Bosho TV nawa shawara na shine in za'a chi nama Kaman wannan sai a wanke hanu kamin a fara chi kokuwa ayi anfani da sinke domin mutane su san inganchin tsabta 🙏🤲🙌
@HusseinAbacar2 ай бұрын
Irin firarar fah akwai datijawa masu irin ta 😅😅 ko
@Suleimansultan-qw8nd3 ай бұрын
SLM hhh aci gaba da gashi
@alburooj79043 ай бұрын
In banda Bosho, menene dadin wannan nama, harma da santi. Tsire ba wojiya, ba kuli kuli kuma ba'a hada shi da rogo ba.
@aliibrahimbabale70523 ай бұрын
Aslm Bosho na da,ile ga fa naku nan.Ali Ibrahim babale gashua yobe state ga sakon gaisuwa. daga dauda gidoga na uwani
@barham.2273 ай бұрын
kai jama a wato sshi nama idan yaji maggi to pa saiabunda allah yayi
@BashirSawani-t4g3 ай бұрын
Da ili da bosho bakusan Zaman lafiya kullun sai kunyi fadda anci nama saura wiwi
@oumaroumoussaabdoulkader52523 ай бұрын
Sunan shi tsire
@YaouMahamadou-c3v3 ай бұрын
😂🎉🎉🎉❤❤❤
@BashirSawani-t4g3 ай бұрын
Fatan allakairi agariko oga bosho gidan gwagwari gidan yan wiwi daga bashir sawani abasu mamaki dan mairou
@inuwaabdullahi-mx5jx3 ай бұрын
Munajin dadin Shirin Nan acigaba da tambatso mana
@SurajoUmar-x6r2 ай бұрын
😅😅😅😅
@tchadyan17813 ай бұрын
😂😂😂😂
@BashirSawani-t4g3 ай бұрын
Da ili gaskiya naman aladanna akwai daddi kai kubamu rowa munci maiku kaidai da ili kaci nama bakasan ku naminiba
@InoussaMaazou3 ай бұрын
Ina gaishe da malan Zubairu nama yayi dadi da ga naku inoussa maazou Libya musratha
@InoussaMaazou3 ай бұрын
Da ile da bocho zama daram a yi fada achirya 😂na yau da kullum inoussa maazou Libya musratha