Jazakallah kairan ba zamu iya biyanka ba saidai muyi maka addu'ar gama lafiya yayi maka sakayya da gidan Aljanna ❤
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@MaimunaAbubakar-yr7fd2 ай бұрын
Masha Allah Numa godiya
@zayyanuhamza802825 күн бұрын
Allah kasamuyi nasara arayuwa duniya da lahira
@SadeeqYahaya-w2f2 ай бұрын
Masha Allah Muna godiya sosai sir Allah ya Kara basira da nasarori 😎🤙
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir nagode sosai
@Musaa47725 күн бұрын
Masha Allah yasaka da alheri
@AbdullahAbba-h4cАй бұрын
Allah yasakamaka Da aljamnah Allah yajiqan iyaye
@AbuarfatАй бұрын
Ameen ya Allah sir nagode sosai kaima haka
@AliyuUmar-fr9cj2 ай бұрын
MashaAllah acigaba da gashi🤝♥️💯🙏🏻
@Abuarfat2 ай бұрын
Madallah
@abubakarkhalil9120Ай бұрын
Muna godiya sir
@hafsatkhalilahmad38492 ай бұрын
Gaskiya wlh kana kokari ALLAH ya saka da alkhairi, ALLAH yasa sanadiyyar farawarmu kenan❤❤❤❤😅😅😂 ALLAH ya raya arfat da yan uwanta.
@Abuarfat2 ай бұрын
Nagode sosai Ameen ya Allah Allah Kuma yasa afara a sa'a
@Safwanusman14442 ай бұрын
Jazakumullahu khairan
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@salmanmustaphahotoro1362 ай бұрын
Ma Sha Allah. Video yayi
@MuhammadhadiAhmad-i6w2 ай бұрын
Allah yasakama da alheri mungode sosai sosai ❤
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir kaima haka
@IbrahimAbba-jq7mx2 ай бұрын
ALLAH ya biyaka Sir duniya da lahira
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@AbdullahiYakubuIbrahim2 ай бұрын
Hello inusa
@officialisyakuyusif59422 ай бұрын
Masha Allah oga ina gdy da karbar shawarata atakaice dai idan anyi burned din liquidity 99% bakada matsala basai ka yi trucking ba ammah idan lack dinsa akai shine zakai trucking kaga tsowon kwana nawa zaikai ai unlock dinsa masha Allah mun gama da matsalar liquidity
@Abuarfat2 ай бұрын
Na'am tambayarka da amsarta take tafiya
@TwokeyTv-h4e26 күн бұрын
Wow🎉
@Feezybrown2 ай бұрын
Thanks sir there's we can but You are the best thanks again sir 💯
@Abuarfat2 ай бұрын
Your welcome sir
@Abuarfat2 ай бұрын
I'm pleasure
@AbdullahiYakubuIbrahim2 ай бұрын
Masha Allah 🎉 Ai kullum Muna dakon sabon update daga gareka ❤️ Muna godiya Sir 🙏
@Abuarfat2 ай бұрын
Masha Allah sir
@musababangida65572 ай бұрын
Love it
@SaiduSanusi-z8pАй бұрын
Tnx
@abdullahimuftahu2 ай бұрын
munagodia sosai Allahi yakara basira DA Allah amana video akan CTO bamugane ba dakuma abunda ake dubawa ha twitter addle
@Abuarfat2 ай бұрын
Ok sir insha Allah za ayi
@AbdullahiSaidu-i9q2 ай бұрын
Allah ya bada lada
@Abuarfat2 ай бұрын
Ameen ya Allah sir
@AlhassanMuhammad-l1k2 ай бұрын
Ma sha Allah Allah yasaka da Alkairi sir. Ni tambayata itace yanzu wannan shi da aka kona liquidity nasa 100% Kuma daga baya da akaje kan wallet aka ga 60% bbu komai kenan bbu matsala
@Abuarfat2 ай бұрын
Sir wannan 60% din ai sauran supply na token din ne
@Nasiru_Mansur_Almaliky2 ай бұрын
Mashaa Allah ❤️
@yahayaumar3718Ай бұрын
ALLAH ya Kara basira
@MrtCryptoChannel2 ай бұрын
Fes fes❤❤❤
@usamaabdullahi76782 ай бұрын
Masha Allah
@engineermgmАй бұрын
INA MAKA FATAN ALKHAIRI ❤❤🎉🎉
@Muhammadmuhammad-k7x5m2 ай бұрын
Masha Allah MUNA gdy
@bintaheer162 ай бұрын
Dan Allah kamana video akan yadda zamu mayarda sol usdt acikin solflare ❤
@Abuarfat2 ай бұрын
Ok sir insha Allah
@nusaibabadamasiibrahim34742 ай бұрын
Wonderful 😊
@Abuarfat2 ай бұрын
Masha Allah
@arewa__digital__minersАй бұрын
Allah ya taimaka Allah ya qara basira. Oga ni tambaya na shineh idan akayi burning din liquidity koh aka locking dinshi .yagama aiki kenan angama trading akanshi
@Z.AmiNbnk25 күн бұрын
Idan akai burnned din liquidity ba damar cire liquidity kenan idan aka cirewa token liquidity ba dama ka iya siyar token din sedai kayi ta kallon shi
@ZACKSTECH-67762 ай бұрын
Liquidity
@suleimanmuhammed5530Ай бұрын
Mashaallah
@belloumar78072 ай бұрын
WAGMI🎉
@abbasibrahim5472 ай бұрын
Gaskiya OGA Babu Abun da zan ce, SE godiya Allah yabi ka da mafifi chin Alkhairi. Gaskiya na Karu da wannan channel din ba kadan ba, da a CE na hadu da wannan channel din kafin na shiga Academy din Danika chiki Yanzu da banyi register ba, da basa irin wannan bayanin dakake Yi. Nagode sosai🙏
@Abuarfat2 ай бұрын
Ayya Allah sarki
@tarmizuabdullahi79882 ай бұрын
Oga kamar wanda akayi burned dinsa fa shi basai nayi Sachin nashiba zan iya siya Kenan
@Abuarfat2 ай бұрын
Eh mana ai wanda akayi burning dinshi bakada matsala akanshi
@tarmizuabdullahi79882 ай бұрын
@@Abuarfat Allah qara basira
@ibrahimabdulazizadamu93742 ай бұрын
Oga Don Allah Kadena Biyewa Masu Cewa Video Yayi Tsayi Bayan Duk Qoqarin Dakakeyi Kabamu Ilimi Kyauta Wanda Da Kudinmu Baza A Bamu Ba Sai Wani Cima Zaune Yace Maka Video Yayi Tsayi Kuma Kakulashi Duk Wanda Baishirya Ba Yabamu Waje
@Abuarfat2 ай бұрын
Hhhhh Allah sarki sir kasan yan baiwa
@HaliAminuBello2 ай бұрын
Thanks ❤
@abdulmalikbashiribrahim8907Ай бұрын
Tambaya anan itace, kowane gama garin mutum ze iya zama daya daga cikìn ĺìquidity provider kokuma dole se dai Dev.? Ngd Allah yakara basirà
@AmeenahGraphics3092 ай бұрын
Sir Dan Allah munaso kayi mana video Yanda Ake samo small cap token
@Abuarfat2 ай бұрын
Ok insha Allah
@ShamaUsman-c5xАй бұрын
Fatan alkhairi
@tarmizuabdullahi79882 ай бұрын
Yauwa oga tambayata itace su token na solana taya zanje naga kwana nawa aka rufe su koh kuma idan naga anyi burned dinsa kawai shikenan basai naduba wancan ba
@Abuarfat2 ай бұрын
Indai akayi bunned ai bakada matsala
@IbraheemSUmar-ky1xo29 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi, Sir ko kuma da Telegram group Wanda za'a iya samun damar isar da tambaya ko neman ƙarin bayani kaitsaye?
@AbdullahiSaidu-i9q2 ай бұрын
Tambayata shine meye bambancin liquidity da market cap
@Abuarfat2 ай бұрын
Liquidity kudine da ake misayarsu wajen siye da siyarwa baka jiran Wani yasiyar tukunna kasiya shi kuma marketcap gamayyar kudinda suke kan token din ne
@AbdullahiSaidu-i9q2 ай бұрын
@@Abuarfat nagode
@adamSafi-f5u21 күн бұрын
Muna bukatar tokens din da mutum zai dinga yin day trading dashi pls
@ibrahimabubakar2090Ай бұрын
Kusan duk tokens din da ka nuna mana na kan solana anyi burning din liquidity din su 100% ko 99.9%.shin Hakan yana nuna Babu tokens marasa kyau akan solana? In kuma akwai ta yaya zan gane su?
@abbasibrahim5472 ай бұрын
Oga tambayana anan shi ne edan kwanakin da aka sa za ayi unlock din token, edan yakai wannan adadin kwanakin toh shikenan token din ya lallace kenan?
@Abuarfat2 ай бұрын
Ah a zasu iya kara kykleshi zakuma su iya barinshi a bude matukar basu zare liquidity ba koda anyi unlock indai bazasu zareba token din baze lalace ba
@umaraliyuibrahim9645Ай бұрын
Nidai Oga ka taimakamin da number dinka plsss...
@AbdurrashidShehu-j5cАй бұрын
Oga idan anyi burned din liquidity ko anyi locked token din nada kyau kenan
@MrtCryptoChannel2 ай бұрын
Sir vedio fa baya tsayi, ai fayyace mana bayani kawai, in malami bai gaji da bayani ba ɗalibi zaice ya gaji da saurare ne???
@Abuarfat2 ай бұрын
Ok insha Allah sir
@NAZIRUYAHAYA-v3kАй бұрын
Mungode sosai Allah ya saka da mafificin Alkhairi Tanbaya ta itace Wato a taƙaice dai idan na fahimta dai dai Shi liquidity cire shi da ƙarashi bazai taɓa darajar price ɗin token ba Kawai dai shi liquidity yana amfani ne a wurin bayar da damar saye da siyar wa kaɗai?
@AbuarfatАй бұрын
Ze taba mana sosaima kuwa sir
@saheedadewale88572 ай бұрын
please can u speak English
@Skyworld_tech22 күн бұрын
Burned😂😂😂😂😂😂
@HussainkabirAhmad17 күн бұрын
😂😅😅😅
@abdullahimusa13742 ай бұрын
Masha Allah, Amman Dan Allah Ka Ajjiye min whatsapp group link dinka Naji a wani videonka kace kasa a comment section Amma wlh ni na duba banganshi ba.