Yau 21/12/2024 Ɗan Aliyu a fusace Gurumaɗa Ba "yan Neman Arziƙi Ba ko sun ƙi 4 ce Akan sa Ɗan Aliyu

  Рет қаралды 13,455

DAMBEN MAZAJE TV

DAMBEN MAZAJE TV

Күн бұрын

Пікірлер: 82
@SakochindoIchindo
@SakochindoIchindo Ай бұрын
Dan Aliyu Namijin Duniya
@UMARMALAGI
@UMARMALAGI Ай бұрын
Dan Aliyu Allah yakara sa'a da nasara
@DboymahadiAlmustapha
@DboymahadiAlmustapha Ай бұрын
Gaskiya kafadi Dan Aliyu
@JafarAlahssan
@JafarAlahssan Ай бұрын
Dan Ali karya kakeyi Adawace Cika bakine wallahi sarki sarki ne Kuma shine Mai tuta 🇳🇬🇳🇪🇳🇬 💪💪
@BabbaYusifAdamu
@BabbaYusifAdamu Ай бұрын
Dan aliyu yafadi gaskiya yace Ali Dan jarida tun kana gara
@abdourahamanlimanabdourahamanl
@abdourahamanlimanabdourahamanl Ай бұрын
Wlh wlh hasadace kawai 😮😮😮
@habibulawal4451
@habibulawal4451 Ай бұрын
Cikibakin yayi yawa wlh haba malam kadingafadin gaskia sarki ne dole wlh kokaki kokaso sarki ne malam
@AlkasimZakariyya
@AlkasimZakariyya Ай бұрын
Dan ali zakin fahma dakadena wahalardakanka ❤
@ahmedzakka3674
@ahmedzakka3674 Ай бұрын
Don Allah don Annabi a saka mai dambe da mai takwasara.
@NaziruYaumusa-el6gv
@NaziruYaumusa-el6gv Ай бұрын
Katura mai takwasara ya kama dogon dogon sani mana
@NaziruUmar-m5t
@NaziruUmar-m5t Ай бұрын
Gaskiya Kai wawane
@DboymahadiAlmustapha
@DboymahadiAlmustapha Ай бұрын
Dan aliyu kaci maza mumunsani hassada ce kawai gurmada babu kowa gabanka😮😅😅😅
@UmarAhamad-zx9im
@UmarAhamad-zx9im Ай бұрын
Hhh madalh zaki
@MuhammadYerwama-up2tj
@MuhammadYerwama-up2tj Ай бұрын
Karya kake Dan Aliyu kafin kabuge sarki bahagon balangada Shi yafara bugeshi.
@AbdurashidAdamu-vx9ro
@AbdurashidAdamu-vx9ro Ай бұрын
Mariachi gara
@JafarAlahssan
@JafarAlahssan Ай бұрын
Dan wawa baacika baki agurumada
@IsahIdris-gv7vz
@IsahIdris-gv7vz Ай бұрын
Gaskiya dan aliyu wawane Nabar yinsa
@Invisible___thug
@Invisible___thug Ай бұрын
Me haka kuma
@abdulrahimsaidu3958
@abdulrahimsaidu3958 Ай бұрын
Gaskiya kai baka da wayau dan Ali hassada tayi maka yawa kuma ita zata kashe ka, Garkuwan chindo baya zaginka amma kai mummunan manufa kk kanshi kullum.
@abdula6027
@abdula6027 Ай бұрын
Toh Don girman Allah gurumada su daina dambe dashi tunda yace gurumada ba Yan arziki bane. Sai ya tafi ya nemi yan arziki yayi dambe dasu kawai
@yusufdankaura6053
@yusufdankaura6053 Ай бұрын
Gaskiyar magana ba haka ake magana ba dai dai bane ka rika cin mutuncin mutum ba har kana ce mishi kazami gaja wannan ba dai dai bane yakamata kasan lafazin da zaka ke fadi a kan mutum
@MusaAudullah
@MusaAudullah 15 күн бұрын
Yaro karami yakira dogon mesi dan shegiya dan ya bugeshi ya leqa lahir dogon messi yaron nan yazaga dan uwarsa
@muhammadabdulbashiru7101
@muhammadabdulbashiru7101 Ай бұрын
Zaki 😊
@abdulrahimsaidu3958
@abdulrahimsaidu3958 Ай бұрын
Garkuwar chindo yafi karfin ka wallahi har abada kuma inba dan wani abu ba wllh kai baka isa kayi dambe da shi ba har ka samu bakin magana wawa, ai duk munsan abunda akayi a damben ko ka dauka ba'a san abunda akai ba zaka zo kana cika baki kana hassada, zata hada wani garin inda bb kauyawan da suke cika gidan dambe suna ta kulle kulle. Hassada mugun ciwo ko arewa tawa baza suji dadin maganar kaba saboda bb ilmi cikin ta ko da yake dama can kai dan tada rigima ne a dambe shiyasa ko jamus ba kowa yake sanka ba sbd baka da respect.
@abdulrahimsaidu3958
@abdulrahimsaidu3958 Ай бұрын
Kace Garkuwan chindo ya mutu bai dawo ba amma a bai dawo ba ya sumar dakai a marabar nyanya tirmin farko, bayan hk kai in ba katsina ba a ina zaka iya yin dambe da Garkuwar chindo kana matsoraci. Kama maka akeyi a katsina shiyasa har kk da bakin magana,sannan kai wane dambe kk bugawa ynx hassada tayi ma yawa jahilin banza.
@muhammadadam4995
@muhammadadam4995 Ай бұрын
Yakamata chairman na jamus so Hana Dan Ali magana d yan jarida sbd bai Iya magana ba
@NaziruYaumusa-el6gv
@NaziruYaumusa-el6gv Ай бұрын
Saboda ya fadi gaskiya Kai yakamata ka hanashi Yin magana
@abubakarkabirlawal3911
@abubakarkabirlawal3911 Ай бұрын
Ai Gsky ya fadi
@AbdurashidAdamu-vx9ro
@AbdurashidAdamu-vx9ro Ай бұрын
Gara gabi
@murtalarosy435
@murtalarosy435 8 күн бұрын
AUTAN NA AISHA kisa 2 yayi maka ba KO daya.
@abubakarmuhammad8730
@abubakarmuhammad8730 Ай бұрын
Wawa
@MujittaphaTukur1580-de2cj
@MujittaphaTukur1580-de2cj Ай бұрын
Jayecen Makaryaci Kawai garkuwa cindo ya aje,tarihin da Ko kwattakw kwatarsa baka ajeba! Kana Wani surutun banza
@Badamasi_Mairecord
@Badamasi_Mairecord Ай бұрын
Wai haka Ɗan Aliyu yake da jin haushi 🤔🤔🤔
@habibulawal4451
@habibulawal4451 Ай бұрын
Karya ne autan na aisha yanabinka kisa kajikokamaita ne
@AkwaiAmana
@AkwaiAmana Ай бұрын
Gskiya dan aliyu bai iya mgn wawa ne
@NaziruYaumusa-el6gv
@NaziruYaumusa-el6gv Ай бұрын
Kai baka iya ba, sai Ka kowaya mai
@abubakarkabirlawal3911
@abubakarkabirlawal3911 Ай бұрын
Ai yafi Garkuwa iya mgn tun da shi bai Raina mutane ba
@hassansinhassansin3288
@hassansinhassansin3288 Ай бұрын
@@NaziruYaumusa-el6gvkai gindin babarka ko dan aliyun uban babanka ne Sai munzagi gindin babarshi
@abdulrahimsaidu3958
@abdulrahimsaidu3958 Ай бұрын
Garkuwa bai raina kowa ba kawai dai baida alaƙa dakai shiyasa sbd yanayin mutane dole yayi taka tsan tsan
@AkwaiAmana
@AkwaiAmana Ай бұрын
@@NaziruYaumusa-el6gv kai mezaihana kakoyamai
@ZayyanaSalisu
@ZayyanaSalisu Ай бұрын
Dan liyu har yanxu kana lokaci
@salihusanusi9309
@salihusanusi9309 Ай бұрын
Kai Dan Aliyu baka tsoron Allah
@abdula6027
@abdula6027 Ай бұрын
Allah ya hadaka da Bahagon Ali kansila babban 😂
@abdula6027
@abdula6027 Ай бұрын
Matsoraci Bai iya Kiran MAITAKWASARA 😂😂
@Invisible___thug
@Invisible___thug Ай бұрын
Wata tsiya mai takwasara
@Murjaabdullahi60Abdullahi
@Murjaabdullahi60Abdullahi Ай бұрын
Akwai hassda cikinka Dan Aliyu
@ALI-SEYOJI
@ALI-SEYOJI Ай бұрын
Autan Na A'isha dai yaci mota akan ka. 😂😂😂
@AhmadBuwai
@AhmadBuwai Ай бұрын
Dan Aliyu baka iya Magana ba Garkuwan Chindo yafi Karfin ka Sau 3 yana daukar Sarauta
@auwalmusa9511
@auwalmusa9511 Ай бұрын
Hhhhhhh
@IsahAbubakar-m7p
@IsahAbubakar-m7p Ай бұрын
akwai hassada aranka danaliyu bakaiya maganaba
@AbdulmalikPepe
@AbdulmalikPepe Ай бұрын
Ah dan aliyu bakayi shekara sha takwas ba kana dambe dan sanda yayanka yakeyi bama a sanka ba
@iPHONE-16guys
@iPHONE-16guys Ай бұрын
Wlh dan aliyu magaryacine wlh kwana ki an tambayeka kace kisa biyu da biyu kuke kafin ya bugeka a abuja Sannan ya bugeka a abuja 3 .2 kenan sannn kuka yi ragas Kaga yazama ynx 3. 4 kuke garkuwa 4 kai 3
@MansurMansi-j2o
@MansurMansi-j2o Ай бұрын
To kai dan aliyu dakan kataba cewa gurumada sune abokan neman arzuki kuma yanzu kake wanan maganar 😅😅😅
@ChahooAz
@ChahooAz Ай бұрын
Kaima ai baka tsayawa inkuna dambe
@NaziruYaumusa-el6gv
@NaziruYaumusa-el6gv Ай бұрын
Wannnan gaskiyane dan aliyu
@ZayyanaSalisu
@ZayyanaSalisu Ай бұрын
Xaki kawuce da sanin garkuwa
@Murjaabdullahi60Abdullahi
@Murjaabdullahi60Abdullahi Ай бұрын
In gurumada sun bar dambe da Kai taka ta kare wawa
@LabboGuddel
@LabboGuddel Ай бұрын
Dan aliyu wawan banza
@NaziruYaumusa-el6gv
@NaziruYaumusa-el6gv Ай бұрын
Kai kuma ba wawa bane Amma wani wawane
@Murjaabdullahi60Abdullahi
@Murjaabdullahi60Abdullahi Ай бұрын
Ina Autan na Aisha Muna kirama shi wlhy
@IshaqyahayaIbrahim
@IshaqyahayaIbrahim Ай бұрын
Kayarda yafika saime Amma ai kamai kisa 4 shikenan
@Murjaabdullahi60Abdullahi
@Murjaabdullahi60Abdullahi Ай бұрын
Shiga Dan Aliyu jahiline
@ChichaNaseer
@ChichaNaseer Ай бұрын
Ai gurumada matsiyatane don su nakasa mutum suke dambe
@iPHONE-16guys
@iPHONE-16guys Ай бұрын
Kaima gashi ancema tunkana garanka 😂kai dan jarida
@MukhtarUsman-zl3wh
@MukhtarUsman-zl3wh Ай бұрын
Bahagon Ali kaoje ya burge ka baka rama ba
@KaderBachir-g3s
@KaderBachir-g3s Ай бұрын
Karya yake ko a maraba kisa biyu yayi mai
@NuraYahuza-f5j
@NuraYahuza-f5j Ай бұрын
Ammadai wan nan wawane gara marar tunani nadaina yinka
@hassansinhassansin3288
@hassansinhassansin3288 Ай бұрын
Wannanfa ba karamin bagidajen dan dambe bane
@DayyabuAbubakar-z1y
@DayyabuAbubakar-z1y Ай бұрын
Kuma dagon vio yabugeka kwanan nan
@abubakarkabirlawal3911
@abubakarkabirlawal3911 Ай бұрын
Haka take dan Aliyu ya Riga Garkuwa yin suna a harkar dambe
@haliluisiaka9481
@haliluisiaka9481 Ай бұрын
Kaji gaskiya idan zaka Kira garkuwa kace for man champion ma'ana tsufan Sarki!! Sarki shine Ali Amman narasa meyasa Shi bakusan kuce masa Sarki??? Nimafa nafara yarda cewa kaine MLM sa😂😅😅😂
@shehuabubaka
@shehuabubaka Ай бұрын
𝒈𝒂𝒔𝒌𝒊𝒚𝒂 𝒘𝒂𝒏𝒂𝒏 𝒃𝒂𝒊 𝒊𝒚𝒂 𝒎𝒂𝒈𝒂𝒏𝒃𝒂 𝒘𝒂𝒘𝒂𝒏𝒆
@MuhammadAdam-n9l
@MuhammadAdam-n9l Ай бұрын
JAHILI DAN ALI WAWA KAJI
@NaziruYaumusa-el6gv
@NaziruYaumusa-el6gv Ай бұрын
Kai kuma mai hankali
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x Ай бұрын
Autan na Aisha
@IdrisSaleh-hk1mz
@IdrisSaleh-hk1mz Ай бұрын
Wanna Dan aliyu jahili ne gaskiya bai iya magana ba,,ku Diana hira dashi wawa ne bagida jene,,ni jamus ne Amma na tsane shi wlh
@DboymahadiAlmustapha
@DboymahadiAlmustapha Ай бұрын
Dan aliyu kaci maza mumunsani hassada ce kawai gurmada babu kowa gabanka😮😅😅😅
@Sdeeqofficer
@Sdeeqofficer Ай бұрын
Autan na Aisha
99.9% IMPOSSIBLE
00:24
STORROR
Рет қаралды 31 МЛН
Шейх Яхья | Дага догӏу суна. 25  Дакъа
15:52
Бакъдерг_1990
Рет қаралды 12 М.
Daukar Fansa Takawo ni Sokoto Abani Mota Kawai a Huta Alasan Ogan Boye
25:44