Dr na Ima inayinki whallahi kina kokari Allah yataimaki rayuwarki ananduniya Allah kumayataikeki kiyikekkewar karshe yahadaki da salihanbayi gone kiyama❤
@abdulkarimidris73073 жыл бұрын
Thanks for your contribution,may Allah bless us all.
@abdulmalikabdulkadir3092 жыл бұрын
Keep up the good work my dr. Sky is the stating point
@OusmaneOusmane-qv4tc4 ай бұрын
Allah y karama docteur lafiya da wadata Allah y jikan magabata
@ukershamuhd78853 жыл бұрын
Mashallah doctor allah ya kara basira
@muhammadadamusalihu3 жыл бұрын
Masha Allah. Muna godiya duk da cewa mu maza ne, amma muna da iyali, kuma muna ƙaruwa sosai da abubuwa da dama domin taimakawa iyalin namu. Allah ya saka miki da Alkhairi, ya jiɓinci lamuranki, ya jiƙan magabatan ki.
@adallahmaryam62852 жыл бұрын
God bless u dear.. We appreciate u
@yusufstatistics3 жыл бұрын
Allah yaqara daukaka da basira
@Hoa-l3k4 ай бұрын
Gaskiyane docter wallahi haka abinyake Allah yakara basira
@tasiusulaimanadam95532 жыл бұрын
Allah yasa miki da alkhairi Dr yajiqan Mahaifan ki ya kara musu lafiya
@امريحان-ث8ب4 ай бұрын
Slm dr ina miki fatan Alkairi Dan Allah kiyi ma al'umma bayani gameda matsalar vaginismus. Haƙiƙa wannan matsalar yana addabar alummarmu amma suna kunyar zuwa gurin likita. Akwai mutan da yawa auren su yake mutuwa saboda wannan matsalar 🙏🙏🙏🙏
@princemaizamanitv836 Жыл бұрын
Mashaallah Dr.
@mohammedaliusman16873 жыл бұрын
Allah yasakamiki ni zahiri nagani abunda kikafadi
@sadiyamuhammad5770 Жыл бұрын
Masha Allah yasakada alkairi
@abdikaficafo72762 жыл бұрын
Masha Allah. You look like Somali people. you are Educated girl masha Allah
@auwalumohammedzubairu80752 жыл бұрын
thank you Doctor
@YusufYahuza-kl4bs10 ай бұрын
Dr thank you for observation
@idrissamohamed0133 жыл бұрын
Allah sakamiki da alheri
@assumealhausawiyya95793 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya 🥰🥰🥰
@inuwamaigari1003 Жыл бұрын
Allah yasa d alkhairi
@rukaiyyaamusa91632 жыл бұрын
Dr Dan Allah Mai ke kawo ciwon ciki ta gefen hagu
@anasamadu-c3s2 ай бұрын
Allah ya bada SA,a
@emmanuelbulus8275 Жыл бұрын
May Allah help you and make us understand
@aishaabubakarabubakar-rc4yz Жыл бұрын
Thank you Dr
@cimatssangala8370 Жыл бұрын
Dan allah meyake sa gaban mace yake kankancewa
@zainabsani36722 жыл бұрын
SLM Dan Allah Dr zan iyasamun number ki wlh inacikin damuwa gamedawan nan abindakikayimagan akansa
@djamilousale21513 жыл бұрын
Macha allah dr allah ya kara vasira
@fatimahkabir11822 жыл бұрын
Pls y ake anfani d kit din
@MohammedMohammed-db4mg2 жыл бұрын
Allah kara basira. Dan Allah wanne month ne. oblition din mace yake budewa...
@zainabmIb2 жыл бұрын
A ko wane wata ana yin ovulation
@nanakhadeejahsharif90282 жыл бұрын
U said it wll dear thnks
@mhmdsani73773 жыл бұрын
Masha Allah nataya mata godiya Allah yabiyaki
@DrNaimaIdrisUsman3 жыл бұрын
Amin ya Allah.
@fatimasadi22193 жыл бұрын
@@DrNaimaIdrisUsman slm Dan Allah kitemaka min da shawara mijina yace inyakwanta da ni maniyyina wari yake Amma ko wata baayiba Kuma Tsohon ciki garene ko shine silar haka
@UsmanSuleman-g9p Жыл бұрын
@@DrNaimaIdrisUsman mace don Allah zansamu numbanki
@AishaSani-vy2fr4 ай бұрын
Aslm d don allah nonona yana fitar da ruwa kuma ban haihuba bandaciki aurenama 4 months nema
@abdullahiabubakarkawu1995 Жыл бұрын
good evening likita. Wai Mainene ke fitowa fari a gaban mata ne bayan sun aihu
@sanindong90462 жыл бұрын
Slm dan allah Dr mekesa al adarmutintadingawasa
@nasirkhadija92422 жыл бұрын
Dan Allah ki taimakamin tun da na haihu duka ni,imata ta dauke gabana ya bushe Dan Allah mexanyi ni,imata ta dawo pls🙏🙏🙏???
@almustaphazamantv96942 жыл бұрын
🙊🙊😲😲kasamu kargo kasassako Bayan kajika kasha inshallah 👍👍🔥🧡
@basiruabubakar91262 жыл бұрын
Really appreciated
@fgydgh98442 жыл бұрын
Slm dafatan kina lfy muna godiya da fadakar war dakike mana dan Allah inaso kitaimaka min inada matsalar kuraje
@nuhuisahmaina9 ай бұрын
Tnx
@SirajoNuhuАй бұрын
Ni wlh inasonta ne
@nasirumuhammadsodangi7198 Жыл бұрын
Assalamu alaiku Dr don Allah Ina Neman bayani. Meye dalilin da yasa bayan saduwa da mace sai maniyin namiji ya fito daga gabanta in excess Kuma ya kasance ba say daya hakan ta faru ba kusan Everytime of intercourse. Nagode Allah yasa in samu answer daga gareki
@sautibeattv18872 жыл бұрын
Inason Magana dake please koda ta WhatsApp ne
@NjNj-b9d3 ай бұрын
Kina burgeni wllh kin iya karatu
@kawokhadeejahabubakar97903 жыл бұрын
Jazakallahu khair doc.
@امكوثرامكوثر-ك5ظ3 жыл бұрын
Masha allah jazakumllahu khairan
@faeezahnuhu82592 жыл бұрын
Thank you❤
@fatimahali86933 жыл бұрын
Yup, you covered it all!
@sidekafatawo93132 жыл бұрын
Hi
@sitounakirki Жыл бұрын
Slm
@sitounakirki Жыл бұрын
Slm
@mmodachi65143 жыл бұрын
Allah yasa ka da alheri
@umarbashirladan78903 жыл бұрын
Please I will like to ask you some questions , I will be great full if you give me a chance.
@ZulaihaMuhammad-ki5lt Жыл бұрын
Assalamu, alaikum
@fgydgh98442 жыл бұрын
Dan Allah ina cikin damuwa kitaimaka kibani lambar ki
@hajiyamama12782 жыл бұрын
Salam alaiki, doctor dan Allah ina so ayi mana video akan lokacin da haihuwa take daukewa mace. Shekaru ne ko kuma wata macen ta banbanta da wata?? Allaah ya ƙara ilimi da rayuwa mai amfani nagode
@fiddausisaad68867 ай бұрын
Jazakallah khairan,Dan Allah Dr zan iya samun number ki kota WhatsApp Ina Colin damuwa matuka Kuma damuwar yayi nauyi bazata rubutuba kuma sirrice,Dan Allah Dr kitaimaka
@mustaphaabdulkareemabubaka99302 жыл бұрын
Good job chief
@mouhammedadamou12892 жыл бұрын
Ina da tambaya mai mahimmaci amma ina so ki bani wayanki domin na yi miki wannan tambaya
@Ayb6122 жыл бұрын
MashaaAllah barakallahu fik
@almunsurisyaku65742 жыл бұрын
Ina yinki malama
@juhaifaibrahimumar Жыл бұрын
Thanks
@amrahjaoji12133 жыл бұрын
Tabbas I have different signs and symptoms during ovulation , sometimes kaman wata mai ciki, kodayi kala kala
@ict_wisdom2 жыл бұрын
Good
@MariamOumar-ym7lw Жыл бұрын
Macha allah
@zainabaminu19603 жыл бұрын
Masha Allah
@fatimayahayaosegba58222 жыл бұрын
Dan Allah sister ki bani Lamba ki please i have a very big problem dat i want to discuss with you please
@Slay_belless3 жыл бұрын
Thank you for this
@nafeeys_diary3 жыл бұрын
Jazakallahu khair❤️
@muhammadtukur66223 жыл бұрын
Wonderful Work.
@AuwalMusa-o5y3 ай бұрын
Assalamualaikum
@sbbunzer96202 жыл бұрын
ALLAH YA BIYA DR. MUNA GODIYA
@exoticali44583 жыл бұрын
Kina ƙoƙarin gaske Allah yabiya
@Mijiddajadda8 ай бұрын
Assalamu alaikum brk da wnn lokaci Dan Allah inabu katar number sabida inada matsane Dan Allah inasan Karin bani Dan Allah inbadamuwa ngd
@ISAHAKHALAMAI2 жыл бұрын
MASHA ALLAH
@kabiruwaziri36732 жыл бұрын
Good evening Miss Dr naima, pls hiv is a curable disease.
@charifacharifa8702 жыл бұрын
❤️❤️❤️❤️🙏🙏🤲🤲🤲🤲
@mustaphamusa1499 Жыл бұрын
Dan Allah INA bukar number pls
@AbubakakarAbubakakar-c7nАй бұрын
Good
@thats_ibb3 жыл бұрын
English or Turkish version please
@ammiammi32722 жыл бұрын
Hausa
@Knowledge_Scavenger3 жыл бұрын
Sun gode.
@ogeoge31842 жыл бұрын
Please English edition
@hauwamuhammad61903 жыл бұрын
Please does it happens after period like a week after am done with my period I always have this vaginal discharge and severe pain in my stomach and it normally last for 1 day or 2 then it disappear
@sumayyamusa7902 жыл бұрын
Yes u are ovulating
@adamuahmad71912 жыл бұрын
To
@MoulanaMallamBashir6 ай бұрын
OH oh oh oh
@أممصطفى-و9س8ر2 жыл бұрын
ماشاء الله
@musamuhammadkabir69052 жыл бұрын
Well said Dr. But you need to tell us in what time ovulation normally occur... Thank you
@munaalhajam52063 жыл бұрын
Munagudiya
@nlpyuossf3 жыл бұрын
مشاء الله
@bashirmaman2525 Жыл бұрын
Nine nayi auren anma baayi buki ba sai dai wanda ni aura lokacin al'ada marar ta nayimata ciwo sosai miyi matsalar ne hi
@mohammedsatomi70093 жыл бұрын
Your promoting only iskanci . Dama ku hausa fulani bakuda kunya.