Masha Allah Abu salma, Allah yasaka da alkhairi. Muna bayan maganarka
@abdallahmoussa7167Күн бұрын
Abu Salma Allah ya sakama da alheri. Allah ya kiyayeka. MachaAmlah🇳🇬🇳🇬🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@ousmanedjibo9408Күн бұрын
Ma Shaa Allah
@AboubakarMahamadouMalamNaigueКүн бұрын
جزاك الله خيرا
@MusaKalamu-y9z19 сағат бұрын
Masha Allah Sallallahu khairan Allah ya kara lafiya
@SakinaYahuzaКүн бұрын
Kaji gaskiyar magana Abu Salma Allah ya saka da alkhairi
@MahamanHarunКүн бұрын
Masha Allah wannan haka yake
@HachimouAbdourahamanКүн бұрын
نعم شكرا لك اخي الكريم
@HouzeifaAmadouroufaiКүн бұрын
Gaskiya ka iya magana allah yasa mudace
@MurtalaIbb-l7zКүн бұрын
Allah ya saka maka da alkairi
@SouleyIbrahim-m1bКүн бұрын
Wannan shi ne tsoron Allah na gaskiya Allah ya sa mudace
@JummaiAli-o9nКүн бұрын
Oh Allah sarki Allah ya jikan Gen. Sani Abatcha
@MuntariSale-gf2qiКүн бұрын
Wanna shine magana
@ibrahimgoraabubakar66522 күн бұрын
Kaji maganar Gaskia,, Allah ya barmana Kai Abu Salma
@JammareBellousmanКүн бұрын
Merci beaucoup pour votre
@LimanBello-iv1jnКүн бұрын
Allah yamaka Albarka🤲🤲
@usmanabdullahi8610Күн бұрын
Wannan Gaskiya ne Abu Salma
@husnabashir5766Күн бұрын
Muna godiya Abu salma
@AbdurrahmanDawudКүн бұрын
Gaskiyane wannan abu salma
@abdoulmadalabinagari9734Күн бұрын
😂gaskiya ne abu salma😂
@aliabubakar6606Күн бұрын
Arewa na godiya😅😂
@SafwanmouhammadMlКүн бұрын
Hakane abu salma
@YUSUFGAMBOYUSUFGAMBO-q5pКүн бұрын
Masha Allah magarka gaskiyane
@mkrhausa9118Күн бұрын
Ina ƙaunarka abu salma!!
@TukurAhmad-ed7wj18 сағат бұрын
Wato abu salama ba yan siyasa ba harda wasu malamai Ni wallahi duk nafi ganin laifin mu talakawa munkasa hada kanmu amma muna ta zagin shiuwagabani ai gaskiya bamuga komai ba Idan a haka za a tafi Allah yasa mudace
@Tambaritv9 сағат бұрын
Wannan Gaskiya ne
@ShafaiRastaКүн бұрын
❤❤❤❤❤👍👍👍👍🇳🇪🇱🇾
@HabibahIbrahim-o5eКүн бұрын
Kaji gaskiya rara dan duniya
@najibusalisu4678Күн бұрын
Up up up salma
@usmandisoahmed494620 сағат бұрын
Wannan wane dan iska ne marar kishin Nigeria. To kabar Nigeria ko a bude ma wuta.
@BashirRayyanu-mf4ogКүн бұрын
Wannan gaskiyane
@MalanMamman-w9wКүн бұрын
Slm gaskiyane
@TanimunIbrahim-n7qКүн бұрын
Shirman banza da wofi
@SalisuHarouna-g9yКүн бұрын
Gasikiya ne
@SouleymaneRaboJaliКүн бұрын
🇳🇪🥰🥰🥰🇱🇾
@IbrahimHadeja2 күн бұрын
Abu Salma inda shugaban kasar Nijar bai dora laifin akan shugaba Ahmad Bola Tinubu ba ace dukkan shugabannin Nigeria tun daga OBASANJO zuwa kan Tinubu da babu mai masa inkari.
@AdamuAliAdamu-kh9nr19 сағат бұрын
❤
@yahayasunusi-p8uКүн бұрын
ka gi maganar gaskiya
@MohammadGaliIdiКүн бұрын
Maganar sa gaskiya ce
@LawanAbubakar-f4rКүн бұрын
GASKIYA la wannan shawara haka take
@MariossNigerКүн бұрын
Gaskiyane
@kalifatyur2802Күн бұрын
Kafadi gaskiya wlh. Nagode
@souleymaneharuna20 сағат бұрын
Kaji maganar gaskiya
@SaniAbubakar-h8wКүн бұрын
Gumnonin jahar sakkuto katsina zamfara wannan gumnatoci sunyi kunce dakaya sai kisan jama ar akeyi
@MamansaniHousseini2 күн бұрын
Shogabani nagaria makaryatane kuma Yan taadane kuma mayaudarane