Ayi sulhu tunda Allah ya tce a yi sulhu.inbayi sulhuba Yara da mata damarasa galifu sune za a kache .anemi sulhu don Allah ine sune nema.
@MuhamedAbubakar-z1f4 ай бұрын
sai ankashe belo turji Sanna in
@bilkisumusa83864 ай бұрын
sai da aka cimmasu sannan zasu nemi sulhu meyasa basu NEMA tun farko ba
@UsmanAmfani-rh7it4 ай бұрын
Gaskiya bamuso ayi sasanci
@JamiluAhmadUmar-oi4zo4 ай бұрын
Allah yai mana jagora
@GamboAbdu-l8j4 ай бұрын
Kar ayisulhu
@MaimunaAbakar-jx3jv4 ай бұрын
Wallahi bama bukai tasulhu gaskiya
@ShafiuHamisu-x7u4 ай бұрын
Innalillahi❤
@UwayeShehu4 ай бұрын
Bama goyon bayan sulhu
@abdullahibature69204 ай бұрын
Kada ayi sulhu dasu. Don sunji balai me kawai. Karya suke, maciya amana ne.
@AdamuYau-e2s4 ай бұрын
Babu sadunci
@AbbasDanlami-f5x4 ай бұрын
Mahk
@Adss-l4e4 ай бұрын
Allah temK
@MohammedHaruna-u3j4 ай бұрын
Tunda Qur'ani ya ce sulhu alkhairi ne,baza muce a'a ba.To Amma yan ta'addannan ba yinsu su kadai bane,da masu daure musu gindi cikin jami'a gwamnati,su bayyana wa talakawa ko su wanene.
@MansuoriMouhmaid4 ай бұрын
Kada ayi sulhu gaski saida asirinsu yatonu zasuce haka 5:45