Рет қаралды 71,371
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo maku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 107, mun tattauna da fitacciyar tauraruwar Kannywood Hauwa Waraka, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.