Masha Allah mungode da fadakarwa mana allah yakara batsira
@muttakazabeirou874 Жыл бұрын
Masha allah malam mktr mungode
@saniissoufou7725 Жыл бұрын
Allah karabasira malan
@kbratogo3690 Жыл бұрын
Macha allah ❤️ ❤️ ❤️ ❤️ ❤️ 🤲🤲🤲📿📿📿
@saidumusa6251 Жыл бұрын
Lallai akwai hikimomi cikin wannan wakar. Allah yasaka da khairi
@zakinsodangata24 Жыл бұрын
Slm aminci agareku ma sha allah malam dan allah yaushe za kudawo munjima munajira dan allah asakomna kashi na 9 acigaba wlh muna karuwa sossai allah ubangiji yabiya kuma muna godiya sosai da nasihar gaskiya muna so adawo tun sallahr karmi kakaje hutu yanzu kuma har babba yazo ba kudawo ba 🙏🙏🙏🙏🙏
@channelbindawatv5494 Жыл бұрын
Wslm In Sha Allah zamu dawo ba jimawa zamu dawo da darasin watan Zul hijja da da sallar layya da abinda Ya shafi ranar arfa