Allah karemu daga sharin bosho na jahilci (gaskiya da,ile) kanada hakuri ga jahadi halak
@ibrahimousmane40182 жыл бұрын
Da ka ce sarkin Dawanau 🤣
@saminusanusi74892 жыл бұрын
Bosho Don Allah akaramasa (deliya tadan nasiru) ba'a malamin ki bakauye
@ayubaasheshe44542 жыл бұрын
Bosho and Da'ile are a wonderful match in Barkwanci.
@comedyskitsworld38962 жыл бұрын
Hahaha, Allah raba mutum da matsifan Bosho 😂
@maazuabubacar54372 жыл бұрын
Kay bosho kabi da'ile ahankali yafika ilimi, amma kirarin naka baba da'ile yana birge ni : gawo baa hawan ka ta reshe, kwalta baa qetaraka sai an waiga, mazan jiya gaku a yau. Daga maazu Abubacar Dan Niger mazaunin misratah libya.
@manetura21842 жыл бұрын
Assalm oga bosho kahada dasarkingarimmu tura yobe
@salissououmarnazoumou26352 жыл бұрын
Gaskiya waga sallar ba tayi ba dan ba haka ake sallar dama bosho ba me son gaskiya bane da'ile ya gayi gaskiya kuma Naji Ance bosho bama guje ne
@saminusanusi74892 жыл бұрын
Gaskiya daga baya baya anyi hasara wanan shine abinda akeyi agidan gado gaskiyako anyi baya!
@innosamaazu14162 жыл бұрын
Hhh oga bocho walahi kabani kunya kana ba ban malami ama bakasan chika chikan misilimtshuba toh akoma makarantta walahi an dai ji kunya da ga naku inoussa maazou libya misurata
@abubakaryahaya22662 жыл бұрын
Da'ile kabi duniya a hankali Saboda naga kana kawowa mai gida wasa inayimuku fatan alkairi a gareku daga naku abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta Lafiya
@chocokader472 жыл бұрын
Oga bosho kakoma makaranta akoyi musumtchi
@innosamaazu14162 жыл бұрын
Tap zama da madaukin kanwa chike kawo farin kai
@idrissanafiu50932 жыл бұрын
bosho Allah ya
@yusuffctv15732 жыл бұрын
Wannan haukane wasa da sallah
@mussaumaru8962 жыл бұрын
Haba wannan ai wasada sallane
@hafboy14302 жыл бұрын
Hhhhh
@malanbosstv2 жыл бұрын
Yayin kyau baba bosho Allah ya karah taimakawa
@oumaroumoussaabdoulkader52522 жыл бұрын
Assalamou aleykum bonjour tout le monde j'espère que vous allez bien ? Da wannan Salla taka daga baya baya gonda ka datsa ma kare ciyawa