Рет қаралды 2,880
#hausaaudionovel #hausanovels #dawatakusan
Da Wata Kusan, labarin Sumayya da ta shiga gararin rayuwa a gidan mijnta wanda suka yi auren soyayya duk da sadaukarwar ta agareshi bai hana shi zabga mata rashin mutunci ba. Ga tashin hankali da kiyayyar uwar miji.