Masha Allah, Allah yasakada Alkairi haka yakamata malam Bauchi suringa fitowa sunaiwa Al'ummarsu Bayani bawai subar Dantamore Yana tamorensaba
@abubakarsuleiman55952 сағат бұрын
Allah yasaka da Alkhairi ameen
@salimmusa33322 сағат бұрын
Allah Ya kara dauramu akan dai-dai
@AbdurrahmanDawud30 минут бұрын
Malam kaji troran Allah
@AminuBinAdamСағат бұрын
ijma`i Baya kulluwa matukar an samu wani malami mujtahidiy ya saba! wannan yana daga cikin sharuddan ijma`i
@AminuBinAdamСағат бұрын
Ni kuma a fahimta ta sallarsu tayi ba sai sun sakeba ko da Ra`ayinka shine daidai! domin a zamanin manzon Allah swallallahu alihi wa sallam an samu wadanda basuyi sallah daidaiba saboda rashin sani manzon Allah S A W ya gyaramusu kuma baice sai sun sakeba! kamar irin su الخلاد بن رافعwanda aka fi sani da المسيٸ صلاته٫ da ire irensa.
@ElhajiAbdou-gj7bb4 минут бұрын
Ka deana yassada damalam Idris
@muhammadsani129Сағат бұрын
WaLLahi mutane bakuda tsoron Allah. Yanzu abinda wannan malamin yafada har kun fassara shi dacewar Dr Idris Yake nufi? Qazafi qiri-qiri?
@AminuBinAdamСағат бұрын
to mai tsoron Allah ka je ka sake saurarar bayanansa shine da kansh yace da shi yake!
@khalilullah_tv31 минут бұрын
To mai tsoron ALLAH kaje kaji wannan wajen 5:33. Kasan masalan mutanenmu bazakuje kuji abuba daga farko har qarshe sai kuzo kuna babatu
@AminuBinAdamСағат бұрын
gaskiya malam shu`aibu kaji tsoron Allah! kana tufkawa kana warwarewa: Da farko: kace : malamai sunyi ijmaa`i! sannan kuma ka zo ka ce Alhasanul baswariy ya sabawa sauran malamai! to ina ijmaa`in a nan? ko kuma shi Alhasanul baswariy ba malamibane? Na biyu; kace Dr idris ya ce: bayanan da yakeyi Ranar juma`ah ba khuduba bace, fassarar khudubace,kuma ba ka kawomana inda Dr idris din ya fadi hakaba? kuma kune masu cewa dr yana tsanantawa a cikin mas`alolin da akayi sabani akai!