Allah ya jada zamanin oga rarara allah kuma ya kara basira
@mansirmfasaha1741 Жыл бұрын
Rarara oga dauda kahutu rarara fulani mansir m fasaha naka inamaka fatan alkairi oga allah yataimaka oga❤
@harissuabubakar6212 Жыл бұрын
Allah ya bada shya iya na Dauda
@maigarikouna1920 Жыл бұрын
Allayabiya ciyaman rarara
@nasirusabiu4784 Жыл бұрын
RARARA Aisha 100
@bbjafartv4341 Жыл бұрын
BB JAFAR ke magana d yawun Yan downloading na Nigeria baki 1, Muna matukar yaba kokarin ka Allah ya Kara basira,,, Yan downloading d yan kasa na Godiya matukar gaske
@Abdullahiyu2_tv Жыл бұрын
India WAKA ake mgn Tau rarara mun bar maka
@falalubabangida4571 Жыл бұрын
Koda ta kaurace wa amma dai mai ita shine DOKAJI
@bbjafartv4341 Жыл бұрын
Inde waka ce to abarwa masu abin kawaii,, ba hamayya, lokaci abokin tafiya
@abubakarbadamasi Жыл бұрын
Masha Allah,Alh Dauda kahutu rarara wai miyasa baka yima gwabnammu na jahar sokoto wakaba dun darajar Annabi Muhammad S A w kayima Ahmad Aliyu Waka daga (Abubakar Badamasi Rikina Dange shuni LGA ) dun Allah Mai gidana Dauda kahutu rarara ka taimaka kawa gwabnammu na A P C a sokoto Waka, Allah ka Kara basira
@hayatumuhammed376 Жыл бұрын
Hmmm😂🤣🤣🤣
@jamiluaibrahimkawo3992 Жыл бұрын
Waka Bata Bada Mulki, in Allah yayiniya kobaimai wakaba sai yachi. Kuma kasan Chewa rara Bai azumi.kaduba jahar Kano dayaga zasufadi sai yabarsu. Allah yabamu nadari Amin
@aliyuabubakr1320 Жыл бұрын
Bazai yiba toh. Wawan banza kawai. Rara yafi karfin yayima Ahmed aliyu waka
@abubakarbadamasi Жыл бұрын
@@aliyuabubakr1320 Kai wani irin Dan wawanya kake sauna jaki kasan irin maganarda kakeyi nonsense
@abubakarbadamasi Жыл бұрын
@@jamiluaibrahimkawo3992 Kai Dan uwa Allah yayi Ahmad Aliyu sokoto gwabnan da ayi waka da Kada ayi waka amadun baba ALU yaxama
@usershop6215 Жыл бұрын
💯💃💃
@GazaliUmar-l9u11 ай бұрын
Masha allahu congratulations
@chafiouabdoulkarim Жыл бұрын
Kay kay to gabaday
@ramlatumranageria5300 Жыл бұрын
Masha allah
@haliroulauwali4292 Жыл бұрын
Masha Allah
@lukman_so_ Жыл бұрын
👋👋👋
@issamaifoula3767 Жыл бұрын
Rara alla yadafa
@nazirualiyu616 Жыл бұрын
🌹🌹🌹🌹kahuta oga
@mosesdogohyelda5809 Жыл бұрын
Wwe
@mubarakishaqsarkinhaya3723 Жыл бұрын
Bauchi Ta Kaura ce 😂
@fatimausman811 Жыл бұрын
😂😂😂 rarara kenan
@moussaila3354 Жыл бұрын
❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️❣️🌹🌷🌹🌷
@saadatumudalawal374 Жыл бұрын
Insha allahu kaura bare sake shekara hudu bah
@ggynjj Жыл бұрын
Moussa ❤️
@ggynjj Жыл бұрын
rarara
@bossmyy5993 Жыл бұрын
First comment😂
@ahmedhabibou8126 Жыл бұрын
Ina so in samu lamba rarara Mon meilleur parmi les meilleurs Moi je suis à Niamey mais je suivrai toujours le site de rarara