Allah Ya jikan dan A'i. A cikin wannan faifai, kusan duk rasu. Da shi dan A'in da Garba Waziri, da Bala Kwala marokinsa, mai sanye da babbar rigar. Su ma Atabuka, da Umaru dan Gandi (makadan guda biyu) duk Allah Yai musu rasuwa. Yanzu a cikinsu daga Sa'adu Mai Neman na Kamu sai Dogon Kwalba da Dan Igge ( sarkin kidan dan indo) da Lauwali (Makadi) da Bilya. Allah Ya jikansu. Ya jikanmu idan tamu ta zo.
@nasarahausatv4 жыл бұрын
Ameen
@kabirusbako61698 ай бұрын
Allah ya gafarta musu Baki Daya.
@AminuKiloshele8 ай бұрын
Ameen Suma amen
@user-dz6vy5ps9x2 жыл бұрын
Alhaji Shehu kura in kana da wakokin Dan A'i don Allah ka aikamin