Ya ubangijinmu wannan bawanaka bayagajiya dayimana hidima ubangijiu karkagajiyar dashi ya allah kaimasa alfarmar zama nahannun daman annabi sallallahu alaihi wasallam amin
@IbrahimMalan-u6u9 күн бұрын
جزكم.الله.خيرا
@MuhammadtukurSale8 күн бұрын
Assalamu alekum Allah yatemaki mlm tambayata itace iya La iLaha illahu za,ayi ko har kar shenta
@noooseee559 күн бұрын
Masha'allahu allah yasaka da aljanna
@IdreesaAbubakar9 күн бұрын
Muna godiya Allah ya saka da alkairi ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@YunussOussman9 күн бұрын
Masha Allah
@AyoubaNamirou-ss8jl8 күн бұрын
❤❤❤❤ alhamdulillah Masha Allah
@HduehdbdBdhdhdnd7 күн бұрын
Mungode allah jikan iyaye Allah saka da alkairi
@AuwalIsah-l7n8 күн бұрын
Allah yasaka da mafificin alkhairi bijahi nabiyikal mustapha s a w Amin yahaiyu yaqaiyumu jazakallahu Khairan Masha Allahu barakallahu
@Nanah2349 күн бұрын
Masha allah ya sayyadi muna gdy rabbil alameen yayi maka tukwici da aljannah don Allah kataimaka ka fassara min sirrin daka bayar shekaran jiya na suratul falaq danayi nayi mafarkin nashiga Wani kogi amma kogin mucizaine a ciki amma Ni bangansu ba kuma nakasa fita daga cikin kogin sai wani yaro ya rikemin hannu na nafita daga ruwan amma nakasa haure tudun saida wani mutum yazo ya daukoni don arzikin annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam kataimaka ka fassara min mafarkin nan saboda ina Saudia wlh bani da layin kiran Nigeria 🙏🙏🙏🙏
@bnaziruidris9 күн бұрын
jazakallahu haira aya mu alim
@YunussOussman9 күн бұрын
❤❤❤❤❤
@sagirwapakatsina6449 күн бұрын
Kara Lpa Da Imani Sabiti Maulanal Azhim.
@jamilugbichi9 күн бұрын
Assalamualaikum mutum zai iyayi a kwana biyu ko uku Allah ya Saka da alkhairi.