Рет қаралды 3,313
Muna muku albishir da sabon shirin DUNIYAR NAN wanda zai fara zuwa muku a akan KZbin channel din mu kadai. Ranar juma'a 3 ga watan JANUARY 2025 da misalin karfe 8:00 na dare, kada ku bari wannan kayataccen shirin ya wuce ku. #AREWA24 #Takuce #Duniyarnan