Maganar kashim tana karfafamini gwiwa Amma gaskiya a wannan satin kashim shine gwarzon wannan satin❤❤
@ABBASADAUKI24 ай бұрын
Tabbas hakane maganar ka. Haka Kuma ya dace mu sani, Nima haka, nasamu Qwarin gwiwa Sosai sosai akan maganarsa wlh. Allah ya temaka masa wajen ayyana abubuwan da yake fada a zahirance. Amin
@abubakaryahaya16204 ай бұрын
Dangoten da kukeyi ma Zagon kasa,
@AuwaluAhamed4 ай бұрын
Abakine babu abinda zasu,iya.Mayaudara Allah ya,isa
@RabiumohdInuwa4 ай бұрын
Allah ya bamu sa'a amen.
@shuaibusman15274 ай бұрын
shegu mayaudara kawai. duk karya kuke domin magananku babu gaskiya kwata kwata a cikinsa. in Allah bazaku Kai karshen wanna tenure ba. matsiyata
@ahmedabubakar80874 ай бұрын
Tsakanina da shugani na apc nabarSu da Allah
@HarunaAbdullahi-g2k4 ай бұрын
Muna roqon Allah kada yasa ace maganar a iya baki ne kada ku kanta dai ku dattawane kayi magana ta dattako Allah yabada ikon aiwatarwa
@AbubakarUmar-jn7xx4 ай бұрын
kashim shettimah ALLAH ya kashe ka da kaida tunibu ALLAH yasa kuyi mutuwar wulakanchi
@bilalidris83044 ай бұрын
Subhanallah. Allah wadai da wannan addu'a. Shi shugaba addu'a ake mishi ba tsinuwa ba. Domin idan ka tsine masa karacin ubanka zaiyi. 😏
@ABBASADAUKI24 ай бұрын
Amman Abubakar kayi kuskure babba, Kashim Shettima fa uba ne, watakila ma ya haifeka. Tarbiyyarmu mu musulmai da Kuma "Yan arewa bama zagin shugabannin mu, abunda yake tsakanin mu dasu sai Addu'ar Allah ya temaka musu. Ni wallahi ma tausayinsu nakeji dukkansu, saboda Ina da yaQini cewa Ranar da zasu tsaya a gaban Allah SWT ranar Qiyama ko sunyi daidai sai sun sha wahala. To Wanda yake da wannan Qalubale ai abun tausayi ne. Allah swt yayi riko da hannayensa shi da President Tinubu wajen tausaya mana da Kuma sauke nauyin da Allah ya dora musu. Sannan matsalar Nigeria tana da yawa muma matasa sai mun gyara, kowa saiya gyara a karan kansa sannan. Dan Allah ka goge wannan Dan Allah a matsayinka na matashi musulmi Dan Arewa. Cin mutunci ne garemu a ji Muna aibata shugabannin mu, abokanan zaman mu "Yan kudi sai suyita mana dariya.
@mahmoodsheikhahmed99724 ай бұрын
Is this what Almighty Allah said you should say to your leaders. Pls repent.
@kbshowbakoritv14204 ай бұрын
Kaji dan shegiya qarya yake dan uwarsa 🖐
@mahmoodsheikhahmed99724 ай бұрын
Allah ya taimakiku. Allah ya Sheri ya ko. But we are not happy with our Norther leaders Wallahi.
@nishadinarewa35144 ай бұрын
Kuji tsoron Allah, akwai ranar hisabi
@bukarmanu66704 ай бұрын
Allah yasa mudace
@usmanusmanibrahim26164 ай бұрын
Baku shirya ba Alhaji duk kayan bola ne Muhadu a 27 Insha Allah Aruwa kuke Wlh
@aminusani55544 ай бұрын
Allah ba yasan area ba kuma ya kaunar arewa domin da yana son arewa da wannan yunwar da take damun al'ummar kasar Nan kaso 80 cikin 100 wlh yunwar tana arewa, ku fa kunsa abun da yasa al'ummar kasar Nan ke Fama da wannan wahalar, kawaii Malam kudawo da tallafin Mai shine.
@naziruabdullahibatsari5254 ай бұрын
Mai Girma Shettima ni me yasa ba zaku gayyace ni ba. In fada maku gaskiyar abinda zakuyi a Samu sauki da Zaman lafiya a Arewa.
@umarahmadabdullahi54144 ай бұрын
Manzon allah yace zagin shugaba bakya idan baku saniba kusani
@Aminuusman-is6lk4 ай бұрын
Gaskiya ne baida kyau zagin shugaba a musulunce.
@aminusani55544 ай бұрын
Toh Allah yasa maganar ka gaskiya domin tun Kuna kamfen din neman zabe ake mana wannan tazo mujita din.
@MustaphaMaiwada-i9b4 ай бұрын
Allah tayama
@yushudmohd59824 ай бұрын
Mudaii mu gani a kasa ba romon baka bah
@AishaAuwalu-uo1kk4 ай бұрын
Allah yazama gatanmu
@BelloAliyu-zl5iw4 ай бұрын
Yusuf sununu akecewa😂😂😂
@shamsuddeensaleh39354 ай бұрын
Qaryar banza
@Sani-oc6df4 ай бұрын
😅😅😅Gsky anraina mana hankali a arewa wlh allah ubangiji yasaka manah alfarmar annabinmu s,a,w
@MustaphaIbrahim-h4k4 ай бұрын
gaskiya baka taba burgeni ba sai yauu Allah ysa xamn ybxama Alkhair
@MustaphaMgashiu4 ай бұрын
Karya dayaudara
@hamidasani39414 ай бұрын
Ba gwaren banza Baki ba Hausa, me yasa alumma ne kawai suke cikin quncin Banda ku, sabida kun handame kudin kasar kun kasa a tsakanin Ku kunbar talakan qasa da tsintar tsabar wahalar, 😢 Allah ya kawo qarshen Ku tinda en qasa sun farga kowa yasan meke faruwa
@ABBASADAUKI24 ай бұрын
Subhanallah, kina mace, hakan Bai kamace ki. Da wadannan kalaman Dama Addu'ar gyara kikayi musu. Allah ya shiryemu Baki daya.
@aliabubakar40504 ай бұрын
Good, the man politically improved 👏
@abubakarumaraliyu7804 ай бұрын
Kai ana Nigerian kkf .......
@MaryamAminu-u1b4 ай бұрын
Kai dashi Kuma kunsan cewa babu cikakken tsaro a arewa dazai bada damar ayi noma har a amfana da tallafin da kuke cewa kun bada
@AbubakarUmar-jn7xx4 ай бұрын
ALLAH yakowa karshen ku azalumai
@ShafiuIdris-z5f4 ай бұрын
Kaikaji watamagana waidan arewa belalcewar dazisacifutillar titiba amma kunturasu kudu awulakantasu
@muktaribrahim44944 ай бұрын
Gaskiya wannan magana tayi, amma ba masu kudi bane,ko 'yan siyasa kawai zasu iya bada gudunmuwa ba.
@Insaa-qb6ig4 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@Mustaphaahassan4 ай бұрын
Ku tara tallafin ku bawa marasa imani wayan su daga cikin gwamnoni su kara gina kansu.
@AhmadUsmanAhmadUsman4 ай бұрын
Qaryar Banza inde har dagaskene dan talaka kuke to kudawo da tallafin mai mugayan banzan
@Saikanadi-c4 ай бұрын
Bakinsa yana cewa eh Zuciyar sa tana cewa a a
@Quite-dope4 ай бұрын
Kowa yarike voters card dinshi kawai we will meet in 2027 Insha Allah if my vote and your vote counts zamuchire Azzalumin da muka ga dama daga kan mulkin tunda ba na babanshi baneh
@UmarNasiru-o6h4 ай бұрын
Wannan qaryace kawai kwaman taliya babu a kasuwa
@gimbagombe4 ай бұрын
Mufa subsidyn petrol shine matsalar mu, Ba Wani tallafi fa..
@malashatima4 ай бұрын
😔😔😔😔😔
@Rufai-n3d4 ай бұрын
Amma kanan ina Tinubu ya bada akin sabon hanya daga Lagos zuwa Calbar amma haryanzu an kasa gama hanyan Abuja zuwa Kano.?
@hannahmukhtar30564 ай бұрын
Lokacin da kuka tashi cire fuel subsidy halan wa kuka nema shawara?
@Adamu-n9z4 ай бұрын
Assalamu alaikum Mai rubutu Usman Abubakar daga zamfara abincikar mana badakalar harkar tsaro ga rubabbin ma-aikantan harkar tsaro ,Ina Neman agudarnar da binciken bidiyon kasurgumin barawon nan bello turji.
@AbdulKTboy-ic4md4 ай бұрын
Kai wanna wane irin Dan jarida ne tambaaya daban amsa daban
@aishabello68954 ай бұрын
Garyar banza anyi walkiya tahaska munga kowa
@SufyanUmar-w7y4 ай бұрын
Duk mai tsoron yayi gaskiya wai don kada kashe shi. To wane tanadi yayi don kada ya mutu?
@khaliddandago34364 ай бұрын
Ya kamata ku duba sautinku. Yasamu matsala a wannan video din
@MustaphaIbrahim-h4k4 ай бұрын
baikamat kusaka sound a wnnn hirar b
@aishabello68954 ай бұрын
Wllh bakinci yahanani nagama kallan video nan 😴
@mansurlawal18924 ай бұрын
Sai hakuri
@abubakaryahaya16204 ай бұрын
Ministocin ai basu cancanta ba hakanan kuka basu, Yanzu Karamin Ministan Tsaro ma ai Bello Turji ya ce suna da alaka ta ta'addanci bamuji ya fito ya karyata ba, kun nemi rubabbin cikin al'umma saboda rawar da sukayi a siyasarku shiyasa kuka basu. Mi sukayi a fannonin da aka basu?
@YahayaUsmansaje4 ай бұрын
Kaida da kake wannan hirar dashi wa'innan sune matsalolin mu a arewacin Nigeria, Amma itace a'a, (1) menene yasa aka cire tallafin (2) menene yasa aka cire tallafin wutan NEPA (3) menene yasa aka cire tallafin Naira currency (4) Kuma Wani irin tanadi sukeyi game da tsaro (5) Kuma yana maganar cewa shugaban kasa masoyin arewa ne, sai mu ce masa wannan karyace, dalili ya manta lokacin da yake aibanta arewa (1999) when he was a governor in Lagos state, Amma abun mamaki du wa'innan tabbayoyin baka yi masa ba, Allah yada mu dace.
@alameenasir4 ай бұрын
Wanna wawa makaryaci gara kawaii maci ama shege boka
@hassanmuhammadshehu13584 ай бұрын
Hhhhhhhhhhhhhhh
@mahamadouibrahim20834 ай бұрын
Bama son tallafi KO sadaka. gomnati tayi aiki kasar mu NIGERIA mu san cewa a koy gomnati im bahaba to ta sauka wannan 1e.2e kokuma mufito mu sawkar daku a dole koku kace mu gabaki daya. Wannan 3 dolen dole sai daya ya babbata. kuma bada dade waba!
@imranimii6644 ай бұрын
Mufa abinda ke da muwar arewa expecially NW shine rashin tsaru wayo insecurity da an samar da tsaro an kawadda talauchi da kusan 70%
@bashirmagajiusman54304 ай бұрын
Me nene amfanin minister a arewa tunda kun dauki wa yanda bazasu iya komaiba sai abun da kuke bukata