Allah ya saka da alheri malam alhah ya kareka malam
@AbdrahamaneMaradi2 ай бұрын
Gaskiya me mallan❤❤❤❤
@husnabashir57662 ай бұрын
Slm, malam Allah ya kara basira da daukaka don Allah malam ina daya daga cikin masu son balangun ni yar jihar bauchi ne
@NazeeruNDAfailah2 ай бұрын
zakisamu balangu 😂😂😂😂😂😂
@abdullahiabubakar91962 ай бұрын
Gaskiya malam kayi kokari Allah yasaka da alkahri. Mudai mungama morewa Allah yayi mana gafara yashirya mu ameen❤
@issakahamani78072 ай бұрын
That’s good thank you very much
@aminubalazaki7192 ай бұрын
Kai wawane kasaurari asali inda abin ya faro
@baraidri2 ай бұрын
Bana izala yayi daidai malam
@YassineDanInna2 ай бұрын
Allah gafarta malan inaganin ba kada masaniya akan malan Abdallah...kaje ka qara bincikawa
@khalifaladan27242 ай бұрын
Malam nima inada tanbaya Wanda yafara abu akema nasiha ko Wanda yarama naga shi Baka yimagana kanshiba indai kanasan mutuncinka kada kaci mutunci kowa Amma komi zakai kaji tsoron Allah
@rahamasani5832 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi muna jin dadin fadakarwarka
@ShafiuMhudu2 ай бұрын
SLM malam Allah ya kara basira malan kar kashiga wannan rigimar amma basaniba kotinda farko kanaciki nidai daga zanga zanga nafara saninka to amma inzaka shiga karka tsaya bangaredaya naga kamar bakada wariya lamarin sai dai adu a Allah hada kan malamanmu gabadaya
@suleimanyusuf38332 ай бұрын
Wannan gaskiya ne, da alama malam ba shi da masaniyar abin da maigemu a maqogoro ya yi ake masa raddi.
@YakubuADAMU-l7y2 ай бұрын
Kai karkaZama makiri kasiga taytayinka asay munganekana kungiyanchi yaZagi Allah kana so ko muma munajiranka
@soulemanayaro97592 ай бұрын
Wallahi gaba dagaba kayi karya
@PrinceSanusiblack2 ай бұрын
Mallam sani ana bana tare da Kai kafara soxuciya Abdullah yana da masala sai kafara daci
@YakubuADAMU-l7y2 ай бұрын
Wane nasiha kayi kabar sha chipada mallam
@AuwalGarba-e9o2 ай бұрын
Don Allah ku maida da hankali,wajen karantar da mutane yadda zasu iya sallah,tsarin da sauransu
@BoroZarma2 ай бұрын
👍👍👍👍👍
@Ibrahim-x9m2m2 ай бұрын
Toh shima idan yatashi xaiyiwa bankaren darika gyara haka yakeyi kwanan nan mlm jinaidu bauchi yayi kuskure d shi d alkanawi suka kafe hoton mlm junaidu bauchi suna xaginsa mlm baiga wannan video bane ???
@zakariyamr44172 ай бұрын
Sosay kuwa kokaine kace zaka taba shehu Ibrahim inyass wallahi sai mungyaramaka 😂😂😂😂😂
@AlaminHabubakar2 ай бұрын
Irin hanyar da yake bi yake wamutane gyara shiya sa Ake yimasa
@mohammedidrisedogi43412 ай бұрын
Saboda yace zai koyar da sheikh Tijani da sheikh Ibrahim.
toh kuma mln maganar balangu anageria mutun milyon nawakekwan dayunwa kataimakesumana aibashe adamba I Dan Allah zakayi
@MSunnah2 ай бұрын
Allah ya sa mudace
@IdirisMuhammadIdirisMuhamm-p1c2 ай бұрын
tokai m sani kana sauraran izgilanci da m Adam yakewa Yan dariqa kokuma kare naka kakeyi wannan bagyara kazoba kaima kazo da sanzuciyaka
@MSunnah2 ай бұрын
Wanna rashin girmamawa ne ka ji soron Allah
@AbdoullahiMoussa-xc3bj2 ай бұрын
Wanan bai fatinta ba, ai Wanda yace Yana karantar da chehu Tijani chi yasa Ake Nina masa yayi kuskuré
@GwaniBukar-cq7ed2 ай бұрын
Kaidan bidiya kainaka mugani
@sakanauahedalhatu73152 ай бұрын
Amma kaima wannan malamin bakada adalci kai irin cin mutuncin malaman mu dayake yace wallahi yafi shehu tijkani ilimee zai karantaba inyasi sannan duk yabuda baki barna ke fitowa kace bazaa kafe videon sa ayi masa gyara ba anyi gyara Allah ne yattona masa asiri tun baayi nisa ba ashe qaton jahili ne
@soulemanayaro97592 ай бұрын
Haka kuke dama
@HassanSuleiman-w4w2 ай бұрын
Gaskiya ni dan tijjaniya ne Amma kayi magana mai mahimmanci Sai dai malam mai gemu a makogoro bashi da kunya shiyasa
@mahmudshuaibu32642 ай бұрын
Nima inada tambaya irin amsan da shi Malam sani ya tambaya na farko tambaya na shi Abdallah adam haka yake yiwa mutane gyara in sunyi kuskure?
@Abdala-g6h2 ай бұрын
Sabida bai Iya komaiba ciyasa
@YakubuADAMU-l7y2 ай бұрын
Kai karkaZama makiri Dan sonzuchiyi munsha biyonka maygemu amagogoro yasha yiwa mutanii Allah ya kamashi karka yirigima
@abubakarlamido-do8mj2 ай бұрын
Lallai yatabbata kai munafikine wlh, domin son zuciyarka da ta'assubaccinka sun bayyana basu Gaza na shaidan ba. Daman munsai bawahabiye ne kai,amma sai kake nuna kai Dan baruwa nane domin kasami mabiya daga ko INA. Amma in a son zuciya iron naku wahabiyawa duk zagin da megemu a
@aliabubakar66062 ай бұрын
Ingaskiyane sukawo larbcin babnsu muji har birema inyas a zindik sima yana kuskure sudama basuda akida mae qao zindikan banza musrikae
@IbrahimIdrisngrr-lt2sx2 ай бұрын
Gai gardi munfa San komai kar Wani kazo zaka gyarama Mai gemu a makokoro