad Shugaba Abdurrahman
7:06
...Daga Bakin Mai Ita tare da Ahmed Delta
5:55
BBC News Hausa
Рет қаралды 2,8 М.
Каха и дочка
00:28
К-Media
Рет қаралды 3,4 МЛН