Allah kasamufi qafin zuchiyar mu ameen ya rabbi 😢😢
@SaiBar-r6s8 сағат бұрын
Allah yasa mugane
@palestine_is_free_4ever10 сағат бұрын
Allah ya sa mu dace. Amin. Amma Gaskiya Daurawa Yana birge ni game da magaganun nasa akan Almajirai. Saboda yawoncin su, iyayen su na da rai Kuma suka turo su cikin almajiranci, kuma ahakan baya nufi zasu dena. A'a zasu kara haifar da wa'ensu daga baya duk da cewa sun san baza su iya kula da su. Amma da a ana tattaunar ana yin maganar akan abun, da an samu lasting solution, ko dai abun ba za ta Kai irin yadda yakai.
@حياةهوساوي-ع7ض8 сағат бұрын
Allah K'ara lafiya malam
@AishatYahaya-tb4dg10 сағат бұрын
Allah yakaremu ya Hayyu ya Qayyum
@Hussaina-re7pz9 сағат бұрын
Subuhanahallah Allah yakaremu🙏🙏🙏💔💔💔
@nuhumaishanu6944Сағат бұрын
Ai sharrin Internet kenan,mutum yana iya boye dul wasu bayanai akansa da a inda yake( cloud)