Hamisu Iyantama ya ce sanadiyyar fim har gidan yari ya je saboda wani fim dinsa mai sunan Tsinstiya wanda gwamnatin Amurka ta dauki nauyi domin hadan kan 'yan Najeriya.
Пікірлер: 23
@hanyartsiratv44673 жыл бұрын
Gsky ina yinka sosai Masha'Allah watching from cairo Egypt
@mamunamuhd52073 жыл бұрын
Gaskiya kunyi film lokacinku bakazanta kunyi film masu ma'ana yan matan nusassu
@raniahabeeb66633 жыл бұрын
One of my best legends
@TukurSadauki-g9h3 ай бұрын
Masha Allah Gaskiya iyantama Ansha fama Kuma Kunyi kokari Sosae Allah shi karawa Rayuwa Albarka❤
@mravouvacar53023 жыл бұрын
iyantamaa, gaisuwa daga Turkey. gaskiya kayi kokari wajen yin films masu maana. Allah yayiwa rayuwa Albarka amin
@user-ng3hw4fd1d8 ай бұрын
slm inamika gaisuwata daga iraq
@mamantwins11753 жыл бұрын
Watching from saudiyya 🇸🇦
@mhhaafiz2 жыл бұрын
Masha Allah! One of the first and the best 👍
@zuwairaabubakr16093 жыл бұрын
Hamisu Iyantama jiya ba yauba
@officialharuna56973 жыл бұрын
Masha Allah BBC hasua 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@zainababdullahi35662 жыл бұрын
Inayinka over ❤💯
@rukayamohammed58093 жыл бұрын
Thanks Good ✌✌✌🇧🇴
@ayishatabbas24023 жыл бұрын
Ma sha a Allah 🤩 ❤
@wujudunique3 жыл бұрын
Very futuristic wallahi
@lighttv23563 ай бұрын
Haba munji Malam. Ka tashi a uinguwar alasawa, kana da kudi makil. To....Chanake ma kaine dantatan