Haba Bosho, yaya zaka sayar da tukunyar Gas na Da'ile kuma ba ce maka yayi cewa bayaso ba, Da'ile dan Allah ka kai shi kara wurin Oga Habibu ko kuma wurin Muhuyi Magaji. Bosho ba a ji dadin hali ba dai
@amusasaye10623 жыл бұрын
Assalamu alaikum barkan ku da warhaka,a kullum nakanji dadi da irin yadda kuke gabatar da Shirin ku wajen fadakarwa,illmintarwa,darussa,da nishadantarwa.a gaskiya daa ce dukkan yan wasan keaikwayo haka suke gabatar da shirinsu da tarbiyya ta wanxu cikin al'umma sosai.ubangiji Allah ya kara basira da hikima.daga mai kallon Shirin ku akoda yaush.Mohammed A Musa saye maxaunin lagos
@umaradamu25813 жыл бұрын
Salam. Allah yayi muku jagora. Wai ina bitsami ne. Bosho ka fada masa ina yiwa 'da na kamun 'yarsa. Allah yayi mata albarka
@innosamaazu14163 жыл бұрын
Aslm oga bocho barka da jumaa walahi da ile wanan hassada ce sabuda chibayada kaje wajan mouyi magaju
@halilousani78603 жыл бұрын
Ah Ah dawoule, hatara bosho Mugane😂😂😂
@oumaroumoussaabdoulkader52523 жыл бұрын
Assalamaaleykum, wallay Bosho ku giara ku shirya kanku, dan idan Muhyi Magaji yayi rap da mutum sai ya gommace kida da karatu, dan acan ake yanke hukunci ba zalinci, Kuma kai Da'Ile ka bi mai gidan ka Bosho dan ka zamna lapiya
@danhajiyasalifou56093 жыл бұрын
To kai bosho wanga karatu wace kasa ce ka koyo shi jaka lahira allah ya kyauta
@issaabdou90093 жыл бұрын
Baba da illi saikakai bosho hourine oga habibou ina mika gaisuwa da fatane alheri nina nakou abdou Rahamane daga côté d ivoire
@shekatv70443 жыл бұрын
ALHAJI DAKTA MALAM BOSHO, ALLAH YA KARA MASA YARDA, WANNAN KARATUN YAYI MINI KYAU, DAN HAKA SHI DA'ILE DA KAKE GANI TUNDA AKA CHIRE SHI DAGA KIYATEKA YAKE MAKA BAKINCHIKI, SAKO DAGA SHAFI'U AHMAD SHEKA
@inoussasahabi80753 жыл бұрын
Mai gida bocho jijina gaisouwa da sahabi YARO masarata inaji dadi dafaratuki Alla karabasira
@ibrahimnishadi57253 жыл бұрын
Slm baba Bosho bakada gaskiya
@ibrahimbmaitama764310 ай бұрын
Oga bosho nayi binchike fa yaron da ya tsinchi million 150 dinnan fa ya mayar da gaske. 😢😮
@innosamaazu14163 жыл бұрын
Hhh oga bocho gidan rina ayaga agudu wai ita jakar lahira kamar suwa ke ganinta ama wanan karatu walahi maguzanci nai
@issaabdou90093 жыл бұрын
Oga bosho wanane karatou daga ina
@manetura21843 жыл бұрын
SLM wai hida ilennanyasa Ka Agabafa gaskiya ahadahi Dajakarlahira DA ga nakumanetura Galibya
@mdhlsn87233 жыл бұрын
Aslm yyk Too😂😂😍👍❤️👌
@ayubaasheshe44542 жыл бұрын
Kayan dubu goma sha-uku, amma Bosho ya sayar dari uku! Bosho ya raina wa Da'ile hankali.
@mahamadouhanahi91513 жыл бұрын
Ni ina mamakin miye bate triya
@ibrahim.elkaba16813 жыл бұрын
Hhhhhh mln bosho tiya teka gaskiya da ile yayi ganganci da bugi malan
@sulemanashiru47403 жыл бұрын
Mlm bosho ninenaka suleman soja
@rabiuabdullah32313 жыл бұрын
d ile kace ambaka kudi milyoyi Kuma kace suna daki amma Koda yaushe dakin abude Kuma bosho yasanyi lol 😂
@harkatttv83123 жыл бұрын
Tabarmar kunya da hauka ake Nadeta🤣🤣🤣🤣🤣
@comedyskitsworld38963 жыл бұрын
😂 walahi! Bosho, anyi mugunta 😂
@m0hamedawali4583 жыл бұрын
tokai bocho wanan karatu tun 1945 ni na iyachi hhhhhh daga misurata Libya
@abdoullahifahad8222 Жыл бұрын
Bocho kenan ga tsoro ga ban tsoro
@harkatttv83123 жыл бұрын
Slm bosho inada tambaya ga jaure Wai sanda daya saniya nawa Kenan ?
@m0hamedawali4583 жыл бұрын
hhhhhh bocho abin mamaki baya karewa fatan alkairi mai kwanciyar tsakar daki daga misurata Libya 1945 nazo libya
@ibrahim.elkaba16813 жыл бұрын
To mln bosho yaushe za'a cigaba da karatun jaka lahira
@abubakaryahaya22663 жыл бұрын
Slm Mai gida na inayimuku fatan alkairi a gareku gabaki dayenku Mai gida wancen satin nace Maka kakama daile kayimasa duka kaqi kaga yanzu abinda ya qarayimaka Kuna karatu yazo yace ba haka baneba to Allah yasa kugama lafiya don annabi daga Abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta lafiya don annabi
@alhusmanbinsaidsaid66533 жыл бұрын
Bosho kahuta
@mahamadouhanahi91513 жыл бұрын
Barka oga bosho muna Jin dadi da abinda kuke fatan alkhairi da kai da abokanan aikinka