Dan Allah Wanda yaji dadin videos dinnan yamin like 😊
@ZainabAdamu-p6f14 күн бұрын
Masha Allah Allah yasaka maka da alkairi yasa kagama da duniya lfy Allah yabiyaka bukatunka na alkairi muna godiya dik na mai kaunar Allah da MONZON yayiman like
@engmuhammadbeenameen13 күн бұрын
Jazakallahu khairan
@IbrahimMuhammadNura-t9d16 күн бұрын
Ina Kallo Ina murmushi yadda nKe kwasar ilimi Kawai, Allah Yasaka da Alkhairy
@Hikimaah14 күн бұрын
Walh nima 😂😂
@HuzaifaMusbahu16 күн бұрын
Our Elon musk🎉
@KhamisSadikmaniga16 күн бұрын
🎉🎉🎉
@King-fly88011 күн бұрын
😂😂😂😂😂 Elon musk Kuma?? Tab bakasan waye Elon musk ba kenan shine fa bala baka son kowa yasamu
@Abisab00116 күн бұрын
Barakha Allahu feekah. JazakAllahu Khairan
@AbdurrahmanKhamis-w4g14 күн бұрын
Allah saka da Alkhairi bayan na kalli wannan bidiyon da oga Sunusi yayi nasamu nayi investing na $5 na sayi wani coin Anal amma $5 fita Saida ta koma $500 Babu abinda zance saidai Allah saka da Alkhairi
@umarshuaibu207712 күн бұрын
A kwana nawa ta Koma 500$ ?
@officiallawalsb119515 күн бұрын
The philanthropist mentor in The Nigeria Crypto Community. We proud of you sir, may Allah bless you too.
@yusufsani655314 күн бұрын
Masha Allah, Gaskiya babu abunda zamuce sai daí Allah yasaka maka da alkhairi,Wlh na karu sosai da wannan ilimin,don duk abinda nakeso na koya Wlh yanxu na iyashi daidai misali,,❤❤🎉🎉 Allah ya jikan mahaifa,, Allah yayiwa rayuwa albarka
@AdamaUmarkabir16 күн бұрын
Allah yai maka kyakkyawan sakamako shugaba. Ya bamu zuri'a masu albarka,da zasu amfanar da al'umma kamar yadda kake.
@ALIYUUMARMUHAMMED-zr3yv14 күн бұрын
Masha Allah muna gdy Sosai Oga Allah yasaka da alkhairi
@lukmanaminu828816 күн бұрын
Allah ya biya da aljannatul firdausi. Yabamu ilimi Mai anfani
@serdeeq403715 күн бұрын
Allah ya Biyaka da Mafificin Alkhairi Our Generation Cz
@kauwaauwalu713616 күн бұрын
Allhamdullah oga kace zaka nuna coin masu kyau wa yanda sun Dan sauka. Sannan zasu Iya tashi agaba Ba wai na fadi hakaba ne saboda na za kwama ba saboda Karin ilimi ko da a nan gaba Muna matukar godiya Allah ya saka da alkhairi Inji ba haushe ya ce " KO DA KUDIN KA SAI DA RABON KA " Wallahi wani ko biyansa kayi ba zai koyar ma hakaba, ballanta na Free
@saiduahmed414615 күн бұрын
Barakallahu fika ya akhi, wallahi yadda nake fahimtar koyarwarka, bana fahimtar a Inda nake biyan kudi don a koya mini. Allah ya Kara maka basira da kariya
@termuxhausahakas943513 күн бұрын
Jazakhallahu khairan am so happy to see you may almighty god bless you
@salisumusa769114 күн бұрын
Jazakallahu khairan... Malam sunusi.. Tabbas wannan ba qaramin ilimi bane ka bayar musamman mu mutanen arewa.. Ammafa dai mai fahimta zai gane hakan... Allah ya bamu nasara
@abdullahiwadata786015 күн бұрын
Masha Allah Allah ya sakka da Alkhairi oga
@SaadatuSulaiman-c7z4 күн бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alkairi 🥰
@ishaqaMuhammad-fc3cu14 күн бұрын
Jazakallahu khairan malam sunusi yabbas wanna ba qaramin ilimi bane kabayar musamman mu mutanen arewa muna godiya sosai Allah yakara bamu nasara yasa mu anfana kaikuma Allah yasakama da Alkairi Dan girman Allah kumin like❤
@yusufaliyuabubakar459016 күн бұрын
Jazakallah shehin crypto Allah ya saka Maka da babban sakamako duniya da lahira
@abdussalamidrees227815 күн бұрын
Dan Allah ayi mana bayani yadda ake P2P thank you Sir
@ys_ghzal11 күн бұрын
Allah yaji ƙan iyaye jzkllahu Khairan 😊
@usmanrabiu599915 күн бұрын
Muna godiya kwarai da gaske sir. 🙏
@umarmuhammad984314 күн бұрын
Allah ya Saka da alkhairi sir 🙏
@aliyulawalsaidu510316 күн бұрын
Finally it's out, Allah ya kara daukaka
@AliyuKhalidUsman16 күн бұрын
Masha ALLAH Ubangiji ALLAH Yaqara Basira Muna Gdy Sosai 🙏
@Zinnoor16 күн бұрын
Masha Allah, Allah ya faranta maka fiye da yadda kake hidimtawa al'ummar Annabi (S.A.W)
@AishaZubairu-pl4bm16 күн бұрын
ALLAH yasaka maka da alheri wlh naji dadin bayaninka, ALLAH yasa mu fara a sa'a
@shamsuabubakar2589616 күн бұрын
Really proud of you sir Allah Yakarawa Rayuwa albarka yakara Daukaka Duniya da lahira
@ismailumaridris-fo2wd16 күн бұрын
❤masha Allah Allah Yaqara basira Sir
@auwalhussainihassan108816 күн бұрын
Masha Allah, Allah yasa mu amfana, Allah ya sakamaka da alkhairi Oga Sunusi.
@mohammadbashiru927216 күн бұрын
Wa'alaikum mussalam warahmatullah. Ubangiji Allah yasaka da Alheri.
@abdulkareemabubakar4515 күн бұрын
Masha Allah muna godiya sir Allah yasaka da mafificin alkhairi yama rayuwa albarka
@Binsalis13 күн бұрын
Allah yakarawa rayuwa albarka oga 🙏
@umarmuhammad984316 күн бұрын
Allah ya Kara basira sir You make us proud
@AdamuSabiu-o7d16 күн бұрын
Masha Allah, Allah ya Saka maka da gidan Aljanna oga Sunusi
@ArfatSani-w9k11 күн бұрын
Oga Allah yabiyaka dagidan Aljannah❤
@katambatvchannel679516 күн бұрын
Weldone Dan mutanen minjibir Allah ya biyaka da Gidan Aljanna More grease to your Elbow sir
@sallubash16 күн бұрын
❤Allah ya kiyaye manakai yabiyama dukkan bukatunka
@hamzaabdullahi26216 күн бұрын
Alhamdulillah muna godiya da wannan ilimin oga sunusi
@AbdulRashidIbrahim-i3f16 күн бұрын
Alhamdulillh we proud of you our Bitcoin sunusi Dan juma
@aminuyahuza267213 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi Our Elon musk
@hassanlawalbdw16 күн бұрын
Masha Allahu. Allah ya Karama rayuwa Albarka sir
@abdulbasidahmad336716 күн бұрын
You are great, very concise. Mum gode oga
@AbdallahAdamJimeta16 күн бұрын
Allah yasassaka Engr. Man Sunusi Danjuma Ali
@yazidtukur16 күн бұрын
Alhamdulillah Masha Allah, Allah yasaka da alkairi
@KhadeejatuIsmailUmar16 күн бұрын
Allah ubangiji yakamaka da alkhairi ya albarkaci zuria ubangiji yayimaka kyakkyawan tukwuici mungode 🙏
@musahabib248216 күн бұрын
Muna matuqar godiya Sir Allah ya saka da Alkhairi ya rabaka da iyayenka lapia Allah ya shiryi zuri'a ya rayasu cikin Aminci mun gode Sir.
@salisusukairaj499116 күн бұрын
Allah ya saka da Alkhairi.. may Allah continue to bestows his infinite mercy upon you and your family...
@AbdullahiIdris-yh1dz16 күн бұрын
❤ Masha Allah Allah ya biya Satoshin arewa
@UmarZainabGarkuwa16 күн бұрын
Maa shaa Allah jazakhallah khair
@abdulhakimtijjani374016 күн бұрын
Masha Allah ubangiji ya karawa rayuwa albarka
@AlkasimLawal16 күн бұрын
Masha Allah yanzu kam na fahimci ko.mai A Dex jari ne Ka dai Banda
@YahayaPrince-v5i13 күн бұрын
Win insha Allah 🥰
@iliyasusulaimanyunusa790912 күн бұрын
Allah ya biyaka da alkhairi❤
@IBRAHIMUSMANJIBRIL16 күн бұрын
Ma Sha Allah mallam kaji ilimi kyauta a nan wajn Allah ya saka maka da alkairi sir
@abu-rumaiysatv314613 күн бұрын
Da kyau,Allah yakara basira
@sulaimanSarki-rh9fc16 күн бұрын
thanks 👋
@MuhammadUsman-zy7sw16 күн бұрын
Allah ya taimaka,mungode sosai🙏🙏🙏
@meemahbashir493416 күн бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi ya albarkaci zuri'ar Ka 🙏
@YaqubIbrahim-j6n16 күн бұрын
Allah yaqara lpy da tsawon kwana ogan oganni❤
@ismaeelhameesu518716 күн бұрын
Jazakallahu bill kharan 👏 Allah Yakara bisira oga
@abbaagtv812716 күн бұрын
1st view❤ May Allah continues to bless you sir.
@ibrahimabbadanhajiya16 күн бұрын
Allhmdllh Masha Allah ubangiji yasaka da Alkhairi 🤲🤲
@REALABDURRAHAMAN15 күн бұрын
Allah ya saka da aljannah
@musaabubakar288014 күн бұрын
Muna godiya Allah ya saka maka da gidan aljanna
@MaryamAbubakar-r7r14 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi ya jikan iyaye
@BABANGIDADANMUSAANAS-to5dg15 күн бұрын
Masha Allah muna Godia sosai Jagora ❤
@Lambasule16 күн бұрын
Masha Allah Muna godiya Allah ya Kara fahimta da arziki
@bilalsarauta795816 күн бұрын
Jazakallah bi khair Sir
@ishakuabdulhamid85314 күн бұрын
Alhamdulillah dukda a karkara nake Insha allah saina koyi wannan dex trading din Kuma sainayi nasara insha allah Kaiku allah yasa kafi haka ×1000 Allah yasa ka mallaki btc guda 10,000 Awannan harkar. Muma Allah yasa mu amfana
@abubakaradamu691416 күн бұрын
Allah ya saka da Alkhairi 🙏
@anasabduabubakar657616 күн бұрын
Allah Ubangiji Ya saka maka da alkhairi
@abdullazeez996412 күн бұрын
Allahumma ja'alka Khairan mimmah yazunnun ❤❤❤
@deenkku616 күн бұрын
Masha Allah muna godiya sosai Sir 🙏
@zayyanusafiyanu722915 күн бұрын
Masha Allah Thank you so much and God bless
@YUMAR-yy7nz7 күн бұрын
Malam sunusi Allah yayi maka albarka.
@mustaphaabdullahi89116 күн бұрын
Masha Allah Thank you very much chairman
@yahayashehu70116 күн бұрын
Masha Allah. Allah yasa muma mu koyawa wasu Nan gaba
@AbubakarRabiubature16 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi sir
@ludfullahirabiu336216 күн бұрын
Allah yasaka da alkhairi oga
@mubarakidris145515 күн бұрын
❤Allah yasaka da alkhairi
@muhammadkawuwa-x2l16 күн бұрын
Allah saka da alkhairi Oga sir
@m_madigawa16 күн бұрын
Masha allah Ina cikin maimaita kallo na baya sai ga wnn yashigo
@muhammadbello631116 күн бұрын
Allah Ubangiji yasaka maka da Alkhairi yajikan mafanka oga sunusi kace zakayi yanda zamu gane anshigo Bear market da Bull
@SaiduUmar-h8p16 күн бұрын
Masha Allah muna godiya sosai 🙏🏻
@abdullahiabdullahiibrahim14216 күн бұрын
Alhamdllh wllh najima ina jiran cigaban videos namu sai yau allah yayi mungode sir