Allah ya bamu ire ire Dr Idris Abdulaziz, mungode Mr Fuad da wanan bayani
@HABIBAIBRAHIM-c2xКүн бұрын
Alhamdulillah! Masha Allah, Dr. Allah ya saka da Alkhairi duk mai buƙatar gaskiya to yanzu kam zai gamsu.
@BoulyamineYankory3 күн бұрын
Allah ya saka da alkairy Dr Idriss
@muhammadmustapha72085 күн бұрын
Na am Allahu akbar Bara kallahu fihi Dr imam Idris Allah Ubangiji Yasakada alhery Yakuma Qarama daukaka ihlaci Allah yabiyaka aljahnnah
@AboubacarAlassane-f7t5 күн бұрын
Daga Gabon salut Ina tare da kai dieu té protège
@MuhammadSani-q2y5 күн бұрын
Allah ya jikan Albany sukuma iyalan sa allah ya kara ganar dasu sukuma daliban sa allah ya kara daura su akan dai dai Dr. Idris kuma allah ya kara lfy
@muhammadsani19304 күн бұрын
Allah Ubangiji yaji qan Mallam Auwal Albani Zaria da sauran yan'uwa Musulmai baki data AMEEN!
@taseuabubakar41174 күн бұрын
Dr idris Abdulaziz, Allah ya saka da alkhairi
@MUSAYAKUBU-v3z5 күн бұрын
jazakumullahu khairan dr Allah ya karamaka lafiya
@tijjaniharunabako15774 күн бұрын
Allah ya saka wa Mallam da Alkhari
@khaleefazulfa9334 күн бұрын
Dr Idris abdulaziz bauchi hafizahullah ❤️
@tahirlawan424 күн бұрын
Hmmmm kaji wani zancan banza shi yaran sashi sukai ai kuma shi yaran shi yafara maganar akan media da yawon makaranta
@coucoustats82155 күн бұрын
Dr Ikon Allah
@bashirabdullahi80974 күн бұрын
Kaji tsoron Allah. Baka san abinda ya raba suba
@bashirabdullahi80974 күн бұрын
Kanan Dr kana kuri wai bayan ranka ka tabbata matar ka ba zata cire nikafi ba. Kaji istigfari da rantsuwar da kayi, kada Allah ya jarabceka da abinda yafi na gidan Albany. Domin Annabawa ma an jarabce su da gurbatantun iyali da yaya balle albany ko kai Idirisu. Kabi sannu kada sanchin munbari ya kwashe ka kayi ma iyalinka sakiyyar da babu ruwa. Allah ya jikan albani. Allah ya shiryad da zuriar shi da tamu
@eshaomar63724 күн бұрын
Yace inshaa Allah bazatayi ba@@bashirabdullahi8097
@dahiruchadi97934 күн бұрын
Gaskiya Mallam ya yi adalci a bayanan da ya yi. Ya kuma yi wata nasiha da ya kamata a lura da ita - ya yi rantsuwa ya na cewa "WalLahi WalLahi WalLahi kudi fitnah ne". 1:01:48
@MUHAMMADMUAWUYADIGGI5 күн бұрын
Muna sonka malam Allah ya ƙara lafiya
@DahiruIbrahim-r4t5 күн бұрын
Aslm mlm Allah yakarama lfy mlm shi Albani yagama NASA tsohuwar matarsa kuma abunda Tayi dankanta itada Allah
@dahiruchadi97934 күн бұрын
Mallam ya ba da haske kwarai da gaske a kan wannam magana. Gaskiya, tsaida maganar a nam shi ya fi alkhairi. Allah Ya Saka da alkhairi, ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.
@eshaomar63724 күн бұрын
Hafizahullah❤
@MUHAMMADMUAWUYADIGGI5 күн бұрын
Jakallahu khairan
@1ggGyt-op7lr4 күн бұрын
damasai danace yaya malamanmu nasunna zasuji to allah yatsare
@chiromatours69944 күн бұрын
Assalafy....?
@BashirShehu-q2pКүн бұрын
Dr jaki nefa kagara sunsn dakyau
@IsmaëlSoh3 күн бұрын
A gasqiya wanan magana ta chek Idriss ya fada hacane
@mustersoul71364 күн бұрын
Wai constitution din Nigeria ya yarda da irin wanan waqafin?
@MuhammadHarisuUsaini4 күн бұрын
Me wannan Tambayar MUSULMI NE? ME YA HADA WAQAFI DA CONSTITUTION? KAI SHI NE QUR'ANINKA?
@Aishaahmad-g8c4 күн бұрын
Da alama ba musulmi bane idan ko musulmi NE yaji tsoron Allah ya denasa baki a magana irin wannan Kuma ya koma makaranta, ana maganar shari'ar Allah da manzo miye Kuma constitution karya da shirme
@eshaomar63724 күн бұрын
Constitution manya😂
@taseuabubakar41174 күн бұрын
Amma kai musulmi ne kuwa,idan kai musulmi ne ta Yaya ana maganar addini kaikuma kake kawo wani zancen constitution
@ShafiuAbubakarSaddik-l6t5 күн бұрын
Wallahi tsohuwar matar marigayi wallahi tallahi tana son Duniya sosai asalin haka ne yasa suka Rabu gashi ta zubar da mutuncinta bana malam ba .
@tahirlawan424 күн бұрын
Kayi magana kuma kace babu tambaya wannan ai babu aya babu hadisi akan wakafi Allah ne yace abasu hakkin su
@MuhammadHarisuUsaini4 күн бұрын
JAHILCI Da HAUKA BA BAMBANCI
@SulaimanHasan-u4g4 күн бұрын
Babu sheriya akai kenan tunda Babu Aya akai
@taseuabubakar41174 күн бұрын
Ka sake sauraran maganar sa da kyau,ya kawo hadisi
@tahirlawan424 күн бұрын
Million 10 fa kace su kuma sunce naira dubu dari hudu da hamsun 450k
@hauwamohammedtukur34004 күн бұрын
Mal kai dai ga rayuwa,rayuwa yafi duk yadda kake ganin ta.
@BoulyamineYankory3 күн бұрын
Allah ya bada lafia...
@MuhammadIbrahim-fi9ek14 минут бұрын
Na daya deh mallam dan ta cire Nikab ba haramun bane sannan in iyalen sa sun zo basu ci interview ba sai a sa su a program din training sai in ta yi training din sai a sake mata interview .....hallar ci yayi demanding
@tahirlawan424 күн бұрын
To a ina annabi yace ayi wakafin shi kuma
@mustersoul71364 күн бұрын
Kanemana hanya dan uwa.
@Aishaahmad-g8c4 күн бұрын
Allah ya shiryeki idan ku musulmai NE sai a tuba a inganta Imani a koma makaranta
@abdulkadirmansur79734 күн бұрын
Kai kawo mana domin mu karu
@mustaphainuwa5903 күн бұрын
Mallam wazobiya
@tahirlawan424 күн бұрын
Kai ka tsani matar nan kawai
@aminasali7432 күн бұрын
Ai saboda mugun halin matar tasa shiyasa yasaketa kuma bai batsira da sarrin taba wal iyazu billah ace maidaki shiyasan inda dakinsa kemasa youo hm harda kukan munafurci
@tahirlawan424 күн бұрын
450k sukace kuma sirikin ta ya biya musu wlh ai ta fada babu wani alkairin ta da ka fada
@bashirabdullahi80974 күн бұрын
Toh Dr kaima kana da makaranta da asibiti. Sai ka kwashe kayi wakafi tunda kana da imani kololuwa. Amma Albany yace ko anga abu zai lalace ba ruwansu. Toh wannan maganar minene a musulunci. Kace basu da tarbiyya yauan shi... toh kana nufin albany bai basu tarbiyya ba. Toh kai kasan sharia Dr. Muna jiran ka bada makarantar ka da asibiti a matsayin wakafi.
@SulaimanHasan-u4g4 күн бұрын
Ana maganan summa ways kawoka tunda balayinkabane
@abdulkadirmansur79734 күн бұрын
Shi Dr Idris yayi bayani akan Sharia ne da Ilmi , idan kanada sabanin haka sai ka kawo akara Ilmi ba challenge ba
@taseuabubakar41174 күн бұрын
Wannan kuma raayinshi ne,kuma dukiyar sace,bakai zaka gaya masa ba
@tahirlawan424 күн бұрын
Wlh zalinci ne kawai irin na mamacin ko waye wannan mamacin
@dahiruchadi97934 күн бұрын
Zalinci? Mallam Tahir a daure a saurari bayanan duka a hankali.
@tahirlawan424 күн бұрын
To da wannan annabi za muyi koyi da wannan wakafin waye ya tabayi kuna sadaka mai gudana sai kayi da dukiyar magada
@Aishaahmad-g8c4 күн бұрын
Kai Allah ya shiryeka ai ba dukiyar magada bace mai rai shiyake yiwa kanshi gatane kafin dukiyar tazama ta magada Amma sai Wanda ya yarda duniya ba matabbata bace ba wanda ya rudu da rudin duniya ba