Allah Ya saka da alheri malam. Allah Ya gyara zukatanmu. Malam a cikin masu fama da wannan matsala har da ƴan jarida. Haka kuma malam akwai wani nau'in corruption da ba ka ambata ba, wato yadda ake tursasa wa wasu mata da maza masu yawan gaske, ba da son ransu ba, a yi lalata da su kafin a ba su shiga jami'a ko wata babbar makaranta, ko a ba su aiki, ko su ci jarrabawa. Ya Allah Ka kare mana imaninmu da mutuncinmu. Ya Allah Ka albarkaci abinda Ka azurta mu da shi. Ya Allah Ka azurta mu da wadatuwa da kason da Ka ba mu. Amin.
@rukyruky8230 Жыл бұрын
Today is the first time I'm listening to your massage may Allah bless you abundantly and make it easier for us All. Ameen Ameen Ameen 😢😢😢😢😢😢
@Alumdahtv21 Жыл бұрын
Ma sha Allah. We welcome you on behalf of Dr. Mansur Isa Yelwa and wish you a fruitful and beneficial interaction and more years of educational diets with AL UMDAH TV.
@khalidharunalame1822 жыл бұрын
Jazakumullahu khayran Dr.
@El.shamssShamss22 күн бұрын
Allah ya garama imananin mu ya allah
@Jafaradamuamfale4 ай бұрын
Allah ya karawa mallam lafiya da nisan kwana amen
@KadaKada-ri2ks9 ай бұрын
Allah ya saka da alheri ❤❤❤
@MustaphaHusaini-f5y Жыл бұрын
Jazakallahu KHAIRAN. Allah Ya bamu ikon kiyaye wa.