Dan Allah malam, kawo mana hujjoji daga magabatan kore kai tsaye ..ka dai na kame kame....
@AdamBaaba2 күн бұрын
هذا تأويلات ليس الأصل.......
@TraoréHolidou2 күн бұрын
جميل جدا
@paybuy53152 күн бұрын
Ikon Allah kaji gaskiya bawanitawili oh
@garbabagobiri32022 күн бұрын
❤
@Yahayamauwal-o5o2 күн бұрын
Mlm wallahi kaji tsoran allah kar kanemi yardar mutane
@paybuy53152 күн бұрын
Sai kakawo mana naka muji
@BoukariAbdoulsalam2 күн бұрын
SLM mallan ta amun ya kumchi kumiba chi nama abinchine chine kafa itamaha a addimi abinda akeyi kalu minene allah ya che chine Magana
@SalissouToutpourlafamille2 күн бұрын
Assadu Aladai
@AhmadBuwai2 күн бұрын
Wallahi Malam kasaki ko layi
@MALLAMBABBA-o5r2 күн бұрын
Malambabba
@nasirbalarabe39642 күн бұрын
Malan Kaji tsoron Allah, kada kayau Dari jahilai kafake da sabani Dan yayi dai dai da son zuciyarka
@LabaranHikimabyMusab12 күн бұрын
Babu wani yaudara da malam yayi anan wajen wallahi maganace ta ilimi. Idan ka gane kawai shikenan. Ina so ka sani cewa Ubangiji ya halatta a ci abincin ahlul kitab. Ba'a ce kaje wajen Christmas ba kuma ba'a ce ka taya su murna ba kuma haramun ka taimaka musu da gudunmowa da sauransu. Amma haka kawai kana zaune a gidan ka sai aka kawo maka abincin Christmas to ya halatta kaci kada ka duba ai Christmas suke shiyasa suka kawo ah ah ka duba halaccin abinci da Allah ya maka, sai kayi bismillah kaci. Ka kyautata niyya babu ruwan ka da jin murnar Christmas a zuciyarka. Kuma idan baka so kada kaci
@HelpTheNeedy-y4m17 сағат бұрын
🎉wallahi kai jahili ne Babba,kuma Allah bai baka Fahimtar Addini ba,Ilimi na gefe,Fahimtar da kake yi mashi dabam. Ana Maganan Halarcin cin Abincin su ne ba a lokacin bukukuwa na Addimin su ba. Amnan in a bukukuwa ne na Addinin su da suke yi,suke Murnan Shirkan su da Kafircin su,Haramun ne Haramun ne Haramun ne. Ka dai magana akan zaman takewa na yau da gobe. kayi bayani akan Bukukuwan su na shirka. babu kuma wanda yayi sabani a cikin malamai magabata akan Haramcin cin Abincin su lokacin bukukuwan su.
@AbdullahiMusayaya2 күн бұрын
Gaskiya malam kazame anan dafatan allah ya keboka amin
@رضوانربيع-خ5ض2 күн бұрын
MLM Jafar Allah ya jikan sa yagafarta masa domin fatawar MLM Jafar bece mana muci ba kataro zama da malamai kuwa
@abulaliya23192 сағат бұрын
Sorry malam kayi confused awannan fatawar
@MuhammadAdam-n9lКүн бұрын
KAI MUSA MUNGADI KAJI TSORON ALLAH WLH HARAMNE
@jibrintumaka34782 күн бұрын
kzbin.info/www/bejne/mmOsoWOrqL1lgs0si=NDue8MqACf-CnOT0. Don Allàh kar a ruddar da mutani gamada chrisimati. Ga fatawa bin uthaymeen na kzbin.info/www/bejne/bKfUqYZ_i8eLoLcsi=HHTL7wbk53i2LrSD Ga na bin baz nan kuma kzbin.info/www/bejne/hYbCY6Odoc9-ndUsi=4yspVPMxoz3rN7l3 Ga fatawa babba malami na ada kuma. Don Allah abar sama mutane shubuha
@LabaranHikimabyMusab12 күн бұрын
Kaji matsalar mutane, bazasu tsaya su fahimci abu ba sai su yanke hukunci, Wannan links ɗin daka turo are totally unrelated to this topic, abinda nake so ka gane shine dama ai haramunne ne a taya ahlul kitab murnar Christmas dinsu kuma haramun ne a basu gudunmawa ta kowane irin abu wajen taya su gudanar da bukin Christmas dinsu. Babu wani shubha da malam yayi anan wajen wallahi maganace ta ilimi. Idan ka gane kawai shikenan don't be ignorant. Ina so ka sani cewa Ubangiji ya halatta a ci abincin ahlul kitab. Ba'a ce kaje wajen Christmas ba, kuma ba'a ce ka taya su murna ba, kuma haramun ne ka taimaka musu da gudunmowa da sauransu. Amma haka kawai kana zaune a gidan ka sai aka kawo maka abincin Christmas to ya halatta kaci kada ka duba ai Christmas suke shiyasa suka kawo ah ah ka duba halaccin abincin da Allah ya maka, sai kayi bismillah kaci. Ka kyautata niyya babu ruwan ka da jin murnar Christmas a zuciyarka. Kuma idan baka so kada kaci period as simple as that.
@jibrintumaka34782 күн бұрын
@LabaranHikimabyMusab1 fear Allah brother. U r given food or drinks in the name of Christmas in whichever means; either u go to them or it's brought to ur house, who amongst the scholars of our generation permits taking it? My problem with us is, not everyone u think is a scholar can talk on every matter in the deen. The likes of mall asadu should look into what the scholars hv said in this matter and their reasons. U can't just come and start quoting ayah and misapplying them.
@shuaibumuhammad4114Күн бұрын
Ji yadda kake cakuda abubuwa don kanason kafa son zuciyanka, Allah ya shiryeka
@jibrintumaka3478Күн бұрын
@@shuaibumuhammad4114 wollahul musta'an
@LabaranHikimabyMusab119 сағат бұрын
@@jibrintumaka3478 who said we are taking ilm from anyone? This is the way of the salaf go and make proper research on this topic, even the scholars that you mentioned, Bin baz and ibn uthaymeen permit eating it you are just ignorant on this topic. Clear your mind and think deep, use your logical thinking pls u are educated don't act like the people without proper education. Thank you