Ahhhh ah ah iji baba bosho Allah yajikan Ladi mai tuwo badan tamutu ba Hajiya Ladi kinsa jama'ar gwagware santi amma baba bosho mafarkin kan namfa akwai magana akasa bosho kayi mafarkin kashiga villa to amma ina kabaro da'ile ko ya tafi wancen gurin ne kasan baba da'ile shi bature ne agurin chacha
@johnmadu8225
Toh Bosho Allah ya sa Shugaban kasa (Bola Ahmed Tinubu) shi ma ya yi irin wannan mafarkinnan naka.
@user-wc1mc4vy7r
Ajima ba.ahaduba hhhh
@alhkabirusuleiman6136
Aslm zugali wai bisheyane koko yaduyakiyine ina neman amsa
@pantamikainuwatv4264
Fatan alkairi agareku baki daya daga naku Pantami kainuwa TV daga jahar Gombe a Nigeria
@johnmadu8225
Toh amma Bosho, kai kuma daga cin abicin Ladi mai tuwo sai ka fara da Sani Abatcha?? Hahahah, kwaya maganinki Allah.