Nibanacin amanaki R ❤❤❤❤❤❤❤ eloviyou bebi hadizatou R baba aliyu Gabon inamatoukar kaunarki da aure souna annabi mahamadou salalahou alehin wasalama ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@malambala30262 жыл бұрын
Fatan al,khairi ga reki ga shawara in da hali kuna saka hoto yayin hirar ko naki ko na abin da kuke magana akai wannan zai taimaka wajen rike mai kallo. Allah ya kawo masu bibiya marasa adadi
@alhshuaib41382 жыл бұрын
wato social media an kirkiroshi ne saboda ilmantarwa da wayar Kai dakuma daidaituwar al'umma ba'akuma kirkiroshi ba don chin mutunchin wani ba masu yin irin wanan dabi'a Allah yasa sugane ameen
@yusifshuaibu902 жыл бұрын
Allah yakara maki taimako namusamman Allah yasa kiyi kyakkyawan karshe domin annabi Muhammad saw Allah yahadamu asoyayyar shugaban halitta hajiya Hadiza Gabon
@Mae_cy_moon2 жыл бұрын
S A W
@jamilamusamairali18812 жыл бұрын
Wallahi arayuwa Ina mugun kaunarki hadiza Gabon, infact I can't even express it narantse da girman allah
@LaboOuzeifa-uc3vs Жыл бұрын
Je suis toujours avec toi parce-que tu me donnes beaucoup de joie
@alhshuaib41382 жыл бұрын
social media an kirkiroshi ne saboda ilmantarwa da wayar Kai dakuma daidaituwar al'umma ba'akuma kirkiroshi ba don chin mutunchi wani ko wata ba masu chin zarafin Allah ya shireyesu ameen
@jamilamusamairali18812 жыл бұрын
What a wonderful program my sisters, am jamila from yobe state, please I need to see jamila nagudu and Aisha najamu in dis program thank you
@soufianechaibou9902 жыл бұрын
Nagode Hadiza
@elyaseenkumbytv2 жыл бұрын
Assalamualaikum Warahmatullahi Wabarkatuhu... Malama Hadiza Kaman Nasan Wannan Incidence Daya Faru Dake Akan Wannan Cin Zarafi Da Wannan Bawan Allah Ya Miki Inna Kintata Daidai Abun Ya Faru A Gombe Ne Kuma Wannan Bawan Allah Daya Aikata Wannan Abu Na Masa Farin Sani. Kuma Tabbas Maganar Ki Hakane Shi Ba Ɗan Film Bane...Wallahi Naso A Gabana Hakan Ya Kasance Dana Tabbas Na Nuna Masa Iyakar Sa. Kawai Dai Farin Ciki Na Shine Da Kika Tura Masa Aniyar Sa.Allah Ya Cigaba Da Karemu Da Kariyar Sa. Allah Ya Karawa Rayuwar Ki Albarka @Hadiza Aliyu Gabon.
@babangidamusa84642 жыл бұрын
Nine na 90 Ina maku fatan alkairi akoda yaushe ❤️ Sako daga bakin babangida Musa awataya bagari funtua Katsina state Nigeria 👋🥰
@hassanalbasari8661 Жыл бұрын
Masha Allah wanna haka yake anty Hadiza Allah yaha damu da masu sonmu don Allah
@kabiruabdullahianka50682 жыл бұрын
Allah sarki hadiza agaskiya kinyi maganar da yadace Amma kiyi hakuri sabida daukaka haka take Allah Kara Baku hakuri da mutane
@ummulkhairiummu73592 жыл бұрын
Allah ubangiji ya qara miki hakuri Allah kuma ya tsare ki da makiyanki🤲
@dabojustice87872 жыл бұрын
Hajjiya Ummi Gaskiya ne, Allah ya baki hakuri, su kuma Allah ya ganar dasu.
@maryammohammed79062 жыл бұрын
Masha Allah anty hadiza ubangiji Allah ya ja kwana ya Kara girma ya Kare ki daga dukkanin Sherrin masu sherri ya yalwata arzikinki da lafiyarki data ahalinki yasa ku fi hakan
@sulaimanaminusman94002 жыл бұрын
Ina san nai miki tambayane akan me yasa duk kika fi Matan kneewod Kame kai ?
@abduismael94552 жыл бұрын
Hadiza la vie c'est pas facile, surtout nous les hausa, ont na beaucoup de problèmes, tu comprends pas français, tu comprends pas anglais, tu comprends pas arabe, tu comprends pas portugais, est nous ne connais rien si ses pas déranger, no be lie ooo my sister.
@saidusalisu53162 жыл бұрын
Allah ubangiji yakara daukaka danisan kwana anti hadiza
@oumarouissakasalamatou71782 жыл бұрын
Allah yakara miki lpy da nisan kuana dear hajia
@abdulsmallgombetv11582 жыл бұрын
Wannan Hiran Fadakarwane Gaskiya Hajjajo Da Ace Kowa Kamarkine Wlh Da Za’a Fahimtar Yadda Rayuwa take
@salihaibrahim46522 жыл бұрын
Masha Allah Haj. Hadiza,Allah yakara basira shiri yayi kyua kwarai
@yahayaumardanhajiya19622 жыл бұрын
To gaskiya dai Hajiya ta saidai kuyta hakuri da irin wayanna mutanan 🥰🥰
@aminaboukaribawa10692 жыл бұрын
Allah est avec ma sœur parce que tu as un bon cœur Qu'Allah te protège contre les mauvaises personnes
@yusufusalifu17952 жыл бұрын
Masha Allah hadiza ina yiki
@zainabmuazu80022 жыл бұрын
gaskiya naji dadin wannan fadakar wan domin abunda ake fama dashi kenan yanzu
@aligarbaabbas59812 жыл бұрын
Malama hadiza gaskiya kikafada.marasa aiken yi ni ko yan zaman banza da rashin aiken yi
@elhadjimoutarimamanawalou2860 Жыл бұрын
Bonjour ma actrice aimée si possible il faut nous inviter Ali Nuhu, Chayabu Lawan et Naziru Sarkin waka bonne chance et courage à toi depuis Niger
@abbakeffi49482 жыл бұрын
Mecin kaza tace Malama Hadizatu Gabon🤣🤣. Masha Allah, Allah ya datar damu
@abegonline12 жыл бұрын
Tabbas Anty hadiza vedion yayi ma,ana
@moubarakgado61232 жыл бұрын
Munajidadin chirina naki Allah Yakaro ilimi😍
@admlaahamat78342 жыл бұрын
gabon dan, Allah kiyi aure kihuta, اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله الطيبين الطاهرين
@zainabmuazu80022 жыл бұрын
Allah yasa Idan munji Kuma muyi amfani dashi mugyara
@malamaminukano14982 жыл бұрын
Assalamualaikum Hajiya Hadiza Rayuawr Wannan Zamanin namu, mutanene Ba Kowa ne Yake Aiki Da Tunani Ba, Kiyi Hakuri Me Hakuri A Kullum Shi ke Yin Nasara. Daga masoyinki from Egypt 🇪🇬
@zakariacisse97472 жыл бұрын
Allah ya shirye mu
@maimunaadamu69582 жыл бұрын
Ameen 🤲
@sakinatibrahim32712 жыл бұрын
Honestly I really enjoy this your program it's quite interesting educating please keep it up
@سالمعبدالرحمن-ظ7ي2 жыл бұрын
Salam
@browneyakwose35882 жыл бұрын
Slm
@auwalsani82332 жыл бұрын
Masha Allah hajiya hadiza Ina so ki sabuda ALLAH
@نعيشمعالقرآنالكريم2 жыл бұрын
Nidan Allah inaso kiyi mana karatun Al-Qur’ani ko kadanne please 🙏
@abbabalasalebala166 Жыл бұрын
Masha allah hadiza da kyau 👏👏👏
@ubantaro2 жыл бұрын
Dan Allah a kawoni anti hadiza
@umarnasirisah81182 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka anty
@wonderboy85852 жыл бұрын
Sunana babanbaba k mzg , bai kamata ki kulasu ba harki Program akan masu zagi , saboda kin nuna musu kinsan dasu kenan.
@rahamamuhammad78952 жыл бұрын
Wallahi ni inayinki sis deejah Allah yataimaka 🙏❤️🥰🥰🥰
@aishatmuhammadibrahim41482 жыл бұрын
Assalamualaikum sis karkiyi end din show dinan naki please koda kinyi aure I really like it and pls how can I become a blogger like you
@rahmaalmustapha53012 жыл бұрын
Masha Allah mu dai muna cikin masoya Allah ya taimaka
@hauwauisah71192 жыл бұрын
Salam hadiza Allah ya Karemana ke wlh INA sanki Allah ya Baki Miji nagari INA
@babelledankasa2272 жыл бұрын
gaskiya hajiya hadiza
@hausawatoptv2 жыл бұрын
Gaskiya Adizatu Nayi farin ciki da kika bude channel dama since ya kamata ace kin bude 👌👌👌 @Hadiza Gabon official
@zainabmuazu80022 жыл бұрын
Allah yakara basira
@umarfaroukabdulhamid77042 жыл бұрын
am very happy with u hadiza tsakani da ALLAH I really loved u Gabon
@Mrsjmoonhome2 жыл бұрын
Ni bama'a bociyar kallon Hausa Films ba ce but Ina son ki Gabon Allah ya ƙara dauka ya sa kigama da mahaifanki lafiya ya kawo miki miji nagari alfarman Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam 🤲
@Mae_cy_moon2 жыл бұрын
S A W
@queenvasty2092 Жыл бұрын
Anty hadiza ina Adamawa naji lbr kina zuwa inkizo kiminni mgn ina son kuhadu kina birdeni please antyna
@aishatumarwa42072 жыл бұрын
Masha allah kinyi kokari amma da sauran tabbayoyi Kan cin zarafin sosai
@idrissaleh84662 жыл бұрын
Asslm hadiza brka d wnn lokaci and I really appreciate with this ur programme keep doing the best
@smaliyu52452 жыл бұрын
Gaskiya ina son haduwa da ke dan Allah dan Annabi Muhamma s a w
@abdulraufabubakar19472 жыл бұрын
Weldone! Next time we would like to know how you become friends with sally and ruqayya please 🙏
@Hajia_Reza2 жыл бұрын
Simple 👌
@halimaumarmuhammad84332 жыл бұрын
Aslm nidai Anty hadixa kaxarnan nakeso ki siyamin domin gsky tashiga raina sosai and then a I really love my favorite sister
@usman_fodio2 жыл бұрын
So much interested, Allah yasa masuyi suji sugyra Amin ❤️
@Realnagabon2 жыл бұрын
Amin
@ibrahimnaannabi92592 жыл бұрын
Gaskiya ne Allah ya sa mudache
@babangidamusabauch11572 жыл бұрын
Lamarin wannan zamanin fa sai addua kawai musamman ida kayi fice a wani fanni na rayuwa zakaga abubuwa daban daban
Sallam anti hadiza Dan Allah Dan fiyayyen halitta dan soyayya da ke sakanin Allah da annabi Muhammad rosolullahi s l w kihakuri kihakuri insakon nan ya iseki kimai da min ammasani babban masoyinkine Allah ne shedanki akanhakan kihakuri kimin managa akoybayanai abakina
@aminaumarusman66662 жыл бұрын
This life sai ahankali. Sai kuna hakuri kawai
@fatimabalabello57162 жыл бұрын
gaskiya aunty hadiza kina masifar burgeni nayi miki message a wani post bari nayi summary wataqil ba zaki sami damar gani ba kina burgeni musamman ta yanda kike taimakon marasa karfi da marayu gaskiya hakan na burgeni sako daga momyna wacca momyna take neman taimakon jari daga gareki fatima daga yola ina miki fatan alkhairi Allah ya kareki daga sharrin mahassada
@mahamadoubouhari8522 жыл бұрын
Yayi gaskiya ne
@BurakBooba-oy8bn Жыл бұрын
🎉
@abbacsalealgaitadubstudioc33962 жыл бұрын
Masha Allah Hajiya Hadiza 😍
@muhammadyahayayusuf37842 жыл бұрын
Program in yayi ba laifi. Amma ki nemi wata anchor in dan kaman Ruqayya ba field inta bane
@Mae_cy_moon2 жыл бұрын
Discrimination happens every where,Allah yasaa masueyi su gane su daina ameen
@Deboyelou2 жыл бұрын
Salam merci beaucoup pour l’émission vraiment la mentalité des gens d’aujourd’hui ça m’énerve sur tout chez vous Nigeria ya des gens insupportables
@yousifismail81282 жыл бұрын
واحد من معجبين الحلقة ❤ شكرا خديجة عليو
@usman_fodio2 жыл бұрын
It's really painfull and hert touching 💔😥 wasu comment din sekaji ma kogoge social media musamman idan har anhada da iyayenka matattu
@KalillahAdamou-uq9yi Жыл бұрын
Aslm wai hadiza Yaya akayi bikitan bayiba nura m inuwa
@Thereedared2 жыл бұрын
Gaskiya Allah ya Kara daukaka jaruma
@buharilawan19692 жыл бұрын
Allah yasamu dace🤲
@saidousman76172 жыл бұрын
Masha allah allah kara daukaka
@el-khaleelmuhammad23922 жыл бұрын
Salam, Hajiya Hadiza. Ina yi maku fatan Alkhairi. Naji daɗin wannan Topic, wannan ɗabi'a a shekarun baya na sakankance daga cikin masu aikatawa a Social Media amma a ɓangaran Siyasa, daga baya na fahimci sam baida amfani. Hakan yasa yanzu ina matuƙar ƙyamar duk wanda naga yana aikata haka. Na kanyi ƙoƙari inja hankalin duk wanda naga yana aika haka. Allah ya ƙara mana fahimtar abinda yake dai dai, Ameen.
@hadizagabonofficial2 жыл бұрын
Alhamdulillah I’m happy ka gyara 😎
@el-khaleelmuhammad23922 жыл бұрын
Thank You 🙏🏻
@tassioumaman43242 жыл бұрын
Gaskiya wanna banyani na gaskiya
@tassioumaman43242 жыл бұрын
Hadiza inna yiki sosai
@user-ee2qq4hp3z Жыл бұрын
I wish there were English subtitles...
@hafsatmusa25962 жыл бұрын
Masha Allah 🙏 Allah ya baki sa’a 🙏🙏🙏
@mahamabahari95512 жыл бұрын
Slm Barka yakike yayi ylbri ai love yao to Hadiza nai zayyan@dalnadai ina mikefatoalakairae
@مدنيمنالمدينة2 жыл бұрын
😭😭wallahi hakani hadizah
@fadoousman45662 жыл бұрын
Masha Allah ta tout dit ma grande soeur chérie. K Allah veille sur nous
@queenvasty2092 Жыл бұрын
Aslm anty hadiza ina son kiyi fira da murja Ibrahim kunya
@husnamohammed84732 жыл бұрын
Mashallah we appreciate anty gabon
@fatimausman75132 жыл бұрын
Masha Allah all the best dear anty hadiza
@hussainayabagi90422 жыл бұрын
Honestly I really I this program it was so interesting
@ibrahimkalgo48472 жыл бұрын
Masha Allah Hajiya Babba
@kabirumuhammad28112 жыл бұрын
My interested and very meaningful 👏
@harunasulaeman36522 жыл бұрын
A gaskiya Ina kaunarki Aunty
@harereadem79462 жыл бұрын
Allah y datardamu
@tahiremoussa77892 жыл бұрын
Kai wanan fah tanada zafii
@aminamensyy13372 жыл бұрын
Ruwan tokaba. So interesting, very very interesting program 👌
@alkasimyahayazakari4181 Жыл бұрын
Gaskiya ni aminu Abba naki so a gai ya tominin (nomisgee)
@marymchcn40662 жыл бұрын
allah ya shiryesu 🙏🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦
@nassauordenhassanabdallh44582 жыл бұрын
*تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال🤲*
@uzairubose64082 жыл бұрын
I really appreciate your program big girl
@hussainiumar11732 жыл бұрын
Aslm barkan ki dai hajjaju fatan alkairi 💝
@Mae_cy_moon2 жыл бұрын
Mei yasaa zai zagi iyayen ki ai nada iyayen ya zaga tsewwwwww