Mun umurci sojoji da ka da su fito daga daji har sai sun kawo Turji - Minista Matawalle

  Рет қаралды 17,526

DCL Hausa

DCL Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 43
@BilyaminuMuhammed-l5m
@BilyaminuMuhammed-l5m 12 күн бұрын
mungaji dagafarasa bamuga Qafoba Allah day yakawomuna dawki
@umarsalisu3895
@umarsalisu3895 12 күн бұрын
Margayi Bello TURJI swt Yaimaka Yadda kaima bayin Allah
@BachirouHamza-u2z
@BachirouHamza-u2z 11 күн бұрын
Allah ya bada saà
@mamanRabiouHima-z1i
@mamanRabiouHima-z1i 12 күн бұрын
Allah ya wadan matawalla wawa gabu daba
@mamanissaka6036
@mamanissaka6036 12 күн бұрын
Allahu yasa babu jimawa muji labarin mutuwar turuzza 🤲
@ErttTufu
@ErttTufu 11 күн бұрын
Hmmmm
@zahraddeeniabubakar8416
@zahraddeeniabubakar8416 12 күн бұрын
Kaji makaryachi business kuke dauremai gidiba kuma ma wanan maganar da ya fada wlh karyache indai zaa kama turji to shima karamin ministan ya kata akamashi saboda duk abinda bello turji yayi sune iyayen gidansa karyar banza ka mai machiya amanar al uma Allah ya yi mana maganinku amin
@habibaaminu7128
@habibaaminu7128 12 күн бұрын
Kafadi alkhairi ko kayi shiru
@LabboYusuf-o4k
@LabboYusuf-o4k 11 күн бұрын
Kai Dan Allah wawa makaryaci idan dagaskene mixaisa kozo media kuna babatu wawa kawai
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 12 күн бұрын
Yanzu ku sanar dachi Bello turji ya gudu Saboda zalumci yan siyasa. Mayaudara maciyar Amanar talakawan arewacin Nigéria
@AsmauIbrahim-g4v
@AsmauIbrahim-g4v 12 күн бұрын
Karyar banza
@BashBash-i2x
@BashBash-i2x 7 күн бұрын
Allah ya tai make ku sojojin mu
@MusaDaile-u6y
@MusaDaile-u6y 12 күн бұрын
Aslm Barak dawarahaka ykk yagary yaharakoke ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
@zaharaddeenumarfaruk4132
@zaharaddeenumarfaruk4132 11 күн бұрын
Kuji tsoron allah zamfara ta koma gidan barayi gamu munata jira allah yazamo gatanmu barayi sunyi yawa zamfara
@ibrahimusman8093
@ibrahimusman8093 12 күн бұрын
Hmmm shigiya karya
@BaralabaCikaji
@BaralabaCikaji 12 күн бұрын
Ko karya kuke Allah ya sa karshensa ne yazo, in sha Allah kwangilarsa ce ta kare yadda ta shekau ta kare.
@mamanissaka6036
@mamanissaka6036 12 күн бұрын
ALLAH KIYAYE SOJOJI YA BASSU NASSARA
@mamanissaka6036
@mamanissaka6036 12 күн бұрын
To Allah kawo zaman lafiya a ko ina
@MaheMainasara
@MaheMainasara 12 күн бұрын
Madallah
@yakubuharuna4648
@yakubuharuna4648 11 күн бұрын
Kaji Dan shegiya mayaudari
@sadaibrahim4898
@sadaibrahim4898 12 күн бұрын
Masha Allah Allah ya Dora maku tausayin talakawan ku dai
@SalifouGuéroDadi
@SalifouGuéroDadi 12 күн бұрын
K'arya tshé tantagarya
@KARMAMII
@KARMAMII 12 күн бұрын
Naji dadin wannan mgnr sannan kuma naji haushi, dadin danaji shine sojoji sun Fara yin aikin su na kawowa Nigeria tsaro da xaman lfy, haushi na kuma shine rashin samun nasarar su na kashe Bello turji don ni ayanxu banida babban buri kamar Inga ankashe Bello turji
@ibrah5270
@ibrah5270 11 күн бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@HabibouHaukh
@HabibouHaukh 12 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂😢😢
@ibrah5270
@ibrah5270 11 күн бұрын
Mattawalle shima danta'ada ne. Aikin soja ba'a gayawa dan ta'adda cewa za'a kaymasa hari, zay samu damar gudu ko boyawa
@bilalidris8304
@bilalidris8304 12 күн бұрын
'Yan jarida suma 'yan ta'adda ne-Bello matawalle. Gsky ya kamata kungiyar 'yan jarida su maka bello kotu sabida bata musu suna
@WasIAM-c6o
@WasIAM-c6o 12 күн бұрын
Duk Kalma daya sai ya ambaci shugaban kasa sai kace kampain
@MrKhalifah-r7n
@MrKhalifah-r7n 11 күн бұрын
Wannan fa maganar banza ce wannan maganar
@jamilumohdyana509
@jamilumohdyana509 12 күн бұрын
Damuna Hazo
@AbdullahiYusuf-c2w
@AbdullahiYusuf-c2w 8 күн бұрын
Assallamu allaikum wannan gidan Mai albarka Magana ya gaskiya Muna Mika sakon gaisowa ga Rondonan sojojin gabaki daya . Wasp lokotan haka iya Ganin wadanda Bala ammence DA Soba Amman Koda Kakao rohotor Sai ayi banza dakai idonkoma ka masta toh kai ahaka
@SHAAYAUAHMED-u4f
@SHAAYAUAHMED-u4f 12 күн бұрын
Karyar banza wllh ƙaryani gwamnati Nigeria wllh itace yarta adda kuma wllh muguwar addu'a zamu yiwa manyan sojojin kasar nan da manyan arewa
@habibaaminu7128
@habibaaminu7128 12 күн бұрын
Kadaiyi Kaidai mudai ftn alkhairi mukemusu wawa kawai
@MuhammadYoussf-b2n
@MuhammadYoussf-b2n 11 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@IbrahimShuaibu-x7g
@IbrahimShuaibu-x7g 11 күн бұрын
Ba wani zaman lafiya daza,asamu idan ba akarama sojoji salary ba
@SaffinaIbrahimAhmed
@SaffinaIbrahimAhmed 11 күн бұрын
Karya kuke munafukan Allah. Shi soji ke tsoron hadari ?kaji munafiki .akwai Allah insha Allah ☝️se kuhadu agaban Allah muna fikain Allah
@AminouOumar-j9t
@AminouOumar-j9t 12 күн бұрын
Kai makaryaci mungaji da gafara sa bamu ga kaho ba
@ismailaousmane2356
@ismailaousmane2356 11 күн бұрын
Nassara ga dan bindiga guda an ji coumgna
@AbbasIdris-f1f
@AbbasIdris-f1f 6 күн бұрын
😂
@HARUNABUKAR-j9e
@HARUNABUKAR-j9e 11 күн бұрын
Ukraine da Russia Ana yaƙi kuntaɓa Ji Ana sanarwa ko'kuma sojojin Rasha tafito tana celebration Tir da wannan Gov nijy
@bilalidris8304
@bilalidris8304 12 күн бұрын
Bello kace Damina da hazo da duhun shuka shuke hana sojoji shiga daji Kai hari wa yan ta'adda ko? Fine munji yanzu duniya ta zura muku ido mugani ko zaku magance matsalar tsaro kafin xuwan damina kamar yadda ka fadi da bakinka. Zamu aje wannan shiri don mu kafa maka hujja.
@adamumusa7813
@adamumusa7813 12 күн бұрын
Matawalle tsakaninka da Allah SWT da Tinibu da gwamna wanene yake wajibi kansa ya kawo tsaro ga kasa ?
@YauOil
@YauOil 11 күн бұрын
Munakuki jikukin and ta ada Dan fudiwa NE fulan jinita ta adachi NE kufulani bakuda asuli fulani
Rayuwa a hannun 'yan bindiga
3:04
DW Hausa
Рет қаралды 4 М.
Арыстанның айқасы, Тәуіржанның шайқасы!
25:51
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 700 М.
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
Mom Hack for Cooking Solo with a Little One! 🍳👶
00:15
5-Minute Crafts HOUSE
Рет қаралды 23 МЛН
Tuna 🍣 ​⁠@patrickzeinali ​⁠@ChefRush
00:48
albert_cancook
Рет қаралды 148 МЛН
Dalilin EFCC na kama Farfesa Usman Yusuf
2:36
DCL Hausa
Рет қаралды 4,5 М.
Арыстанның айқасы, Тәуіржанның шайқасы!
25:51
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 700 М.