Hummmmmm Amma fa dan jarida kasani Alkin jarida Aikine mai wahala Allah yassa mudace
@Dambenlagos00123 сағат бұрын
Amen nagode
@abbaabdullahi3360Күн бұрын
Kai amatsayinka na Dan jarida kakesamasa magana abaki kadena irin haka wnnn kadau bangare lokaci daya shashasha banza
@umarshehualhaji907410 сағат бұрын
Dan jarida kaje ka nemi ilimin akan yadda ake tambaya a jaridanche. Amma wanna ai kana sanya masa magana ne a baki
@muhammadadam4995Күн бұрын
A matsayinka na dan jarida kayi tambaya kuma Ka yanke hukumci.yimta kusa ni aikin jarida sai d ilimi 😊
@MukhtarUsman-zl3wh12 сағат бұрын
To Kai ya akayi kasan kake Tambuwal yayi ma shi yaron I think there is need for balancing, you should have called Tambuwal and hear from his own side of the story kafin kace yayi mashi kake
@AdamuAbdulsalam-y2bКүн бұрын
Wawa haka ake jarida aduniya kaykara jaki daba kanatabaya kanabada amsa
@Dambenlagos001Күн бұрын
Nagode
@Moustaphasamailasaddo-b2oКүн бұрын
gaskiya komu masu kallon yutub muanada mastsala miye abin zagin iyaye dan Allah
@Dambenlagos00123 сағат бұрын
Kasan kowa DA irin tarbiyarda yasamu wajen iyayen shi
@hamzaumar3791Күн бұрын
Gsk nafahim ci yaron nan bamamaki wlh Wani yaye anfani da sunanshi yayema tambuwa 419 Kuma wannan shine illar rashin hadin kan kungiyoyen dambe daace dukk Maison Dan wasa yananeman shi tahanyar kungiya dayake da irin haka Bata faruwa
@surajoattiku53523 сағат бұрын
Uhum ai ko waye ana iyya treaking nashi kaga idan shine sai kuma kace mai yan dambe basuda amana kajiko maciya amana ne ni dan arewa ne wallahi ba dik wani dan dambe keda amana ba amman kaje ka ziyarcesu zaka san waye su wallahi basuda amana
@AdamuAbdulsalam-y2bКүн бұрын
Gaskiya wawane Kay Dan jaridana baka iyatanbayaba wawa suki
@Dambenlagos001Күн бұрын
Nagode
@BelloMuhammed-v7h18 сағат бұрын
uhm gaskiya muna tare da silaka saboda tun yana yaro muke da shi baya cin kudin yan kungiyar dambe Allah ya issamma