Dr. Idris Abdulaziz ya sulhunta bangaren Sheikh Bello Yabo da Shiekh Murtala Asada

  Рет қаралды 113,124

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Жыл бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci #belloyabo #belloyabosokoto

Пікірлер: 81
@sanifalaluyardaje1331
@sanifalaluyardaje1331 Жыл бұрын
Wallahi Bana son Ganin Malaman mu na Izala suna rikici a Tsakanin Su Allah ya kiyaye Gaba
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 5 ай бұрын
Ba 'yen ƙungiyar Izala bane 😅
@hamzasahabomagaji4128
@hamzasahabomagaji4128 Жыл бұрын
Allah ya kara hada kan malamanmu, wallahi abin yana min ciwo inga malaman Ahlus Sunnah suna rashin jituwa da juna da sabani akan dyan siyasa, wallahi abin ba girma aciki kuma akwai jin kunya, amma Allah ya yafe muku ya qara hada kawunanku malaman mu muna Alfahari daku.
@hakiluabdulkarim929
@hakiluabdulkarim929 Жыл бұрын
Allah ya shiryaku Kuma ko ba komai bello yabo ya girmi assada don haka sai a dinga girmama farin gashi.
@adamissaissaissa9961
@adamissaissaissa9961 Жыл бұрын
Masha allah malam kuyi hakuri kuskure ne akasamu shirin shirin shetan ne
@sadiqnataala5537
@sadiqnataala5537 Жыл бұрын
Allah ya gafarta malam
@alihamidine1023
@alihamidine1023 Жыл бұрын
Karku bamu kunya dan Allah ☝️☝️
@abumohamed8468
@abumohamed8468 Жыл бұрын
Allah ya karawa Malan lafya Amin
@abdoulmajidtassiou4976
@abdoulmajidtassiou4976 Жыл бұрын
Wanan babu wani abin birgewa d’à maikaryar d’à maigaskiyar … kusani duk kuna wakilta addini.. kuji soron Allah … kusani wannan zai jama musilinci dariya..zai faranta makiya addinin musilinci… allah sa mugane !!! Ameen
@anasbUmar
@anasbUmar Жыл бұрын
Allah ya yimaka albarka; inosonka sosai kuma ina bibiyanka yawancin karatuttukanka ina downloading su amma sanitiyan wannan abundayafaru yasa naki jininka amma yanzu nahuce. Allah yagafartamana kuma Allah yahada kawunanmu musulmai
@halilouali6270
@halilouali6270 Жыл бұрын
Masha Allah Malam Mourtala Allah yakaramaka lafiya da Imani 🇳🇪🇳🇪
@kabirouabdoulay2233
@kabirouabdoulay2233 Жыл бұрын
Yayi halilou dadama
@nazirumukhtar5279
@nazirumukhtar5279 Жыл бұрын
Mashaa Allah. Malama musulunci na gari Allah ya Kara daidai tamuna ku
@zakariyasoba699
@zakariyasoba699 Жыл бұрын
Alhamdoulillah yayi kyau sosai allah yakiyaye gaba
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 Жыл бұрын
Allah ya hada kan al uma 'musulmai' muna fatan samon zaman lfia '
@hurairaumar2259
@hurairaumar2259 Жыл бұрын
Subhanallah ni shiyasa baka burgeni saboda bakada kunya miye wannan tonon asiri kana malami bakada tarbiya Allah yashiryemu Baki daya
@muhammadusauki897
@muhammadusauki897 Жыл бұрын
Allah yabamu zaman lafy baki daya
@abdulsultan2847
@abdulsultan2847 Жыл бұрын
Allah...ya hada kanku...tare da aminci...akan rayuwar ku..malammu.
@illoassoumana8546
@illoassoumana8546 Жыл бұрын
Godiya naké mallam Allah ya karéka Amine
@mustaphaabubakar6333
@mustaphaabubakar6333 Жыл бұрын
Malan muna fahimtarka Kuma garka damu Allah Yana tare Sakai. Allah Ya Kara tsare munakai da rsarinsa.
@hassansale4171
@hassansale4171 Жыл бұрын
MAcha Allah.
@bashiraliyu5831
@bashiraliyu5831 Жыл бұрын
Toh wadannan zantuttukan kuma na menene? Idan har Dr. Idris Abdulazeez ya sulhunta tsakanin ku.
@illailla5589
@illailla5589 Жыл бұрын
Gaskiya bai kamata ba. Ba za du iya gamsar da mutane ba ya kamata sun San da haka. Sun bani kumya wallahi
@shafiumunkaila7955
@shafiumunkaila7955 Жыл бұрын
Masha'Allah
@abdoulazeez8049
@abdoulazeez8049 Жыл бұрын
إِنَّا لِلّهِ وَإِنَّـا إِلَيْهِ رَاجِعونَ
@ibrahimalassourou2131
@ibrahimalassourou2131 Жыл бұрын
Allah yataimaka
@alisahabiousmane1897
@alisahabiousmane1897 Жыл бұрын
Malaman sokoto kuncika rantsua hakan bai yiba kudai kuji tsoran Allah
@makharajausman2196
@makharajausman2196 Жыл бұрын
Mlm kayi kuskure Allah yashiryar dakai yaganar dakai idan bakada rabon shiryuwa Allah yarabamu da sharri wannan
@abdulkadirimam2371
@abdulkadirimam2371 Жыл бұрын
Allah ya isa izala guba
@abdoullahisalouhou5988
@abdoullahisalouhou5988 Жыл бұрын
Wlh harkafita rayuwata naga kamar baka girmama n'a gaba dakai
@ibrahimusman6032
@ibrahimusman6032 Жыл бұрын
Wlh nima haka harna tsane shi nima ,yabata wayan shi
@muhammadaliyu6050
@muhammadaliyu6050 Жыл бұрын
Bazaka ga hakaba ga malam allh masoya annabi(saw) saidai ku masu bautan gunki
@sanimohammedy2833
@sanimohammedy2833 Жыл бұрын
Allah ya kara tona asirin ku gabadaya yanzu ya ragema mabiya
@salissouharouna6798
@salissouharouna6798 Жыл бұрын
Gaskiya
@muhammadaliyu6050
@muhammadaliyu6050 Жыл бұрын
Allh yakara tonamuku asiri albarka alqur Ani maigirma
@umarmohammad3778
@umarmohammad3778 Жыл бұрын
Allah yakaremana kai
@lamisani9553
@lamisani9553 Жыл бұрын
Masha Allah
@Theordinarypresidentson
@Theordinarypresidentson Жыл бұрын
Gaskiyata sheik ko nima zan Iya editing fake alert tun ranar da nagani nasan fake alert ne.
@user-io2ms8ho2r
@user-io2ms8ho2r Ай бұрын
May Allah help us peace with them
@abubakarzunnuraini1159
@abubakarzunnuraini1159 Жыл бұрын
Allah sa mudace
@jirgijirgi5436
@jirgijirgi5436 Жыл бұрын
Malam allah yakara lafiya da ilime
@nuhubabajo3106
@nuhubabajo3106 Жыл бұрын
Tnk
@MuhammadIbrahim-em4yp
@MuhammadIbrahim-em4yp Жыл бұрын
Me ya kawo maganan da farko fi sabilillah .
@dsufi7524
@dsufi7524 Жыл бұрын
Bakayi hakuriba
@sanusiadamu1300
@sanusiadamu1300 Жыл бұрын
Kaimufah munjima da gano kujerammalam Musa kakeso, limamin zaman lapiya yaushe rabo! Kai hatta da malam Ibrahim al'askalani Shima ganin dakayyi yasamu cigabah da karatuttukkanai Sai da shegiyar ta motsa kada yashiga gabanka Abashi limanci dun haka munaynima wa'azi da kaji tsoron Allah.
@usmanabdulrasheed
@usmanabdulrasheed Жыл бұрын
Kaskiya ne "Biri na kama da mutun" ina mamaki yadda wasu malaman suke zakewa wajen tallata Atiku da kushe Tinubu. Alhali Allah kadai yasan mafi alkhairin yan neman takaran siyasa. Allah ya zaban mana mafi alkhairin shuwagananinmu. Amin
@habibugarba9018
@habibugarba9018 Жыл бұрын
Kai dai ba ashirin Bello yabo ka tonaba naka ka tona, saboda kowa yasan Bello yabo hakima san hali shi ba bakobane, Amma kai Yanzu naka yatonu kasan cewa abinda Bello yabo yafadi karyace meyasa baka faɗi ba tun sannan.sai yanzu da yaci karo da fahimtarka.
@alhajidanjuma3515
@alhajidanjuma3515 Жыл бұрын
Kaidai dan sikane kawai
@nasirualiyudanbaba266
@nasirualiyudanbaba266 Жыл бұрын
Ni Abin yanamin ciwo Wllh
@alkasimturaki8194
@alkasimturaki8194 Жыл бұрын
To ai Kai Mallam murtala bakaji sulhun da aka yi ba kenan
@nurudeenseyi-vm6il
@nurudeenseyi-vm6il Жыл бұрын
Kubartarihi a nageria
@abdoullahisalouhou5988
@abdoullahisalouhou5988 Жыл бұрын
Sha sha sha wawa kawai
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 5 ай бұрын
6:50 Tabbas an basu kuɗi
@nasirumudassir3188
@nasirumudassir3188 Жыл бұрын
Saibello yabo
@ahmadabubakar8888
@ahmadabubakar8888 Жыл бұрын
Gsky mlm baka bukatar sulhu wlh be kamata bah ace wae mlm kune kuke wannan abin gsky be kamata bah amman akwae ranar kiyama ranar da xamu tsaya a gaban ubangiji kune wanda xaku kawo xaman lfy amman kune kuma ynx kuke kunna fitanar gsky wannan bah adalci bani wlh gsky
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 5 ай бұрын
6:14 Wasu Malamai sun ci Kwangila 🤣
@yusheusk6610
@yusheusk6610 Жыл бұрын
An bar karatu an koma rudu
@caliphatetv8876
@caliphatetv8876 Жыл бұрын
Wannan mutunen nakano
@abdourahimadamou517
@abdourahimadamou517 Жыл бұрын
Bakada da,a
@rabiusani8633
@rabiusani8633 Жыл бұрын
Qayatayayi
@abdullahiwadata2513
@abdullahiwadata2513 Жыл бұрын
Tau dakakiwa daza azauna dakai
@muhammadaliyu6050
@muhammadaliyu6050 Жыл бұрын
Kunji kunya akan siyasa kuke fada Wai Kuma ku malamaine jahilaide mayaudara
@nuraabdulrazak1894
@nuraabdulrazak1894 Жыл бұрын
Bello yabo shugabanka ne wallahi mu ba mu gowon Bayan malammai masu cin mutuncin manyansu mu Darika ma za mu komawa kui ta Husumar ku can M Bello yabo bai Ci mutuncin Malammai ba dan ya zagi marasa kunya yan siyasa to sai me?
@baa_-_tundeeduress6394
@baa_-_tundeeduress6394 Жыл бұрын
F
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 5 ай бұрын
15:10 Alfurkan TV 📺 ko? Wani wai Abu Aisha 😅😅😅
@belloharuna6760
@belloharuna6760 Жыл бұрын
Wanna shirme kukeyi Kuma idan ka Yi alkawarinda Allah ka bar maganar toh wanna da kakeyi Mai an faninshi saikai shuru kaita karatun kaga saikai kaffara malam
@aishatuisajajere2292
@aishatuisajajere2292 Жыл бұрын
Malamammu kuyiwa Allah in kun sunshine ku dena irin abundance kuke yi ku dena zubar da mutun chin ku Dana Ahlussunna Don German Allah kuna samu kuka kun bamu kunnya
@abdourahimadamou517
@abdourahimadamou517 Жыл бұрын
Bakada da,a
@belloharuna6760
@belloharuna6760 Жыл бұрын
Kamar yaya
@balkisusewell6892
@balkisusewell6892 Жыл бұрын
Yana da daa Allah ya ba shi lada Allah ya biya bello murtala da Jannah firdausu Ameena yarab ❤️❤️🙏🏿👍
@muawiyamaiturare3133
@muawiyamaiturare3133 Жыл бұрын
Malam matsala dae Kai Ka jawo ta kaji tsoron Allah Ka daina zagin mutane
@mjstudentofficial351
@mjstudentofficial351 Жыл бұрын
Agaskiya babu wani lkaci dazan iya tunaka nai farinciki domin kagama batamin rai bayan adachan ni masoyinkane matuka amma kagama bani kunya kagama wulakanta babban malami akan yan siyasa
@alkasimturaki8194
@alkasimturaki8194 Жыл бұрын
Gaskia Mal murtala ba kajin magana
@rabiulecturer4051
@rabiulecturer4051 Жыл бұрын
Malam Abu Aisha na Kano da malam asadul Islam na Abuja sune malaman da kake nufi, Kuma gaskiya ka fada sharshi suke na jahilci na son raine
@abdullahiwadata2513
@abdullahiwadata2513 Жыл бұрын
Karya kaki wlhi
@nasirualiyudanbaba266
@nasirualiyudanbaba266 Жыл бұрын
Kufa malame nee
@sabiuattahiru5315
@sabiuattahiru5315 Жыл бұрын
Uhmmm Mal murtala Bello kowa yasan cewa Kai cikaken Dan jam,iyar APC ne kanayiwa alu wamakko camping ne kawai kana batawa Tambuwal suna
@umarmohammedahmed1169
@umarmohammedahmed1169 Жыл бұрын
Dan uwa cikakken Dan APC Kuma yake kalubalantan shugaban kasa Anya magananka gaskiya ne kuwa
@aliyualhaji3548
@aliyualhaji3548 Жыл бұрын
amma ka hwara yima malaminka lukuwa wa azi ae shikeda abun magana wlh
@adammuhammadhassan9969
@adammuhammadhassan9969 Жыл бұрын
Ku dai sam baku da hankali. Wannan ba Da'wah bache. Kache kayi wa Mallan Idris Abdulazeez yayi magana kuma kayi alkawari baza ka kara magana ba kuma ka chigaba. Saboda mahaukachi ne.
Me ya jawo Shiekh Murtala Asada ke irin wannan maganganu kan Shiekh Bello Yabo
14:43
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 162 М.
когда достали одноклассники!
00:49
БРУНО
Рет қаралды 1,6 МЛН
SHE WANTED CHIPS, BUT SHE GOT CARROTS 🤣🥕
00:19
OKUNJATA
Рет қаралды 14 МЛН
How I prepare to meet the brothers Mbappé.. 🙈 @KylianMbappe
00:17
Celine Dept
Рет қаралды 49 МЛН
#BBC Hausa Labaran Duniya Na Safe Yau /30/5/2024 #bbc
18:04
Arewa Musical
Рет қаралды 2,8 М.
Rikicin Masarautar Kano: Sakon Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah
8:56
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 11 М.
Daga Bakin Mai Ita Sheihk Murtala Bello Asada Ya Raba Gardama
7:09
Aqidar Gaskiya Media TV
Рет қаралды 1,3 М.
MUQABALA IDRIS DUTSEN TANSHI BY ALKALI USTAZ ABUBAKAR SALIHU ZARIA
8:43
Karatuttukan malumman musullunci
Рет қаралды 18 М.
Ɗalibin Sheikh Bello Yabo, Shiekh Abubakar Malami ya mayar da Martani ga Sheikh Murtala Asada
21:22
Hasalin abinda ya haɗa Dr Idris da gomnan bauchi.
18:02
Zauren Sunnah
Рет қаралды 12 М.
Qarya Sukeyi Basu Sukayi Beli Naba, Cewar Dr Idris Abdulaziz Akan Yan Izala
38:17
когда достали одноклассники!
00:49
БРУНО
Рет қаралды 1,6 МЛН