Malam ya yi digirinsa na farko da na biyu da digirin digirgir duka a kan Al Kur'ani mai tsarki. Malam ya taba wakiltar Najeriya a musabakar karatun Al Kur'ani mai tsarki a Malaysia.
Пікірлер: 74
@رقيه-ف3كАй бұрын
Masha Allah Allah ya Kara kusanci da shugaba sallallahu alaihi wasallama ❤❤❤❤❤❤❤
@Diaryofacook3 жыл бұрын
Masha Allah 🥰🤩 Allah ya kara ma malam daraja mu kuma yasa mu zama daga cikin Ahlul Qur'an
@chef__maiglass60722 жыл бұрын
Wlh Allah yasan Ina son malamin nan🥺❤️ Allah ya qara lfy da nisan kwana me albarka🙏🏻
@ismeeymuhammadbello5520 Жыл бұрын
Allah ya kara wa Dr. Ilimi, imani da lafiya.
@muhammadabdulwahhab856611 ай бұрын
Ma Shaa Allah Wallahi sai na ji kana burgeni. Ina sonka dan Allah. Allah Ubangiji ya hadamu a cikin wan nan soyayyar a Al Jannatul Firdaus, Aameen Thumma Aameen Yaa Allah.
@ishaqibrahimyerima35913 жыл бұрын
Masha'Allaah! Allaah ya kara sanya iklasi da kuma tsoron Allaah. Aameen!
@مروةمحمد-ن6ض3 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله اللهم بارك ورزقنا تدبر القرآن الكريم وجعله لنا ربيعاً لقلوبنا ونور صدورنا 🤍🌼
@malamaminukano14983 жыл бұрын
اللهم امين يارب يا أستاذتنا
@katiellamoussa32532 жыл бұрын
Masha Allah, a satin sahabbai da akai da sauran karatutukka na lura da Allah yayi maka baiwa da hikima wurin wake, sai yanzu kuma da naji la lashi tokobi cikin mutum 5000 wajen yabon manzon Allah S.A.W na kara jin dadi. Ina jinjina maka. duk mai son wake zai soka, balle ma na addini. Baban mu sheikh Abdul WAHAB Abdallah ma al insan yake so, ina ga nima hakane. Allah ya kara ikhlassi ya bude mana duk wata kofa ta samun ilimi mai albarka irin naku. Ameen!
@maryamsani31603 жыл бұрын
Masha Allah, Allah Ya qarawa rayuwa albarka, Ya sakawa Iyayen ka da malaman ka,Ya Albarkaci zuri'a, Ya jiqan Sheikh Abdallah Zarbadi Alghamadi,Allah SWT mu na roqon Ka,ka azurta mu da makhaliqil akhlaq,Ya Sa a zuri'ar mu sami kamar ka Dr.ko Wanda ya daraka,Ya Sa alqur'ani Ya cece mu,Ya Sa mu ga manzo SAW acikin mafarkin mu .Allahumma Inni As'alukal Janna.
@maishashuaib3231 Жыл бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@khadimibachiroudamagaram29833 жыл бұрын
Masha Allah 🥰🥰🥰 Allah Ubanguiji ya datar damu Alfarmar sayyidina RASULLILLAHI Sallahu alaihi wa salam ❤️ ❤️ ❤️
@rtre6943 жыл бұрын
Slm allah yadwakaki muslims.allah yakara ilimi mai albarka mln jamil.daga jamilou🇳🇪mazamnin Congo🇨🇬
@adamabdullahi91173 жыл бұрын
Masha Allah shekhan habeebuna Doctora a Qur'anin
@bunuabdulkadirgaltimari1462 Жыл бұрын
Masha Allah, may almighty Allah guide and protect you all and grand you long life with good health
@nafisaaminukoko42582 жыл бұрын
Masha Allah Dr Allah ya kara girma Amin
@bintsaeibou9524zakariyya Жыл бұрын
Masha Allah Allah yakarawa rayuwa albarka malam
@khadijakabiru8212 Жыл бұрын
Masha Allah,Allah ya bani irinka
@haladuali47953 жыл бұрын
Masha allah allah yakara rayuwa mai albarka
@ahmedraliya14143 жыл бұрын
Allah ya bani miji mai addini kamar ka brother 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭
@okochakanu19583 жыл бұрын
Amin ya Allah. sister wllh kin birgeni
@ahmedraliya14143 жыл бұрын
@@okochakanu1958 nagode brother
@shuaibumaimuna10253 жыл бұрын
Amin ya hayyu ya qayyum
@ahmedraliya14143 жыл бұрын
@@shuaibumaimuna1025 nagode brother
@nazifiiliyasu54322 жыл бұрын
@@ahmedraliya1414 Amin
@ibrahimbadamasi51893 жыл бұрын
To masha Allah mlm muna godiya kwarai da gaske.
@mdabdramanaichatou37543 жыл бұрын
allah ya kara imani da ihlasi malan 👏👏👏
@adamuhamza23953 жыл бұрын
Masha ALLAH , ALLAH ya saka mungode
@ahmedraliya14143 жыл бұрын
Masha allah ya burgeni wallahi 😭
@مريمشعيب-غ3ض4 ай бұрын
عليه الصلاة والسلام
@nababaauwal46623 жыл бұрын
Masha Allah jazza kallahu khayrn sheak
@umartghana49043 жыл бұрын
Masha allah Allah ya karawa rayuwa albarka
@ahmedraliya14143 жыл бұрын
Masha allah love de toi❤
@UmmuIdris-cg9qz Жыл бұрын
Allah ya barmana ku Malaman mu
@abdoulwahidalkasum18683 жыл бұрын
Allah yakarawa rayuwa albarka
@chef__maiglass60722 жыл бұрын
Maa Shaa Allah❤️
@malamaminukano14983 жыл бұрын
Sallallahu Alaihi Wassalam ❤️
@ammarmuawiya2723 жыл бұрын
Allah ya qara rayuwa albarka
@safainusa38162 жыл бұрын
masha allah
@abdoulabdoulmoussa49192 жыл бұрын
Macha allah ya Habibi ina muhabek
@muhammadnazirmusa60183 жыл бұрын
Mashaallah
@حواصالح-و6ق3 жыл бұрын
Masha Allah ❤❤❤💕💕💕
@aishaabbas8086 Жыл бұрын
Masha ALLAH 👏
@mamanyoussouf45963 жыл бұрын
Masha allah
@sahibsaguirou1883 жыл бұрын
Allah karama rayuwa albarka🌹🌹
@zayyanutukur54862 жыл бұрын
Ma Sha Allah
@hameakharabi98782 жыл бұрын
صلى الله عليه واله وسلم
@zakariyaou85433 жыл бұрын
macha Allah Allah ya kara ma lafiya malam
@yusrahyusrah7363 жыл бұрын
MashaAllah Tabarakarrahman
@abdoukarimoumoussadjermaya52233 жыл бұрын
Manzon Allah s a w annabi Muhammad s a w
@ameenah5402 жыл бұрын
Masha Allah 💘💘💘❣️
@hamzahouseini83533 жыл бұрын
Masha allahu👍👍👍👌🤲
@شرفالدينالصادق-خ1د3 жыл бұрын
ماشاءالله
@rukayamohammed58093 жыл бұрын
Thanks 🤲🏻🤲🏻☝🏻🇬🇭
@ismailmuhammad84283 жыл бұрын
BBC don Allah kuzo sokoto kuyi hira da malam bashir dan fili
@askiaaskia10313 жыл бұрын
Macha allah
@mlml13313 жыл бұрын
Good
@usmanabdullahi55213 жыл бұрын
😍😍
@zakariyaou85433 жыл бұрын
👍👍👌💖
@ahmedraliya14143 жыл бұрын
❤
@abdoukarimoumoussadjermaya52233 жыл бұрын
S a w
@JAMILMKCITY2 жыл бұрын
Fatan alkhairi 🙏 bbc a samin albarka da subscribe 🙏