DAGA BAKINKA SHOW TARE DA HASSAN MAKEUP DAGA NIGER 🇳🇪

  Рет қаралды 154,135

ABDOOL GAYA TV

ABDOOL GAYA TV

Күн бұрын

Пікірлер: 231
@shaharuabubakaridireesAbdulHam
@shaharuabubakaridireesAbdulHam 5 ай бұрын
allah ya shiryar damu baki daya alfarmar annabi Muhammadu salallahu alaihi wasallam
@MoussaAwaga-d4i
@MoussaAwaga-d4i 3 ай бұрын
Ammeen
@Mmscarfs
@Mmscarfs 10 ай бұрын
Subhanallah Allah yshiryeshi
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 11 ай бұрын
Dan Allah ace ya dena yin maganar batsa
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 10 ай бұрын
Allah sarki Allah yashiryeka
@TimaIlka-q3n
@TimaIlka-q3n 11 күн бұрын
Ina yin ka Hassan mak up wallah wannan vidéo dan yana kai ne na tsaya nayi kallon har karshe,🥰 Wallah Hassan baka taba batamin rai ba kuma ba zan taba zagin kaba sai dai ince Allah uban giji yayi wa rayuwar ka Allah barka Allah ya shiriyai ka , wallah Hassan ni kafi min mazan da ba yan daudu bane amma suna shigar mata a shoshiyal média wai duk dan su burge Allah ma bai son hakan, Amma kai Haka Allah ya halici ire iren ku dayawa tin zamanin anna bawa wannan baiwa ce ta uban giji abun dashi Allah ya halice ku cikin halitar ku yakai Allah sa mucika da imani🙌
@murtalaabdullahi7501
@murtalaabdullahi7501 10 ай бұрын
ALLAH yashiryaka Hassan
@user-uq1br-Bib
@user-uq1br-Bib 2 ай бұрын
Allah yashiryamu
@ukashassrimaye9592
@ukashassrimaye9592 11 ай бұрын
Wlh Hassan ya bani Tausayi inda yake cewa har kuka yake yi Idan yayi wani abun 😢 Allah ya shiryar damu baki daya 🙏🙏
@DANSOKOTO25
@DANSOKOTO25 8 ай бұрын
Ameeeen❤❤
@BasirouBasirou-h8s
@BasirouBasirou-h8s 4 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂
@MoussaHalimatou-rq5qe
@MoussaHalimatou-rq5qe 11 ай бұрын
Allah Sarki Hassan Allah ya chiryaka😊
@FatimaKasum
@FatimaKasum 3 ай бұрын
Allah yashiriya
@MaazuMuhammad-e9n
@MaazuMuhammad-e9n 11 ай бұрын
Wawa
@zaharadeenabubakar3249
@zaharadeenabubakar3249 11 ай бұрын
Inayinka Abdul gaya ❤
@AbobakerAbo-ds8ui
@AbobakerAbo-ds8ui 11 ай бұрын
Masha. Alla
@walidabdallahniger7688
@walidabdallahniger7688 11 ай бұрын
Allah yashiryeka
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 11 ай бұрын
🤲🤲🤲🤲
@user-ghali47
@user-ghali47 10 ай бұрын
Dan Allah Abdul . Wakar daga bakin ka ❤❤❤nake so
@Anashassanhamza
@Anashassanhamza 10 ай бұрын
To allah yashirya hassan me abin dariya
@ZakaraMamame
@ZakaraMamame 4 ай бұрын
Very excellent
@abdulbinibrahim5722
@abdulbinibrahim5722 11 ай бұрын
Allah ys mudacee
@FatimaMuhammad-g6s
@FatimaMuhammad-g6s 10 ай бұрын
Abdul Gaya ngnin ikon Allah 😂
@AbdussamadRabiu-pg8bn
@AbdussamadRabiu-pg8bn 9 ай бұрын
Karyn kake dan shegiya wai bawanda yake turoma kudi daga najeriya ina su sadiya Haruna,aisha humaira,yagamen,shege kace duk bada turama kudi a najeriya and fa akema riga da wando😂😂😂
@ZayyanuAminu-z6d
@ZayyanuAminu-z6d 4 ай бұрын
Wallahi ina matukar jin haushin wanan dandaudu inda za atanbayeni aduniya wanafi stana zace shi wallahi hakakawai nakejin haushinan
@AbakarmaradiNigeria
@AbakarmaradiNigeria 5 ай бұрын
Allha sarki allha shiryaka hassan
@MaryamUsmanMohammed
@MaryamUsmanMohammed 11 ай бұрын
Ahmad delta muke so kayimana invite please 🙏
@IssakaIssaka-vq9ec
@IssakaIssaka-vq9ec 7 ай бұрын
Allah ya yachi yi Hassan
@abarchimoussa9337
@abarchimoussa9337 5 ай бұрын
Allah yachir yaka
@Mmscarfs
@Mmscarfs 10 ай бұрын
Dam daudu kawai!
@AminaMansur-y5q
@AminaMansur-y5q 4 ай бұрын
Allah sarki inayinka koba fasta
@ليثوسام-غ1ك
@ليثوسام-غ1ك 10 ай бұрын
Dan daudu kazami kagyara hali kakuma namiji idan zaka warwarre jikinka kawarware mai bleaching Allah yashiryeka
@Matanubatv
@Matanubatv 10 ай бұрын
Allah sarki Allah ba yacca bai iyaba idan yaso sai ya shiryaka ya maida masu zaginka irinka tsakanin Allah da bawansa ai ba a shiga hasan fatab alkairi
@KebiKabirou-lp4qv
@KebiKabirou-lp4qv 10 ай бұрын
Masha allah 🤲✌️
@NAMAAIKI1SNN1KAIMAHAKA
@NAMAAIKI1SNN1KAIMAHAKA 5 ай бұрын
Allah yasamudace amen Suma amen
@SadiyaNafiu
@SadiyaNafiu 11 ай бұрын
Allah yasamu dace
@MousbaSani
@MousbaSani 5 ай бұрын
kai wllh da hankalinsa kawai😂😂😂 iskancine Allah kara shiriya😅😂😂
@balabobo425
@balabobo425 11 ай бұрын
Akwai sauran imani in allah ya yadda zai shiryu kuyi masa addu,ah ne
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 11 ай бұрын
Ok insha Allah 🤲🤲
@RabiatuUmar-dz1su
@RabiatuUmar-dz1su 8 ай бұрын
Allah yataimakeka yaya hasan
@marhinasani2997
@marhinasani2997 4 ай бұрын
Allah ya shiryemu bakidaya
@YaouZakari-z6u
@YaouZakari-z6u 11 ай бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@Ummeelicious
@Ummeelicious 11 ай бұрын
Kai jama'aaa 😂😂😂 Abdul bazaka kasheni ba😂
@YusufDanbala-n1r
@YusufDanbala-n1r 4 ай бұрын
Ohhhh amincina ne kai
@Madamebob-g9c
@Madamebob-g9c 5 ай бұрын
Ahha 😂😂😂😂🎉🎉🎉
@ZanabAbdullahi-v7p
@ZanabAbdullahi-v7p 11 ай бұрын
Wawa dan daudo kawai
@babanazir862
@babanazir862 11 ай бұрын
ALLAH ya chiryaka
@AISHASAAD-h6y
@AISHASAAD-h6y 10 ай бұрын
Dan daudu kawae😮
@YoussoufaMamadou-js2mm
@YoussoufaMamadou-js2mm 11 ай бұрын
❤🎉❤
@AishatMusa-i3c
@AishatMusa-i3c 4 ай бұрын
Ykk
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 11 ай бұрын
😂😂😂😂ikon Allah
@NOURAKANDA
@NOURAKANDA 5 ай бұрын
Dan daudu kawai😂🤣
@aishaibrahim5700
@aishaibrahim5700 11 ай бұрын
Kuma wlh yataso cikingata dakulawa dan shine karami adakinsu amma allah yajara be shi yakoma abuja da sana ar abinci irin namata
@mariamahmed4610
@mariamahmed4610 11 ай бұрын
wlh karya kike bakisan shi ba, Hassan makeup a niger yake Zinder damagaran, kuma bai taba saida abinci a abuja
@mariamahmed4610
@mariamahmed4610 11 ай бұрын
wlh a zinder har gidansu Hassan makeup zan kaiki
@ZainabAminusharif-et5ot
@ZainabAminusharif-et5ot 9 ай бұрын
Allah kashiryi wanna bawan naka
@RazakChaibou-bi2sj
@RazakChaibou-bi2sj 5 ай бұрын
Amine
@AbouSoulemanou-u3z
@AbouSoulemanou-u3z 4 ай бұрын
Hassan allah ya chiryaka 🤔🤔🤔
@Banabana11Banabana11
@Banabana11Banabana11 27 күн бұрын
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@AishatMusa-i3c
@AishatMusa-i3c 4 ай бұрын
Assalam ykk
@AnasAhmad-m8o
@AnasAhmad-m8o 10 ай бұрын
Wawa dan daudu alaide
@RazakChaibou-bi2sj
@RazakChaibou-bi2sj 5 ай бұрын
Ubanka kaina a Wawa jaki
@balaaliedo243
@balaaliedo243 7 ай бұрын
This guy is so funny 🤣🤣
@RashedaMurtala
@RashedaMurtala 11 ай бұрын
God nasha daria
@alhajimaiganaChiroma
@alhajimaiganaChiroma 10 ай бұрын
Wlhi har yaburgeni😂
@SoulemanDanmalan
@SoulemanDanmalan 11 ай бұрын
😂😂😂kayi jama a😂
@ayishatabbas2402
@ayishatabbas2402 7 ай бұрын
🙏🏼🙏🏼 Allah ya shiryaka🙏🏼🙏🏼
@SumayyaYusuf-b2c
@SumayyaYusuf-b2c 5 ай бұрын
🤣🤣🤣🤣 wlh banyi niyar mgn ba amma dole yasa nayi hassan kabani dry sosai duk da dai kana wasu abubuwan da basu Kanata,ba amma ubangiji Allah y shiryeka shiriyar addinin musulunci.
@AbdussamadRabiu-pg8bn
@AbdussamadRabiu-pg8bn 9 ай бұрын
Shege ashe iskancin naka yanada iyaka😊
@sadiqadam4498
@sadiqadam4498 8 ай бұрын
Yadda yace har kuka yake Allah ya kawo silar shiriya
@LitiMamane
@LitiMamane 10 ай бұрын
Bm 3:39 3:42 3:42
@hasanyabda3115
@hasanyabda3115 10 ай бұрын
Allah Wa daren naka ya lalace
@marcyexclusivetv2138
@marcyexclusivetv2138 11 ай бұрын
😂😂😂 Justice for Aisha najamu😂😂😂
@HamzaNanafareeda-oy3wx
@HamzaNanafareeda-oy3wx 10 ай бұрын
😂😂Nata me sauki ne ina kk baro teema makamashi
@KassimCharifa
@KassimCharifa 11 ай бұрын
❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@saifullahibalaisah2586
@saifullahibalaisah2586 11 ай бұрын
Allah ya shiryaka duk tunaninsa burgewa yake
@adamabukarmuhammad-qg3fk
@adamabukarmuhammad-qg3fk 11 ай бұрын
Kai 😂😂😂😂Jama’a
@abdulateet
@abdulateet 11 ай бұрын
Abdul pls kabashi shawara ya dena bleaching Kaga hannunshi kamar baqar tukunya
@jangosambo9688
@jangosambo9688 11 ай бұрын
😊😊
@JafarahmadAdam-r2p
@JafarahmadAdam-r2p 6 ай бұрын
Make up
@FareedaLawan-ft5vn
@FareedaLawan-ft5vn 11 ай бұрын
Kai jama a Allah ya shirya😂😂😂😂😂😂
@fire68
@fire68 6 ай бұрын
Dan Akuya
@rukybukar
@rukybukar 11 ай бұрын
Allah shirya
@aishaaliyumomimtinan3845
@aishaaliyumomimtinan3845 11 ай бұрын
Kaji wani dan air din Karin magana kai Allah ya shirya ka damu baki daya
@zubairuali8809
@zubairuali8809 9 ай бұрын
Hahhhhhh ❤❤😂😂😂😂
@banamaifararebana-wl1ow
@banamaifararebana-wl1ow 8 ай бұрын
Wanan Allah yashirya
@alihsantv7566
@alihsantv7566 7 ай бұрын
Allah sarki Hasana make up
@IssakaSaidou-jg3ez
@IssakaSaidou-jg3ez 11 ай бұрын
Abdul gaya akawo mana yagayagamen
@ABDOOLGAYATV
@ABDOOLGAYATV 11 ай бұрын
Insha Allah
@elithomas-cq6bf
@elithomas-cq6bf 7 ай бұрын
dan iska haukan a nigeria kakeyi bakayi aniger ko
@AlidauniAlidauni
@AlidauniAlidauni 10 ай бұрын
Marsi
@ousmanesktv1421
@ousmanesktv1421 2 ай бұрын
Baya so ya faɗi sunan babansa wai ko dai da gaske dan air ne😂
@AminaIMuhammad-rc7ny
@AminaIMuhammad-rc7ny 5 ай бұрын
Wana imani yana fama da layu da guraye a jiki cab Allah ya kara stare mana imani
@Ausik_official
@Ausik_official 9 ай бұрын
Hassan makeup mai tsinin tsinin😂
@NOURAKANDA
@NOURAKANDA 5 ай бұрын
Bayada sanaâ maganen mata karyane 🤣😂
@EgnrOumardamagarampiopplater
@EgnrOumardamagarampiopplater 6 ай бұрын
Wallahi Hassan karena mutane allah yachiryar dakai
@NOURAKANDA
@NOURAKANDA 5 ай бұрын
Kachen aben mata 🤣😂🤣🤣🤣😂
@MdMd-cb2jz
@MdMd-cb2jz 6 ай бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉
@aminusunusi7723
@aminusunusi7723 5 ай бұрын
ni abinda kebani Haushi kowa ne Dan iska wai Shima wai Mai masoya ne
@issoufoudakota1570
@issoufoudakota1570 9 ай бұрын
Allah dy ya tsinemaka
@rahmashuaibumuhd1466
@rahmashuaibumuhd1466 9 ай бұрын
Kai jama’a😂😂
@gishinawotv3678
@gishinawotv3678 5 ай бұрын
HHhH... Make up tsinin tsinin😆
@Hamid.mHamid.m-un6ju
@Hamid.mHamid.m-un6ju 10 ай бұрын
Kai su dan daudu daikam anyi assara wlh
@sadiqadam4498
@sadiqadam4498 8 ай бұрын
Kaga tana da kaso duk abinda akai a daki😂
@HamsatoudjibogarbaHamsa
@HamsatoudjibogarbaHamsa 5 ай бұрын
Cinin cinin😂😂😂
@BilkisuLawanzubair
@BilkisuLawanzubair 5 ай бұрын
😅😅😅🎉
@aminaalimuhammad1530
@aminaalimuhammad1530 5 ай бұрын
Allah yakyauta
@Surajo12Aliyu
@Surajo12Aliyu 11 ай бұрын
Innaso inyi comment Amma inna tsoron Hassan makeup 💄
@سوسنخلاف
@سوسنخلاف 5 ай бұрын
كيحثرقىصحل😂😂😂😂😂😂😂
@SaubanUmar-z1w
@SaubanUmar-z1w 11 ай бұрын
Allaah ya sherye she
@Sasha-to4ug
@Sasha-to4ug 11 ай бұрын
Amin 😂
@ibrahimabdullahi4320
@ibrahimabdullahi4320 11 ай бұрын
Allah yasa ka gane ka dawo dai dai.
@UmmaAbdullahi-jd1ge
@UmmaAbdullahi-jd1ge 11 ай бұрын
Wai dan Allah dan daudu ne
@jibrinabubakarbabagana153
@jibrinabubakarbabagana153 8 ай бұрын
Wazeso Dan Daudu
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 11 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@idrissalisu8340
@idrissalisu8340 11 ай бұрын
Allah ya kyauta
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.
Sigma Kid Mistake #funny #sigma
00:17
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 30 МЛН
abin da matata ke yi a bayan kofar gida - Nigerian Hausa Movies
1:37:45
360 Hausa Movies
Рет қаралды 100 М.
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 131 М.
Bayan Miliyoyin Kudi Da Aka Damfareni Kuma Aka Kaini Gidan Yari Na Kwana Daya
49:03
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA BİLAL VILLAH
19:53
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 27 М.
DAGA BAKINKA SHOW TARE DA NASIRU ALI KOKI
29:05
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 6 М.
MANYAN MATA SEASON 3 EPISODE 13
1:11:42
ABNUR ENTERTAINMENT
Рет қаралды 444 М.