Dan jaridan ya dade Bai sha wahalan tattaunawa da wani kamar wannan ba
@sagiruabdullahi67638 күн бұрын
Inayinka jagaba Allah yakara basira da nisan kwana
@D.KMAISUBURBUDATV8 күн бұрын
Gaskiyane yanada abun dariya 😂😂
@Lefajr8 күн бұрын
Gaskiya da yake fadi
@Sumar33448 күн бұрын
Wai wannan tan bayoyin duka da Ka kake masa??
@GarbaAuwaluSaleh3 күн бұрын
Masha Allah Allah ya yewa DW hausa albarka. alheri musa mai Sana'a Allah yakara lpy
@abbahabubakarhussaini40685 күн бұрын
Alhamdulillah Gaskiya wannan hirar taming dadi sosai kowa yayi qoqari Dan Jarida yaso ya ruftaka musa Amma Sam kaqi Masha"Allah
@buharihamza50899 күн бұрын
Gaskiya Dan jaridar nan ya nuna kwarewa sosai. Allah ya kara masa basira.
@MaidalaDBT7 күн бұрын
Ay dan iska ne na fitar hankali 😂
@NasirAdam-e5l6 күн бұрын
🎉🎉🎉❤ oga Musa Babban Kai 🎉
@Haibraheem8 күн бұрын
Gaskiya meh sanaa yanada gogewa
@muneerabdullahi8 күн бұрын
Masha Allah 🥰 Gaskiya Naji Dadin wannan fira DA Musa Mai Sana'a ❤❤
@DWHausa8 күн бұрын
@@muneerabdullahi me ya burge ka?
@ZulaihatFaisal-ge2zp8 күн бұрын
Gaskiya dai nima shaidace musa me sana a yanada mu amala sosai,kuma yana kyautata yara kananu,akan idona yaringa Dana yara a lifan😅Yaranda mukazo wucewa dasu kuma suna laaa ga me sana a,shikuma yanata jinjinamusu,shikwa yaro yaga celebrity ya kulashi wallahi sai murna suke gwanin burgewa
@salmanfahris17517 күн бұрын
Ma sha Allah
@NasirAdam-e5l6 күн бұрын
Hello 👋
@AhmadIbrahimDanKoli8 күн бұрын
Gsky musa mai sana a is a very talented and interlegent person, kudos to you guys
@DWHausa8 күн бұрын
@@AhmadIbrahimDanKoli thx
@DWHausa8 күн бұрын
Me ya fi burge ka?
@AhmadIbrahimDanKoli8 күн бұрын
Yadda Dan jarida yake mashi tmb cikin natsuwa
@DWHausa8 күн бұрын
@@AhmadIbrahimDanKoli amma Anya Musa ya amsa tambayoyin?
@jaafarmusa29438 күн бұрын
@@DWHausa tabbas ya amsa😂😂😂
@ummaahmad84987 күн бұрын
Gaskiya dan jaridarnan yayi arayuwa @DWHausa ku rikeshi dakyau wlh
@AbubakarAbdullahi-m5i7 күн бұрын
MAsha Allah musa mai sana a gaskiya ka burge ni wllh
@DoctorGhana-e9h7 күн бұрын
Gaskiya musa mai sana a yan burge mu so sai
@muhammadamuhammad16318 күн бұрын
Wannan shirin ya min dadi sosai, akwai nishadi❤
@DWHausa8 күн бұрын
@@muhammadamuhammad1631 me ya fi ba ka sha’awa?
@AuwaluMamuda-k5m5 күн бұрын
Fatan alkhairi 🎉❤
@MuhammadAbubakar-k3y8 күн бұрын
Gaskiya Musa mai sana a yana burgenii sosayiii 👍
@ZubairuAhmad-v9m3 күн бұрын
Gaskiya dan jaridannan ya bur geni yayi kokari sosae idan Kaima ka yadda kamin like❤❤😅
@sunusiusmanmuhammad87607 күн бұрын
Dan jaridar abokeen fira gaskiya hadin yayi sunyi abu cikin hikima da kama kai masha Allah
@yusufabdullahi45068 күн бұрын
Gaskiya wannan firar ta kayatar❤
@abdulkarimaliyu95348 күн бұрын
Musa is a naturally talented artist 😂😂😂
@SawwanDanjuma7 күн бұрын
Gaskiya Mai Sana,a Ka Burgeni wlh
@Mahamuda-b9wКүн бұрын
😂Hauka😂😂May ban mamaki😂 Moussa kenan😂😂😂
@BadareyaK6 күн бұрын
Wow Masha Allah 🙏🙏
@BadamassiSani-s5u8 күн бұрын
Gaskiya naji dadin wanan tataunawar da musa mai sana,a
@IsmaeelShuaib-l9g9 күн бұрын
Is through what musama is talking I love watching is talking❤❤
@Hafeez1427 күн бұрын
Badai zaka ruftaniba 😅😅😅😅😅😅 Allah yaqara dau kaka mai sana,a
@IsmaelRbl-m7q6 күн бұрын
Masha Allah mai sana a
@moustafhaamadou6 күн бұрын
Oui c'est bon 🎉🎉❤❤❤❤❤😊😊
@mr_baker_tv3 күн бұрын
Ka Burgeni Musa 😊😊😊 🎉🎉🎉🎉😂DW HAUSA 🇩🇪🤏🏽 🎙️🎤📽️📽️🎥📽️🎬 Musa mai ku gane da Musa Mai sana'a?
@Warissouaboubacar8 күн бұрын
Ma sha allahu D W madallah da wannan shiri
@DWHausa8 күн бұрын
@@Warissouaboubacar me ya burge ka da shirin
@sabitusagir50015 күн бұрын
MashaAllah
@AbubakarHabou8 күн бұрын
Gaskiya mai sanaa yayi keu
@BashirBashir-od3kc7 күн бұрын
Mai sana'a duniyane wallahi❤❤❤😂😂😂
@FatimaShehu-i9t3 күн бұрын
Kaiiii mesana,a duniya hauka maganinta Allah
@NuraSani-q5u6 күн бұрын
wannan hirar ta bada sugar sosai, weldon Abduol
@mubarakmb26313 күн бұрын
Kayi ame kalashe
@AbubakarMuhammadWudil7 күн бұрын
Musa Mai Sana'a ka burgeni wlh
@abduazaki34958 күн бұрын
Duk duniyar film Wallahi allah bawanda yake birgini kamar mai sana a da Ali nuhu
@ZulaihatFaisal-ge2zp8 күн бұрын
Saima kayi mu amala dashi zai sake burgeka
@SaniUmar-oh9yr5 күн бұрын
kakashe kadan garu akuruciyarka Kai padar gaskiya
@MustaphaNarasulu-g7t5 күн бұрын
I love you mai Sana'a😂😂🤣😂🤣
@appapp22648 күн бұрын
Musa mai Sana'a Allah Kara wa rayuwa albarka kodan shedan jama'a ay Shima ribané ❤❤❤ Allah kasa kagama da Duniya lafiya wly naji dadin wanan hadin sosai 👏💯 Musa Yana ganinka Dan jarida 😂
@KamaladineAbdoulwahab-u4n8 күн бұрын
Mashallah Alhamdoulilah 🤲🤲🇳🇪
@awaisuisa66928 күн бұрын
صلي الله عليه وسلم
@muhammadrabiu11618 күн бұрын
Hhhhhhh gaskiya the best interview of all time history 😂😂😂 oga musa 😂
@SaddamYahaya-j4g7 күн бұрын
Mai sana a gaskiya Kai makura ne
@awaisukantahabuawaisukanta3513 күн бұрын
Mai baki ya haɗu damai baki ɗan jarida kayi kokari mai sana'a ma yayi kokarin kowa ya nuna gogewa gaskiya anyi machi😂😂
@AdamuMuhammad-wv4wv7 күн бұрын
Gaskiya keke da keke 🎉🎉🎉
@umarkabeer12633 күн бұрын
Musa ba karamin dan iska bane 😂😅😂
@AdamaIbrahim-b1y2 күн бұрын
Gaskiya mai sanaa duniya ne😂
@MuhammedDiarra-po3ok5 күн бұрын
Gaskiya musa kana burgeni gaskiya tsirara
@faruktanimu66588 күн бұрын
Musa namu😂😂😂😂 yace bansaniba😂
@ZabairouMainasara4 күн бұрын
Yau dan jarida ya sha wuya😂😂
@AdamuMagaji-o4k4 күн бұрын
Gaskiya wannan dan jaridar kwararre ne
@Aminu-m5c5 күн бұрын
Maisanai boss ne wlh💯❤️🩹😎
@nazirahmadmubareak48468 күн бұрын
Wato dayake inada burin nazama dan jarida wannan dan jaridar ya burgeni duba nutsuwarsa da iya tambayarsa batare rikirkicewa ba ko rudewa❤
@DWHausa8 күн бұрын
@@nazirahmadmubareak4846 Allah ya cika maka burinka. Me ya burge ka da shirin?
@nazirahmadmubareak48468 күн бұрын
@DWHausa abinda yabirgeni da wannan hirabaiwuce tambayoyin ba da kuma amsoshinsu dubada shimai tambaya yanayine cikin tsunuwa da kuma gogewata iya aiki Allah yaqara basira da shikuma bakon namu shima amsoshinsa sunsani nishadi kwarai ko da gaske na yanayin yadda shima yake bada amsa babu da wurwura ko cigewa cikin amsoshinsa. Nagode
@ShuaibuAhmad-j6q9 күн бұрын
Dan jarida kayi kokari👏
@DWHausa9 күн бұрын
@@ShuaibuAhmad-j6q Me ya ba ka sha’awa?
@IsmailsulaimanIsmailsulaiman6 күн бұрын
Hhhh firar kamar faɗa
@bobybob29833 күн бұрын
❤😅❤ماشاءالله تبارك الرحمن ربي يبارك
@atikumayafi3785 күн бұрын
Gaskiya dan jarida kasan aiki
@MammanGali-j2c8 күн бұрын
Wlh musa yana birgeni
@YAUManu-jk8xb8 күн бұрын
😂😂😂😂kai jama'ah
@zeemaherbaltv7 күн бұрын
❤❤❤❤ Mai Sana'a Namu 😅
@RoufaiAdamou-h2n8 күн бұрын
Gaskiya ne mai sanaà inayinka maigidana
@mramson33789 күн бұрын
Bazan fada bah 😂😂😂😂
@DWHausa8 күн бұрын
@@mramson3378 😄
@Lefajr8 күн бұрын
Oga Musa 🙌🏾✨
@naseerjibrin94093 күн бұрын
NYC for me.
@uthmansocash49278 күн бұрын
Dan jarida Ka burgeni Allah yasa wata rana kayi min interview ❤
@MustapahSuleman8 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂 ya allha wlh bamagane kanada amfani sebayan bakada re
@KapiMadou8 күн бұрын
❤ 1:49
@AishaAy-y9b7 күн бұрын
Inason Mai Sana'a wlh😂😂
@auwalabdullahi-n2yКүн бұрын
Dama haka kakene magana afir gice
@JibrinYusufkarami007 күн бұрын
Hahah Musa namu,inajin nishadi ni ko ganinshi nayi
@AloyoGouto8 күн бұрын
Wow wannan Haka yake wallahi yayi kyau sosai fatan alkheri alhaji musa mai sana'a ya allah ya qara basira 😂😂
@Basirubasi-g7c8 күн бұрын
Insha' Allah bazaka tabeba abadan Allah ya zabamaka mafi alkhairi
@usmantar7 күн бұрын
Malam Musa namu na gargajiya Allah y Kara basira😅
@nafisathamisu7650Күн бұрын
Ni wlh Mai sana a Yana burgeni Wannan amsa tambayoyi yamun dadi 😅😅 ni tambaya ta me yasa Koda yaushe zakaji Yana cewa shi baya Nema awajen kowa yayita habaici😅
@JubrinSalisu8 күн бұрын
😂😂😂😂 wannan interview Akwai dadi 😂😂
@AhmadMusaadam-e5r8 күн бұрын
Sabo da kawai haka kawai😂😂😂
@NiimatullahAminu-c7o6 күн бұрын
Bademu baba 😂😂😂
@AbubakarUsman-g2e7 күн бұрын
Mai sana'a 💪💪💪
@SalmaYahaya-x7w6 күн бұрын
👍👍
@abdulmiamitv13308 күн бұрын
Gaskiya Mai Sana'a duniyane😅😅😅😅
@lawimalan48058 күн бұрын
Yaukai mesana a yafika hankali ma 😂, inayin chi susai
@MuhdBelloRasha7 күн бұрын
DAN JARIDA sannu da aiki kasha wahala.gaskiya kasamu ruwa mai sanyi kasha
@DWHausa6 күн бұрын
@@MuhdBelloRasha me ya fi ba da wahala?
@man_likemorimado6 күн бұрын
Kaji wawa. Rarara uwar me yamawa kannywood industry??
@ARAFATJIBRILUMAR5 күн бұрын
Musa maisana.a wllhi kaburgenee sosai Kuma kayi Qoqaree sosai
@khaleekhalee85048 күн бұрын
Maganar gsky mai Sanaa Dunia ne mutumen nan ya iya magana
@bahari55bahari553 күн бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉😂😂😂😂
@mubarakmb26316 күн бұрын
Gwanina
@surajoharuna34797 күн бұрын
Bansani bah 😂😂😂
@AyoubaTanimoune-t2f9 күн бұрын
❤❤❤
@abubakarmsani77054 күн бұрын
Gsky kalaman dan jaridar nan sun sauka akan aikin jarida
@AbasAliyu-b9d7 күн бұрын
Allah. Yabiyamakabiqatunka
@MuazuAbdulrashid-h9l8 күн бұрын
Mai Sana'a 😂😂😂😂
@AzizAbdoul-c5u8 күн бұрын
😂😂😂😂 kai jama'a
@musababaibrahim43617 күн бұрын
Duk yanda akayi tsakani Ali Nuhu da Mai Sanaa akwai wata a kasa. Domin yace ba wai shiri film bane tsakanisu ke masa Dadi an kalo ne ke sashi.
@Nanamusa30995Күн бұрын
yaburgeni wajan fadin gaskiya
@abubakarkhaleel50248 күн бұрын
Yaya musa😂😂😂😂
@abbaabdullahi33607 күн бұрын
Karya kake kaima shaye shaye kake zuwa tashar kuka
@musababaibrahim43617 күн бұрын
Bakinsa ya nuna kama yanasha sigari 😅
@mrsamamajrJariri7 күн бұрын
𝐼𝑁𝐴 𝑌𝐼𝑁𝐾𝐴 𝑀𝐴𝐼𝑆𝐴𝑁𝐴'𝐴😅😅😅
@abubakarmahammadbashir24968 күн бұрын
Kai jama a 😂😂😂😂😂
@DWHausa8 күн бұрын
@@abubakarmahammadbashir2496 Me ya burge ka da Musa ?