Malam Allah yajikan mahaifan mu gaba daya yakuma sa albarka acikin rayuwarmu yasa karshenmu yayi kyau ameen , mungode da tunatarwa .
@aishahabib30124 жыл бұрын
Allah y sakawa malam da aramma d mafificin alkhairinsa🙏ameen
@ibrahimmohammed42024 жыл бұрын
Digital world malam, isa fantami Allah ya saka maka da mafificin alhairi amin.
@moussayaro30064 жыл бұрын
Asalama alekum mala allah yajika iyaye ina so mala koutayani da adoua allah yaba mamata lafiya alle barka ce wana wata ramadan karche ina sonka da allah babana
@rashidaadam94224 жыл бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@karimashuaibubulele16304 жыл бұрын
Assalamu alaikum mlm Allah ya saka da alkairi Kuma ya jikan mahaifa da Kuma dukkan mussilmi baki daya
@yahayamamane9844 жыл бұрын
جزاكم الله بخبر
@Onlyway2moon4 жыл бұрын
Assalamualaikum wa rahmatullah, Allah ya jikan mahaifan Malam da musulmai gaba daya. tambayana akan Giya ne,malam mai hukunci akan Wanda ya ke mu'amala da Masu aiki a company giya,kou aiki ma ma'aikata a company giya.
@harounaharouna6174 жыл бұрын
Allah yasa mudace
@Adamshussainitv4 жыл бұрын
👍👍👍
@abubakarbala77864 жыл бұрын
Allah ya karama Mallam Basira ya Jikan Mahaifansa ya yafemusu da dukkan kurakuransu, Mukuma Allah yasa mugama lafiya,yabiya muna da dukkan bukatocin na alkhairi.