Brekete Family Hausa Goma Ga Watan Disamba Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashirin Da Hudu

  Рет қаралды 17,498

Brekete Family Arewa

Brekete Family Arewa

Күн бұрын

Пікірлер: 51
@mohammedbinahmed03
@mohammedbinahmed03 18 күн бұрын
In za a gyra a gyra! Allah ya kare mana Brekete Family tareda jagoran talakawa Babanmu Ordinary Ahmed Isah Dodon AZZALUMAI!
@UmmakursumUmarAbubakar
@UmmakursumUmarAbubakar 18 күн бұрын
ALLAH YASAKA MAKU DA GIDAN ALJANNA WALLAHI ORDNARY KANA KOKARIBSAI DAIBALLAH YAYI MAKA TU KWICHI DAGIDAN ALJANNA
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 22 күн бұрын
Gaskiya Allah ya sakawa honor da alkairi wlh ya burgeni
@abdulsaburusman3849
@abdulsaburusman3849 13 күн бұрын
Allah yasamudace kaikuma Allah ya sakama
@IbrahimSulaiman-d1k
@IbrahimSulaiman-d1k 17 күн бұрын
Dakai da shi Allah yabiyaku
@FATIMAUSMAN-t6m
@FATIMAUSMAN-t6m 22 күн бұрын
😂😂😂Allah yasaka da alkairi baba
@AbdulhamidAliyu-p1i
@AbdulhamidAliyu-p1i 25 күн бұрын
Ni ina cikin garin Abuja wllh ina so na ganka ido da ido sbd ina qaunar abunda kakeyi wllh ina qaunarka har cikin raina Allah ya kiyaye ka duniya da lahira ina fatan Allah yabani ikon kwatanta abunda kakeyi dan ka karanta
@aichaagadez6237
@aichaagadez6237 25 күн бұрын
Haske maganin duhu allah yakareka
@ibrahimgambogago615
@ibrahimgambogago615 24 күн бұрын
gaskiya hon.yaburgeni Allah yataimakesa
@SalihuHassanakataHassansalihua
@SalihuHassanakataHassansalihua 26 күн бұрын
Allah bless Brekete family🎉🎉🎉
@ZaharaddeenMaazu
@ZaharaddeenMaazu 26 күн бұрын
Masha Allah. Allah Yakara Daukaka Ameen 🙏
@zalihayusura193
@zalihayusura193 26 күн бұрын
Allah ubangiji yasaka da alkairi muna godiya ga Babanmu Dr Ahmed Isah Ordinary president Allah ubangiji ya tsare gabanka da bayanka Allah ya temaki wannan gidan radion Mai albarka Brekete Family 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@ibrahimharuna8701
@ibrahimharuna8701 22 күн бұрын
assalamualaikum comrade ni ne financial sec na kungiyar direbobi na company dangote obajana duk maganar da suka Yi karya ne
@1ggGyt-op7lr
@1ggGyt-op7lr 21 күн бұрын
😂😂😂 abi ahankali
@mdsamsu7952
@mdsamsu7952 24 күн бұрын
Masha Allah😂😂😂
@zalihayusura193
@zalihayusura193 25 күн бұрын
Baban mu na kanmu😂😂😂🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@AminuHassan-bp7pv
@AminuHassan-bp7pv 26 күн бұрын
Wannan gaskiya ne Wallahi
@RokiaOsman-c1x
@RokiaOsman-c1x 24 күн бұрын
Allah ya gyara mana arewa
@abdulrahmansani9342
@abdulrahmansani9342 8 күн бұрын
Yau da wulakanci katashi kaima kayi ahankali
@ashamariam9175
@ashamariam9175 26 күн бұрын
Dan Ahmad baba Ahmad ya Allah ya qara ma lafiya da nisa kwana Mai albarka da ga sauda Ayibaya🇸🇦🇸🇦🇸🇦yar najiyeya 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬
@mustaphabarrister6250
@mustaphabarrister6250 26 күн бұрын
Allah kara lafiya da nisan kwana Dr.odinary Ahmad isah
@jibrilibrahim2261
@jibrilibrahim2261 26 күн бұрын
Allah Ya saka muku da alkhairi 😅
@FatimaNijery
@FatimaNijery 26 күн бұрын
Gaskeya oga baka da damafa😂😂😂😂
@adsdsadsdzasadds635
@adsdsadsdzasadds635 22 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 26 күн бұрын
Hamdiya ina muku fatan alkhri
@FatimaNijery
@FatimaNijery 26 күн бұрын
Gaskeya ordinary karka kashemu da dariyafa😂😂😂
@BouraimaFati-dq2wx
@BouraimaFati-dq2wx 26 күн бұрын
Walahi ordinary président kana burgeni sosai kuma ina kaunarka saboda taimakawa da kakeyiwa talakawa allah ya saka maka da gidan aljana ina bibiyar shiriku daga nan benin Cotono allah ya kara girma
@HassanAbubakar-jh8yd
@HassanAbubakar-jh8yd 26 күн бұрын
Gaskiya ne wlh haha muke Allah ya sa mu sauya wannan halin
@TasiuIbrahimDanalo
@TasiuIbrahimDanalo 24 күн бұрын
Assalamu alaikum Barka da dare ordinary president ina maku fatan alkairi. Kamar yadda Drivern nan suka fada a dokar aikin tuki in anbaka motar da kaya daga lagos zuwa kano abinda akeso kakai kaya ka dawo da motar sauran mai naka ne shine dokar tukin Trailer don munada motocin nan ngd inamaku fatan alkairi
@AbdulhamidAliyu-p1i
@AbdulhamidAliyu-p1i 25 күн бұрын
Allah ya saka da alkairi
@fatimamuhdabbakar9329
@fatimamuhdabbakar9329 26 күн бұрын
Assalamu alaikum yau dai nayi dariya amma da kullum Sai nayi kuka 💔💔💔
@omarfarouq5497
@omarfarouq5497 26 күн бұрын
Allah yasaka da honor da alkhairi
@YunusaAWada
@YunusaAWada 26 күн бұрын
Asalamu alaikum, Malam Ahmad Isah, hakika kai mai ban mamaki ne kuma ba ka da tabbas. Allah ya saka maka da basirar magance matsalolin al'umma na yau da kullun a talabijin kai tsaye. Wannan nunin gaskiya ne wanda ke ba da mafita na gaske. Babu siyasa, babu almara, kawai mafita na ainihin lokaci ga matsalolin al'umma da mutane daga kowane yanayi suke fuskanta - masu arziki, matalauta, manya, ƙanana, iyawa, naƙasassu, ba tare da la'akari da ƙabila, addini, ko jinsi ba. Allah Madaukakin Sarki Ya ci gaba da yi maka jagora a kan tafarkin da ka zaba, Ya kare ka, Ya ba ka tsawon rai mai cike da alheri da tagomashi.
@FatimaNijery
@FatimaNijery 26 күн бұрын
Slm barka oga Allah taala yataimaka mana Wlh Aziz oga gaskeya ne Abin da Hajiya tafadan hakane Wlh duk kan mgnr kahane Nice fatima abdullahi Oman Ngfa
@ahmednuhu1466
@ahmednuhu1466 26 күн бұрын
Wan Nan shi ake kira da inuwa xafi rana Kuna shiyasa. mlm idan na bukaci mutum ya taimaka min yaki wlh bana kara na biyu xuwa nake na roki Allah gafara na Mika masa lamurata
@ashirunagaritv6163
@ashirunagaritv6163 26 күн бұрын
Wlh har yenzu nigeria akwai mutanen kirki daga abuja
@fatimamuhdabbakar9329
@fatimamuhdabbakar9329 26 күн бұрын
Kai jama a nayi dariya sosai
@munirmuhammad4543
@munirmuhammad4543 26 күн бұрын
Masha Allah
@BuhariIssoufou
@BuhariIssoufou 26 күн бұрын
Aslm allah yakareka
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge 26 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@RokiaOsman-c1x
@RokiaOsman-c1x 24 күн бұрын
Allah yakara maka lafiya
@adsdsadsdzasadds635
@adsdsadsdzasadds635 24 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤
@BuhariIssoufou
@BuhariIssoufou 26 күн бұрын
allah yatsareka
@DasoDaneji
@DasoDaneji 26 күн бұрын
Wani lokaci se mutum ya kusa mutuwa ake zuwq asibitis. Idan ya mutu se ace ay asibiti kashe mutane sukeyi
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 26 күн бұрын
My ordinary president
@aliyusadiya5838
@aliyusadiya5838 26 күн бұрын
Ya labari hjy megidan haya
@saniabubakar3821
@saniabubakar3821 26 күн бұрын
Gaskiya bakayi adalciba bahaka maganar take ba
@ABUABDALLAH-y7i
@ABUABDALLAH-y7i 21 күн бұрын
Kaima taimakonka yananema yazama na banza kayi bincike sosai kafin kayanke hukunci karya da gaskiya bazasu fisshekaba mu direbobi bajahilai bane babu duniyar direbobin dazasu kara neman taimakonka inkai zakai hisabi kace akan haramn muke rayuwa mudai direbobine amma akwai shuwagabanni kaje kagayamusu barayine mana mumun Isa mutsayar dakasarnan cak kuma kasani dagayau bama taredakai kayanka cen kaida brekate dinka
@rabiarabia2596
@rabiarabia2596 26 күн бұрын
Slm my ordinary ahmad isa ina muku fatan alkhri
@ibrahimharuna8701
@ibrahimharuna8701 22 күн бұрын
All what he is saying not true
Try this prank with your friends 😂 @karina-kola
00:18
Andrey Grechka
Рет қаралды 9 МЛН
She made herself an ear of corn from his marmalade candies🌽🌽🌽
00:38
Valja & Maxim Family
Рет қаралды 18 МЛН
Hirar Rahama Sadau da BBC Hausa kan ziyarar Priyanka a India
8:05
BBC News Hausa
Рет қаралды 647 М.
In-Law Speaks Out: His Account of the Events Leading to the Wife's Death
2:03:01
REPEAT LIVE BROADCAST OF BREKETE FAMILY PROGRAM FOR 1ST NOVEMBER 2024
2:16:14
"TWO OF MY SONS ARE IN PRISON OVER FALSE ALLEGATION"
33:46
Brekete Family
Рет қаралды 81 М.