Dun Allah A Ina Mutun Zai iya Samun Wanna Magani A Nigeria
@YushaauYahaya2 ай бұрын
Dan Allah malam ataimaka mana dashi ko asanar da mu inda za'a samu
@maryammuhammad-xb3mj4 ай бұрын
Dan Allah ina zan samu maganin nan
@IsahAbdullahi-h4l10 ай бұрын
Don Allah ina za'a samu wannan maganin , Don Allah 🙏
@yacoubaabdoulkadir3953 Жыл бұрын
Dan Allah ina zan samu wanan maganin dan girman rabbil izzati 😢
@hamidunamtari8809 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum. Ka tura Telephone numbar ka.
@aishatomusa3891 Жыл бұрын
Jazakumullahu Khairan Mallam for the knowledge.
@azizahmuhammad3872 Жыл бұрын
Dan Allah mizansa yawarke Wallahi nashasa mgn amma bayyiba
@hamidunamtari8809 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum. Kayi magana da Malam Nura +234 803 365 2379
@ibrahimadam1870 Жыл бұрын
Ma shaa Allah Allah kiyaye mallam
@JoshuaOlaleye-v3f3 ай бұрын
Pls magahnin wuyah malam
@MustaphaBala-dr7he4 ай бұрын
Mlm ataimakemu dashi
@UmarIbrahim-ww9rs Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya taimakawa malam,don Allah yaya za'a samu wannan maganin
@babaahmed5384 Жыл бұрын
Allah yataimaki Mallam. Don Allah tayaya zan samu gawa da Mallam. Sakamakon test daaka Mani ya nuna inada glaucoma bani Gani rubutu saida glas. Kuma bani nisa dà gefen dama da hagu
@hamidunamtari8809 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum. Ayi magana da Malam Nura +234 803 365 2379
@AmiraabibaamirAmiraabibaamir7 ай бұрын
Assalamualaikum malam dan Allah ina zansamu ina Ghana ne
@ChafaiHassan-h7q11 ай бұрын
Ni malam ina fama da ciwon ido Daya antche rancho ne afadamin Dinan magasin insaya kokuma yada zan samechi insaya
@HumairaSaidu11 ай бұрын
Aina zansamu maganin a nan adamawa
@BabayeHamzaBabayeHamza-jh3uv Жыл бұрын
Assalamu alaikum niiasan lambar dazan kira malam
@saniidibi14136 ай бұрын
Assalamualaikum warahma tullihi wabarakatahu, mal.goni Bauchi Allah, yakara lafiya amieen Ina neman number naka Dan Allah ataimakami wssalam.
@nasiruamadu6633 Жыл бұрын
Ask malan Dan Allah a'ina zansamu wannan maganin?
@azizahmuhammad3872 Жыл бұрын
Wallahi Wallahi malm nima banaji kunene daya
@hamidunamtari8809 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum. Ayi magana da Malam Nura +234 803 365 2379
@adoalhsalihu7500 Жыл бұрын
Please we want to know the name of this medicine or where we can buy it .
@muhammadsaniumar4055 Жыл бұрын
Salamu'alaikum, Don Allah meye sunan maganin, ga irin mu wadanda ba a garin da kuke mukeba? Idan kuma saya zamuyi a aiko mana garin da muke, tayaya zamu tuntubeku?
@fatimatijjanidauda6824 Жыл бұрын
Salaam Ina zamu samu wannan maganin please!
@hamidunamtari8809 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum. Ayi magana da Malam Nura +234 803 365 2379
@MustaphaSalisu-ru7xz Жыл бұрын
Aina zansameshi
@hamidunamtari8809 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum. Ayi magana da Malam Nura +234 803 365 2379
@garbalawal364 Жыл бұрын
Malam phone number yakamata a ajiye dun jama,a
@hamidunamtari8809 Жыл бұрын
Assalamu Alaikum. Malam Nura +234 803 365 2379. A sami bayani wurinsa.
@RabiLabaran-q2h Жыл бұрын
Dan Allah inason maganin hawan jinin ido inazansamu ko contact phone number please