Kasan tana son mijin aure memakon ka aureta amma aa sai ka bata shawarar ta dawo film, an san Allah be yi ba de, amma kyakkyawar niyya tana dakyau, ku din ga kokari kuna auren yaranan dan Allah, duk wanda ya rufawa wani asiri shima Allah ze rufa masa ya dubi zuri'arsa. Allah ye mata rahma da duk musulmai
@hafsatgalisulaiman20282 ай бұрын
Allah yayi mata rahama
@OmarSuliman-ny8uy2 ай бұрын
Aslm garin da kuke magana a tchadi sunan shi bashshe a abasha ba allah ya jikan ta da rahama allah ya sa tahuta ina muku fatan al hairi da ga libya 🇳🇪🇳🇪🫶🇳🇬. 🇱🇾
@harunamm91952 ай бұрын
Kasar chadi itache abeche wanchan na Ethiopia kuma habasha