Allah ka gafarta kurakuran Alh. HE. Dr. Mamman Shata Katsina.
@aishaibrahim60085 жыл бұрын
Allahumma Ammen
@fulanihassan66375 жыл бұрын
Wannan sine mawakan gaske allah yajikansu dagafara
@ahmedmohammedtukur91465 жыл бұрын
Allah jikanshi da rahama. Don Allah munason a kawo mana wasu wakokin shatan irin su wakar Gwamna Abubakar Rimi(Jama iyar G P P) da irinsu Umaru Dan Mamman gwagwada da shauransu
@audeegiwa98107 жыл бұрын
This is a historic achievement. Shata is an inexhaustible fountain of entertainment and education. May God bless all those who help in uploading these clips. Please continue. Ja za kallahu khairan.
@yusufmuhammad98427 жыл бұрын
Muna jin dadi dasamun wakokin dr.mamman shata muna fatan samun wasu masu tarihin irin na dauri.
@Zakariya4157 жыл бұрын
Danbuzu TV idan kuna da wakan gwamma malama na Alh Shata ku saka mana ita mana
@isahibrahim7727 жыл бұрын
Adamu Zakari mungode
@rabiuattah48234 жыл бұрын
Allah yajikan mamman shata
@mammangarka30108 жыл бұрын
A kashin gaskiya, Muna Murna da jin dadin samun wakokin Dr Mamman Shata a wannan fagen. Don haka muna godiya da fatar za'a kara karo Wasu Aru-Aru.
@kabirumusaws71496 жыл бұрын
Allah ya gafar tama magaba tanmu amin
@aishaibrahim60085 жыл бұрын
Ameen
@marafahammawa5166 жыл бұрын
Alhamdu lillah gonin Kew. Allah Jikan maza.
@aishaibrahim60085 жыл бұрын
Ameen
@sulaimanbellotsauri32725 жыл бұрын
Gaskia munajin dadi saidai munaneman wasu wakokin bamusamu kamar wakar dashata yayi ta aikin hajji