Jarumar fina-finan Hausa, Amatullah ta fada mana yadda ta tsinci kanta a masana'antar Kannywood bayan mutuwar aurenta da kuma matsayin da ta fi son fitowa a fim.
Пікірлер: 11
@مريممريم-ك2ث2 ай бұрын
Alhamdulillah masha allah
@RuqayyaAdamu-j1v2 ай бұрын
Toni ina da tambaya nace wai su basa cewa sunyi sauka ko haddah saidai kaji anan nayi boko😅
@Speedyvampir22 ай бұрын
Bokon ma ba na kirki su ke yi Ba AI. Jahilai ne.
@ashirumuhammad63272 ай бұрын
Kice wallahi
@BahijjaUsman2 ай бұрын
Yar kaniya sadık sani sadık da kikayi haukan sonsa fah