Ya kamata Rarara ya nemi yafiyar Janar Tchiani - Umar Namashaya Diggi

  Рет қаралды 5,048

DCL Hausa

DCL Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 34
@IbrahimM-h5v
@IbrahimM-h5v Күн бұрын
Ya ubangiji dangirman zatinka Allah kawargaza wannan tsinannan gidan jaridarnan
@MahamadouAboubacar-m3i
@MahamadouAboubacar-m3i Күн бұрын
Ya Allah ka tarwacte ma aïkatan DSL
@AbuDalla-uj4bt
@AbuDalla-uj4bt Күн бұрын
😢
@abdoulabdoul2172
@abdoulabdoul2172 23 сағат бұрын
Matsalar ku en jarida basasan gaskiya komai sekun sa siyasa wawa kawi da Mutun ya fadi gaskiya sekuce yaje an bashi kudi en jarida kune matsalar Najeriya wallahi 😎
@SIRRINANDROIDTV
@SIRRINANDROIDTV Күн бұрын
Kai madallah da wnan baqo munyi na.am dakai kwarai dagaske kaji zance na hankali ilimi da cikar basira 👍🏼💯👏🏼
@kabiruidris6764
@kabiruidris6764 Күн бұрын
Wallahi kai munafukine suda suka tsine ma tununbu fa su basuyi laifi ba muna bayan rarara
@UmarLawalMuhammad-u6l
@UmarLawalMuhammad-u6l Күн бұрын
Allah ya yabiya malan
@SanusiAdamuAmbursa
@SanusiAdamuAmbursa 2 сағат бұрын
Namashaya ayar da ka karanta akanka take magana saboda ba daide ka karanta ba.
@illiassoumoussadjibrine8089
@illiassoumoussadjibrine8089 Күн бұрын
Allah ya tsinema rarara da uwarda tahaifeshi
@akam9399
@akam9399 Күн бұрын
Mine ne laifin urwar shi. Laifin wani bai kamata ya shafi wani. Allah ya kyauta.
@SalisuSumar-c7q
@SalisuSumar-c7q Күн бұрын
Wallahi rarara sayya gane kurensa da alamun yaci rabonsa 2025?
@Souleyzanzama-n5s
@Souleyzanzama-n5s Күн бұрын
Toh Allah yasa mugane
@am-yk2eg
@am-yk2eg Күн бұрын
DCL 😂😂😂 Hausa Nigeria 🇳🇬 sai Bello turji 🤣🤣🤣 yaran Bello turji sun ci gindin Umar Rarara 😘😍😜
@عبدوشالمكتبالدولي
@عبدوشالمكتبالدولي Күн бұрын
rarara allah ya kiyaka❤😊
@inusakujimakujima
@inusakujimakujima Күн бұрын
Lanfin masouchine aisunsan rara jahiline kouma allah tsinemichi
@OuzairouMoussa-f4f
@OuzairouMoussa-f4f Күн бұрын
Balallai rarara yagamadalafiyaba
@MahamadeChaibou
@MahamadeChaibou Күн бұрын
Duri uwaka yar Nigeria
@kabiruidris6764
@kabiruidris6764 Күн бұрын
Su kuma yan nijar da suka zagi tununbu fa har da zanga zanga
@IdrissaKadre-z7e
@IdrissaKadre-z7e Күн бұрын
In dcl in Nigeria 🇳🇬 buran ubanku janke
@SaniNasir-h7t
@SaniNasir-h7t Күн бұрын
Wlh dcl kunji kunya wlh mutanen banza da rara da tunubu ai sunyi asarar lahirasu Kuma mu bama bukatar banhakurinsa wlh kuyabada hakuri Gabbanza sai Munci uwarsa lukaci kawai mukejira Amman sai munhallakashi kurubuta ku aje
@Abdoulllahi-v1s
@Abdoulllahi-v1s Күн бұрын
❤❤❤🎉🎉
@AbdallaNazari-l9s
@AbdallaNazari-l9s Күн бұрын
don jarida u babanka yaci uwar shi. Dagaceye 😂😂😂
@rabiuabdullah3231
@rabiuabdullah3231 Күн бұрын
ANNABI YAYARDA SHUGABAN KASAN NIGAR MUTUNNE AKWAI KUSKUSRE AGARA PLEASE
@Abdulhabeeb-n5t
@Abdulhabeeb-n5t Күн бұрын
Wlh suma yan d.c.l.dinnan.ba.mutanan.allah..bane.duk..tsinannun..allah.ne'
@AbdulTijaniali
@AbdulTijaniali Күн бұрын
soraka wanna dajaridar semunchi kutimar uobanku
@SouleymanMahama
@SouleymanMahama Күн бұрын
Ku cire zaharadine kawaii daga dcl
@AbuDalla-uj4bt
@AbuDalla-uj4bt Күн бұрын
Balaffin rarabane laffin zahardinne
@Yahuzaadamumallam111
@Yahuzaadamumallam111 Күн бұрын
😅😅😅😅
@kabiruidris6764
@kabiruidris6764 Күн бұрын
Kai Dan PDP
@KadriMoctar
@KadriMoctar Күн бұрын
Rarara dama ba musulman kirki bane
@ideayoub3823
@ideayoub3823 18 сағат бұрын
We have decided to boycott you DCL. The Nigerians have already made their decision, those who are subscribers, they will simply unsubscribe, we consider you as hypocrites.
@HassanishaqAbubakar-i2j
@HassanishaqAbubakar-i2j Күн бұрын
Rarara jahiline
IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 3 EPISODE 4 WITH ENGLISH SUBTITLE
56:25
Chain Game Strong ⛓️
00:21
Anwar Jibawi
Рет қаралды 41 МЛН
Beat Ronaldo, Win $1,000,000
22:45
MrBeast
Рет қаралды 158 МЛН
GARWASHI SEASON 2, EPISODE 5 (ORIGINAL MOVIE).
1:18:19
UK ENTERTAINMENT
Рет қаралды 186 М.
Ziyarar Barrister Salomon Dalung wajan Dr. Ahmad Gumi, Saurari tattaunawarsu
13:38
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 9 М.
rikicin rarara da gwamnatin Niger sakon sheikh Ibrahim aliyu kaduna
13:43
DUNIYAR MUSULUNCI
Рет қаралды 55 М.