Subhanallah be kamata ka kira musulmi d Arne ba koda d wasane , sbd shi kafirci yna kasancewa ne akan mutum biyu ko Wanda y fada kkm Wanda aka fdawa, pls alhaji bosho a daure a kiyaye a dena wasa d addini, ko a wasa
@ismaeltoukal32594 жыл бұрын
salamu aleykun barka da wara haka .ina so saka bakina a maganar da zainab tayi .inaganine bosho kamar wa'azi yaké .saboda abubuwa da dama yaké guarama wasu musulmi .afuwa ba wai nachigar ma bosho né bas
@abdulwahababdullahi18354 жыл бұрын
Maganar da zainab tafadi gaskiya ne bayan haka mala'iku suke yin tambaya a kabari babu wata jaka! Dan haka wannan baidace ba wasa bai kamata yawuce har yataba lamarin ubangiji ba
@zainabaminu19605 жыл бұрын
Watakon har tasan ranakun aiki haahahaha kaiiii jama'a
@ayoushaabdourazak86525 жыл бұрын
Matsalar masu comedy sai su dinga wasa da lahira alhali ba kyau