CIKIN KWANA 30 ZAKA SAMU AIKI INSHA ALLAH

  Рет қаралды 2,247

Annahjul-Hameed TV

Annahjul-Hameed TV

Күн бұрын

Пікірлер: 33
@AboubacarSalifou-hk2kw
@AboubacarSalifou-hk2kw 3 күн бұрын
Wlkm slm warahmatoulahi wabaraka tuhu malan Allah yasaka da alheri muna barar adou'a
@MuhammadMajor
@MuhammadMajor 2 күн бұрын
Allah yasaka da alkairi malam
@MARYAMAUWALUABUBAKAR
@MARYAMAUWALUABUBAKAR 3 күн бұрын
Dan allah wace surace aya ta nawa ngd
@NafiAbubakar
@NafiAbubakar 5 күн бұрын
Allah yasaka da alkhairi malam ayar la bayar.yanzu awace suratak.ansa.
@BilkisuIsah-s3f
@BilkisuIsah-s3f 5 күн бұрын
Assalamu alaikum ya sayyid Allah ya baka Aljanna amin. Ni yar izala ce ada sai Allah ya hadani da wannan channel din . Jiya sai nace gwada na alamtara kaifa 100 dadare sai naga kaji sun kamu da ciwo duk sun kasa tayi guda uku kamar makere suna kokarin mutuwa.Naji tsoro sosai.
@Muhammadsaniabba-l4d
@Muhammadsaniabba-l4d 5 күн бұрын
Masha allah Muna godiya uban giji allah yakara kusanci da annabi Muhammadu s a w 🙏
@HalimaJibril-n7j
@HalimaJibril-n7j 5 күн бұрын
Shukaran jazakallahu jannatul fidausy a ala
@maryamaminu9999
@maryamaminu9999 5 күн бұрын
Allah ya saka da Alkairi malam
@UmarAbubakar-k3o
@UmarAbubakar-k3o 5 күн бұрын
Malam ya shek babu abinda zamu cemaka sai godiya Allah ya saka da Alheri duniya da lahira ina bibiya makarantar annaju hamme naga alheri da ban daban nazama malam sabi da bibiya Malam naye gida naye aure matana hudu dukansu budurwaini babu bazawara acikin su nabuga wana acikin Kamar haka قل هو الله احد الله الصمد ً1000 Sai ka qarisa zuwa sura sau uku saiانا فتحنا لك فتحا مبيناً Kafa ɗaya Sai الله نور السموات والأرض مثل zuwa عليم
@AbubakarMujittapha-o3y
@AbubakarMujittapha-o3y 5 күн бұрын
Masha Allah God bless you and your family
@RamatuIbrahim-xl9uf
@RamatuIbrahim-xl9uf 4 күн бұрын
Aslm alkm, 'Wallahu samiu aliim' ko kuna zulfadlil azeem
@garbamuhammad5086
@garbamuhammad5086 5 күн бұрын
MashaAllah munagodiya sayyadi Allah yasamaka alkri.
@DokaYahaya
@DokaYahaya 5 күн бұрын
Allah ya kara lahiya da imani mallam€da kusanci da anb saw
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 5 күн бұрын
Alhamdulillahi AkaramaKAllahu ❤❤❤
@AliIbrahim_fkd
@AliIbrahim_fkd 5 күн бұрын
Jazakallahu khairan
@yunusanaannabi3564
@yunusanaannabi3564 5 күн бұрын
Masha'allah Allah ya qara lafiya 🙏
@muhammadfantami3184
@muhammadfantami3184 5 күн бұрын
Masha Allah
@IbrahimYahaya-j9b
@IbrahimYahaya-j9b 5 күн бұрын
Allah yasaka da alkhairi malam.
@mkhtaribrahimahmad7748
@mkhtaribrahimahmad7748 5 күн бұрын
Jazakallahu khairan Sayyadi Abbas
@MahammaduameeruHassan
@MahammaduameeruHassan 5 күн бұрын
Alhamudulilahi
@Yaou-s7v
@Yaou-s7v 5 күн бұрын
Malan da Allah inason magana da ka nayi kira bata chiga
@muhammadhamisuliman2688
@muhammadhamisuliman2688 5 күн бұрын
Muna buka a rubuta a comment section
@mukhtarnuhudanraka2042
@mukhtarnuhudanraka2042 5 күн бұрын
Mashaa Allah Mungode
@MusaTijjani-p1q
@MusaTijjani-p1q 5 күн бұрын
Salm❤❤❤
@MusaTijjani-p1q
@MusaTijjani-p1q 5 күн бұрын
@maltasanmagaji4690
@maltasanmagaji4690 5 күн бұрын
❤❤❤❤❤
@Nanah234
@Nanah234 5 күн бұрын
Ya sayyadi muna godiya wlh ba abinda zamu ce maka sai fatan Allah yayi maka tukwici da aljannah wlh jiya nima na karanta alamtara kaifa kafa 100 wlh nayi mafarkin ina daki naga aljana ta gifta ta kofar dakin mu kawai sai natashi nasamu reshen bishiya nadinga dukan aljanar dashi ina karanta ayatul kursiyyu har muryata tana dakushewa sai matar babanmu tace nahawo saman benenmu nan ma su gina gida tace nazo nakonasu aikuwa naje nadinga dukan aljanar da icen hannuna saitayi kamar ta mutu saita tashi duk da haka ina karanta ayatul kursiyyu har muka fita waje ina dukan aljanar saina shiga makwabtan mu da ita nan ma nadinga dukan aljanar da icen kawai ban zataba saita kama hannuna ta cijeni awajen kafadata aikuwa naci gaba da dukanta saina farka shine natashi da ciwon kai har yanzu kaina ciwo yake wlh Allah ya saka maka da alkhairi
@SanoussioumarouNanakhadija
@SanoussioumarouNanakhadija 5 күн бұрын
Wai alam tara kaifa kadai zance har kafa dari ko ya ni ban gane ba ?
@sagirwapakatsina644
@sagirwapakatsina644 5 күн бұрын
Daga farko har karshe dai In sha Allah ​@@SanoussioumarouNanakhadija
@aliyuyahaya6099
@aliyuyahaya6099 3 күн бұрын
@@SanoussioumarouNanakhadija ZAKA karanta NE har karshen sura
@SanoussioumarouNanakhadija
@SanoussioumarouNanakhadija 2 күн бұрын
Ok nagane. Nagode sosai
@abbassani2361
@abbassani2361 5 күн бұрын
Allah yasaka da alheri malam
@AbdoulAzizAziz-jn5go
@AbdoulAzizAziz-jn5go 5 күн бұрын
❤❤❤
IDAN DA DA ASIRI A JIKINKA ZAI KARYE, IBDALI NE NA WANKA MAI KARFIN GASKE
3:53
BAYGUYSTAN | 1 СЕРИЯ | bayGUYS
37:51
bayGUYS
Рет қаралды 799 М.
Леон киллер и Оля Полякова 😹
00:42
Канал Смеха
Рет қаралды 4,2 МЛН
MAFARKIN JIMA'I (SADUWA)
18:46
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 211 М.
IDAN KA YI WANNAN AIKIN ZAKA GA SAUYI A SATIN DA KA YI SHI INSHA ALLAH
4:47
FASSARAR MAFARKIN BAHAYA (KASHI)
10:55
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 79 М.
Ranar Mutuwa || Part 1 || Saban Shiri Latest Hausa Films Original Video
37:03
( 💥 KANO TOP TV 💥 )
Рет қаралды 135 М.
MAFARKAI GUDA 5 ME YINSU YANA CIKIN KARIYAR UBANGIJI
8:31
Annahjul-Hameed TV
Рет қаралды 54 М.
Sauti arewa ko oro re je, oni alfa koni baba oba
13:31
Tani Olohun
Рет қаралды 13 М.
BAYGUYSTAN | 1 СЕРИЯ | bayGUYS
37:51
bayGUYS
Рет қаралды 799 М.