يا رب سخر لي جنود الأرض وملائكة السماء وكل من وليته أمري وارزقني حق الدنيا ونعيم الآخرة ويسر لي كل أمر عسير وقل لما أريد كن ليكون بحولك وقوتك ورحمتك يا قادر على كل شيء يا رب يا رب يا رب ، اللهم أرنا عجائب قدرتك في قضاء حوائجنا، وارزقنا من حيث لا نحتسب واجبرنا جبرا يتعجب له أهل السماوات والأرض لا إله إلا أنت أستغفرك يا الله ولا حول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم
@hannatualiyumairafi59044 ай бұрын
شكرا جزيلا لك على لطفك جزاك الله خيرا الجزاء ❤
@husainaabulfathi91054 ай бұрын
Jazakumullah bikhair 😊
@UsmanMohammed-jv9vd4 ай бұрын
Jazakallahu khair
@tukurabdullahi94 ай бұрын
Jazakumullah bi khair
@MaimunatumousaMousa4 ай бұрын
Dan malam adunga karata addaa da hausa wata kila wasu karatun arabin yana Dan basu wahala kuma sunasan suyi
@MaryamMLamido4 ай бұрын
Jazakallahu khairan bi jannah
@abubakarharuna49844 ай бұрын
Allah yasaka Maka da alkhairi. Alhamdulillahi Muna bibiya Kuma Muna aiki din.
@sagirwapakatsina6444 ай бұрын
Alhamdulillahi muna gdy shehi
@A.A.TARABA4 ай бұрын
Allah yasa Mudace Ameen
@AbouSofianoGalba4 ай бұрын
Masha allah zazakallahu hair wa ahalika wamalik
@mamababba4 ай бұрын
شكرا وجزاكم الله خيرا
@alizahraddeen7014 ай бұрын
Allah yasaka da alhairi
@YunusaBinjibreel-pi3sb3 ай бұрын
الحمد لله رب العلمين و الصلاة و السلام على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم تسليما كثيرا
@IsaAbdullahi-j9y4 ай бұрын
Allah yasaka da Alkhairi malam
@MansourAbdoussalam4 ай бұрын
ALLAH ya biya da gidan ALJAN-NAH ya sheikh!!!
@AbouSofianoGalba4 ай бұрын
Masha allah ya sayadi allah yabika dagidan al jana firdausa amin
@AbdulrahamanHaruna-tf2re4 ай бұрын
Allah saka da alkairi
@DognimanYeo-p5n4 ай бұрын
Macha Allah mugodia Malan
@AyoubaNamirou-ss8jl4 ай бұрын
Masha Allah maulana
@yunusanaannabi356416 күн бұрын
Masha'allah Allah ya qara lafiya
@samiralawal9074 ай бұрын
Muna godiya mlm ❤❤
@AliIbrahim_fkd4 ай бұрын
Jazakallahu khairan
@abbas_sadauki4 ай бұрын
whatsapp.com/channel/0029VaHiTD7IN9iuag8H2t0u WhatsApp Channel link ☝️☝️☝️
@محمدخميس-ر1ن4 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@ousmanesaleysaboutou33854 ай бұрын
Macha'Allah, gudiya muke
@JamilaYahaya-h5p12 күн бұрын
Assalamu alaikum
@aboubacarchefoujsk42334 ай бұрын
Allah ya biyaku da Gidan aljanna❤
@abbas_sadauki4 ай бұрын
اللهم آمين يارب
@sanisskuka57974 ай бұрын
Masha Allah 🙏
@mamanruqayya87884 ай бұрын
Slm malam Allah yasaka da alkhairi akwai wadda yake rubuto Mana addu a da harshen hausa ga wadanda Basu iya karanta larabci ba Dan Allah yacigaba da rubuta Mana muna jin dadi sosai Allah yakarawa malam lfy.
@hezyharoun16134 ай бұрын
Allah ya saka da alkairi malam. Muna gwada ayyuka muna ganin faida
@user-zx3mk1kz4o3 ай бұрын
Malam Allah ya saka da alkhairi
@FatimaHassan-ew6dz4 ай бұрын
Muna godiya sosai sayyadi
@habibaibrahim4654 ай бұрын
Ma Shaa Allah
@tounehachimou4 ай бұрын
Allah ya saka maka da gidan aljanna mallam
@chamsidineadamou56414 ай бұрын
Mungode Malan Allah ya biya
@Salamatoubako-i3s4 ай бұрын
Assalamou alaykoum. Malam Allah ya kara Karama. Inna da tambaya akan salatin shekara. Salatin dubu biyu na wanan wata ana iya rabawa Ko kuma zama Daya ne ake yinsa
@HassanibrahimsheudiHassanibrah3 ай бұрын
Masha allah allahamdulilla
@IbrahimHabibu-rr3lt4 ай бұрын
Allah Yasaka
@SaleMuhammad-y9q4 ай бұрын
Jazamallah hairan
@HalimaJibril-n7j4 ай бұрын
Muna godiya Allah ya Kara kusanci da Allah da ma,aiki s,a,w
@rabiouchaibou13724 ай бұрын
Allah sakamaka da alhairi❤❤❤
@fatimayusuf20584 ай бұрын
Munso arubuta mana da hausa. Gaskiya domin yanada yawa
@AbubakarSadiqAliyu-il2lv4 ай бұрын
لله ساعدنا بدفع -وان جندنا لهم الغالبون
@abbas_sadauki4 ай бұрын
إن شاء الله تعالى
@RabiuIbrahim-c9y4 ай бұрын
Allah yasaka
@SamailaAbdul3114 ай бұрын
Ina bara don soyayyan ka ga shugaba ka bada aikin saukan Alqur'an saboda Annabi Muhammad S A W
@abbas_sadauki4 ай бұрын
Insha Allah
@IbrahimSaratu-b4oАй бұрын
Assalamu Alaikum don Allah malam Mata Zata iya yiwa mijinta wann addua da niyyar Allah yabiyamai bukatunshi.ngd
@abbas_sadaukiАй бұрын
Wa alaikumussalam Eh sosai zata iya
@HamisuASaid-c8s4 ай бұрын
Allah yasaka da mafificin alkairi Ameen
@abdulrahmanBello-in2et4 ай бұрын
SLM malan Dan Allah idan nayi aikin Neman mafita acikin bacci inayin mafarkai masu muhimmanci amma idan natashi daga bacci sai inmanta KO mafarkin menayi wasu lokutan sai in dinga tuna wasu abubuwan inrasa gane Kansu Dan Allah malan ataimakamin nagode Allah ya sakamaka da gidan aljannah.
@ibrahimlawaltambari83894 ай бұрын
Nima haka wlh😂
@IssoufCisse-d8q4 ай бұрын
Salm dan Allah adin ga rubuto muna adu'ar da haussa sabida wandan da Basu iya karatun a l'Arabie nagode
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt4 ай бұрын
Muna godiya sosai yaa sayyadi Allah ya biya maka buqatun ka duniya da lahira, akwai aikin daga bada kwanaki na gishiri da zaasa da daki kowani kusurwa guda hudu.dana ranar jummaah kafin sallan magrib salatin Annabi sau 41, sai na daga hannu na karanta (yaa allahu, yaa rahmanu, yaa Rahim ) iya adadin da mutum zai iya, nayine akan samun miji,kuma Allah ya kawo min. A satin farko danayi a washegari naga biyan buqata,sai nacigaba dana ranar jummaah. Idan nakika bana samunka, sbd zanyi maka godiya da kuma yadda zanyi da gishirin dana zuba a kowani kusurwa a dakina. Wlh duk abinda ka bada idan na jaraba sai yayi sosai, wani lkc har tsoron yinakeyi, sbd kome nayi sai yayi ko kwana uku ko sati zanga biyan buqata.( Allah ya kara mana son Annabi Muhammad sallahu alahi wa sallam, Allah ya biyaka da gidan aljjana. Ya tsare gabanka da bayyanka, ya karamaka daukaka da arziki mai albarka ya rayamaka zuriyyanka nagode yaa sayyadi) Dan Allah zan iya maka text ta whatapp da layin da ake kiranka.
@abbas_sadauki4 ай бұрын
Ana samuna yanxu karfe 10 na dare zuwa 11 Insha Allah
@HabibaBinBiliyamin-tv6jt4 ай бұрын
@@abbas_sadauki nagode sosai
@RabiuIbrahim-c9y4 ай бұрын
Ina buqatar number ka pls
@AishaMukhtar-g5s4 ай бұрын
Assalamualaikum muna godiya sosai malam. Ni tambayata anan shi ne. Shin zanyi amfani da Kiran sallar farko na asuba ne ko kum zanyi amfani da Kiran sallar assalatu. Ngd
@MaryamMLamido4 ай бұрын
Yaya ake shiga w/app
@MaawiyaDanmalam4 ай бұрын
❤❤❤
@MuhammadMusa-v8f4 ай бұрын
Allah yabiya maulana
@TraoréFarida-s6t4 ай бұрын
Allah biya sayyadi moun gode sosai tunda nake bibiyaku wly bana chiga matsala in kwana 3 ban fita bah sedey in banyi aiki daga cikin aiyukan ku bah
@jibbosaidou4164 ай бұрын
Bamu ganeba
@maltasanmagaji46904 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@zainababdullahisaad67894 ай бұрын
Dan Allah ina zan sami Wann addua ta Hausa boko
@AbbaMuhammed-o7i4 ай бұрын
Masha Allah
@Badamassi.4 ай бұрын
Allah.yakara.lafiya
@RASHADRashad-gm9mo4 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@RabiuIbrahim-c9y4 ай бұрын
Gud
@samiralawal9074 ай бұрын
Assalamu alaikum mlm to ni wlh Bama kusa da massaci a kusa da gidan da nake ina iya yin amfanida kiran sallar wayata
@abbas_sadauki4 ай бұрын
Eh zaka iya
@ganbeni4 ай бұрын
Salaamu alaikum. Naje What's up banga transliteration ba. Google dun translate da turanci.
@abdulrahmanBello-in2et4 ай бұрын
slm malan inda nake ba a kiran sallah azahar da la asar cikin kasuwane ba masallaci kusa garemu ya zanyi Dan Allah ???
@abbas_sadauki4 ай бұрын
Ka yi amfani da na waya
@AliIbrahim_fkd4 ай бұрын
@@abdulrahmanBello-in2et Alhamdulillahi naso nayi wannan tambayar wlh mungode sosai Malan Allah ya saka da alkhairi
Salam, Allah yaqarwa mall lfy,yau kunche shine daya ga watan Safar, amma ni A calendar ta yau 29 ne, saboda watan Almuharram,domin yafara ne 8 ga watan July, kuma kwana 30 zayyi, kenan 7 ga wannan watan shine Daya ga watan Safar A calendar ta, Ina jiran ƙarin bayani mun gode