DAN USTAZ YA FUSATA YA TSINEWA PROF MANSUR DA RUSHE DR SANI KAN SUKAR MAGANAR DA SHUGABA TCHIANI....

  Рет қаралды 4,043

ZUMUNCINMU TV

ZUMUNCINMU TV

Күн бұрын

Пікірлер: 29
@AlmouctarHamani
@AlmouctarHamani 2 күн бұрын
Gaskiyane abokina جزاك الله خيرا اللهم احفظ بلادنا النيجر وشعبها وحكامها وعلمائها وسكانها يارب العالمين
@anasalidakata6388
@anasalidakata6388 2 күн бұрын
A matsayina na dan Kano a Nigeria ina goyon yan Nijar✊
@AboubacarineSidick-x9u
@AboubacarineSidick-x9u 2 күн бұрын
Gaskya ne abokina❤❤
@soulemaibrahim8624
@soulemaibrahim8624 2 күн бұрын
Masha allah🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@Mohali7666
@Mohali7666 10 сағат бұрын
Gaskiya bakada tarbiya kuma bakada da'a ko kadan
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 2 күн бұрын
👍
@PEN-Mawii
@PEN-Mawii 2 күн бұрын
Yay yay MASU gadi yan NIJAR zasuyi IDAN aka biye KALAMUNKA, MASU shayi da dai sauransu !!?????? Ya subhanallah
@madamomar6717
@madamomar6717 2 күн бұрын
Ku dafasu Ku cingne sabi taliya ta gagareku ci dan arewa abin tausayi ne
@ousmanesaleysaboutou3385
@ousmanesaleysaboutou3385 2 күн бұрын
Barka sanba tururuwar Yan Nigeria a Niger, yarabawa igbo, Tailor, da sauran su
@madamomar6717
@madamomar6717 2 күн бұрын
Allah ya barsu da tunubu Allah ya Barbu da baba tchiani kowa Allah ya kara mishi abin da yake ciki da mu da su
@AbdullahiYakubu-b1p
@AbdullahiYakubu-b1p 2 күн бұрын
Muma ba ma son tunubu kakaba mana shi aka yi, ya kamata Yan Niger ku San haka
@madamomar6717
@madamomar6717 2 күн бұрын
@AbdullahiYakubu-b1p toh Allah ya muku maganin abin
@DahiruIbrahim-r4t
@DahiruIbrahim-r4t 2 күн бұрын
Wannan gaskiyane ansaka arewa agaba so suke sai suntarwatsaya kuma KO yanzu ai suntarwatsaya sai dai Allah yakwacemu agaskiya ku kinsami shugaba nagari Allah yataimakeku 10:02
@baruwankuinaruwanku3187
@baruwankuinaruwanku3187 2 күн бұрын
Mafi yawanci Yan Arewa basu goyon bayan abin da Tinubu yake yi, saboda haka kada kayi jam'i.
@PEN-Mawii
@PEN-Mawii 2 күн бұрын
Kai Dan kayane JAKI dabba
@YauOil
@YauOil 2 күн бұрын
Wanna jikinki Dan ta ada Dan fudiwa NE fulan jinita ta adachi NE fulan
@musaaminu-c8m
@musaaminu-c8m 2 күн бұрын
A'a kar a rabu, babu wanda suke kauna tsakanin mu da ku ɗin.
@PEN-Mawii
@PEN-Mawii 2 күн бұрын
INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJIOON WALLAHI BILLAHI NIGERIA MU "YAN NIGERIA LALACEWAR MU YAXO YAU DAN NIJAR NE YAKEDA KALAMU AKAN MU KADUBI JAHILI DAN JAHILA KE WANNAN MAGA DAN NIJAR KENAN KAI MAROKINE ANYA WANNAN MASHAYI KACE "ALLAH TAKARA " BADAMUWA ALLAH YA TAIMAKI MUSULMIN NIJAR ALLAH YA YI ALBARKA WA DUK MALAMIN. MUSULMI DAN NIJAR AMMA MUNGODE BADAMUWA
@ibrahimmuhammad1569
@ibrahimmuhammad1569 2 күн бұрын
Kai mahaukacin dabba,baka fahimci bayaninsa bane? Abinda yake bayani ya fallasa malaman wahhabiyawa masu ci da Addini su daurewa qarya gindi.Kai kaji bayanin wayannan tatattun Yan iska Rijiyar Lemu Mai ssifar Alhanzir da Dan Luwadi Mansur sokoto suna Izza, alhali basu fahimci komai ba akan abubuwanda shugaban Niger ya tona asiri.Misali sun qaryata maganar Chiyani cewa Tinubu ya karbo Euro million 300,000,000.00 daga France madadin ba France dama ta girki sojojinta a Arewacin Nigeria ta hada baki da yan taadda su kashe jaa suyi ta satar maadinai ,sai gashi ministan qasashen waje na Nigeria ya tabbatar da haka yana qaryar cewa "Investments (saka jari ne)";haka ake saka jari daga wata qasa zuwa wata shugaban shi karbo kudi da hannunsa kamar yadda Tinubu yayi?Sannan ta tabbata cewa su wayannan Yan taadda na Boko Haram da Lakurawa da miyagun Fulani masu kisan kyashi a Nigeria duk France ke basu makamai. To,mu tuni mun sani dukkan Yan Izala wahhabiyawa magoya bayan taadanci ne irin na wahhabiyawan Izala Boko Haram masu kisan jammaa,illa wayannan irin su Rijiyar Lemu Mai ssifar Alhanzir da Dan Luwadi Mansur sokoto suna son su zauna a gari dan Neman maula ga masu Mulki su nuna musu idan basu basu na kaso ba na dukiyar qasa,zasu zagesu gun waazin qasa da suke Luwadi da zina . Ka fahimceni?
@souleymanehamidou8103
@souleymanehamidou8103 2 күн бұрын
Jakki dan Jakka! Ka tafi ta tuna a tarihi wani taimako ne Niger ta ma Nigeria a yakhin Biafra! Jalilai kawai! Dabobi ma sun fiku bassira! Shugaban mu ba dan giya bane ko dan kwoiya kamar Tinubu!
@razpick-all4644
@razpick-all4644 Күн бұрын
Mulkin Fulani mulkin Fodiyawa, mun Ganesu
@ShariffShariff-j3l
@ShariffShariff-j3l 2 күн бұрын
Gaskiya baikamata a dinga brain irin wadan nan baqaqen jahilan Suna shiguwa social media ba
@sulaiman915
@sulaiman915 2 күн бұрын
Tabbas kunfi mu shugabanni Na kirki
@madamomar6717
@madamomar6717 2 күн бұрын
Gaka jahili yan gudun hijira wallahi tunubu bai ma rafa cin ubanku Yan arewa wallahi kai kun zauna ko piyawata bazaku iya siya in cha'Allah
@musaadamu7558
@musaadamu7558 18 сағат бұрын
Haka ake, gayama shugaba gaskiya, ai ya kirashi a waya ko yazu Nigeria ba a social media ba, kuma shugaba Tunubu shugaba ne ga Africa gaba daya ba Nigeria ba. Ina baka shawara ka kiyaye zakin Maluma domin abunda suka hango ko suka sani baka sani ba, kuma ka sani su ba malaman addini kawai ba, Bokon ma sunyi
@soulemaibrahim8624
@soulemaibrahim8624 2 күн бұрын
🫡🫡🫡🫡🫡🫡
@ShafaiRasta
@ShafaiRasta 2 күн бұрын
❤❤🇳🇪❤🇲🇱🇳🇪🇧🇫🤲🤲🤲☝️☝️☝️🤝❤🇲🇱❤🇧🇫❤🇳🇪❤💪💪💪🤝✊✊✊🔥💪💯💯💯
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН
Cheerleader Transformation That Left Everyone Speechless! #shorts
00:27
Fabiosa Best Lifehacks
Рет қаралды 16 МЛН
Tuna 🍣 ​⁠@patrickzeinali ​⁠@ChefRush
00:48
albert_cancook
Рет қаралды 148 МЛН
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН
IMAM OGBOMOSHO AND SHEIKH IMRAN ELEHA VERY INTERESTING PROGRAM
10:36
Tchani Yafadi Gaskiya Domin Tinubu Zai iya Tinda yace Baya nadamar Sheikh
4:19
Tabsirin Malaman musulunci
Рет қаралды 20 М.
🇳🇬NAJERIYA DA 🇳🇪NIJAR
16:08
SHEIKH ABDALLAH MAHMUD ADAM
Рет қаралды 1,1 М.
YANXU YANXU IBRAHIM SINANA YA YAYI WANI BAYANI MAI MA ANA
10:03
When you have a very capricious child 😂😘👍
00:16
Like Asiya
Рет қаралды 18 МЛН