Masha Allah Hausa Ikon Allah Ina Alfahari da kasancewata Bahaushe
@duniyarmu2 жыл бұрын
💪😀 nima haka.
@عبدالرحمانعمر-ظ3ذ5 ай бұрын
inasointaydouninmase
@princessmaya4987 Жыл бұрын
Masha Allahu ya kamata a yayatawa duniya wanna bayani Amman shiru kakeji ban taba jiba sai yanxu...Ina alfahri dabkasancewata bahaushiya
@duniyarmu Жыл бұрын
Gaskiya ne, zaman duniya a wannan lokaci siyasa ne, wasu tsirarine kawai suke juya duniyar.
@SmGeneral-l8g5 ай бұрын
@@duniyarmu❤
@isahabib5733 Жыл бұрын
Acikin Qur'anic 2:128 da 14:40 Annabi Ibrahim ya roki Allah ya sani ya kasance mai yin sallah sannan da yawa daga cikin zurriyarsa Wallahi yanda hausawa sukeyin ibada yafi karfin ake wai danfodione ya sasu aa shiriya CE daga Allah kuma kusani hausawa kune bani israela Ku jikokin annabi Ibrahim ne amma an sace muku tarihinku. in an fada muku zakuce karyane
@kamalumuhammad50232 жыл бұрын
Ilimi kogi!Gaba dai gaba dai Harshen Hausa
@ibrahimadamouchadaou52662 жыл бұрын
Parfait, bon courage mon frère. Vive l'Histoire et l'archéologie.
@duniyarmu2 жыл бұрын
??? 😀 🤔🤔🤔 Perfect, good luck my brother. Long live history and archaeology.😁😁 Thank you 🙏
@doctordodo37422 жыл бұрын
In my family's genealogy, our elders always said we came from Egypt and we never figured this out. This Man deserves a special award from all of us Hausa people spread all over the globe.
@duniyarmu2 жыл бұрын
Of course. This is a game changing discovery, it make me a little bit proud of my Mother's Tongue (Hausa). He deserved more than SALUTE 🖖😊👍
@hassansarki50302 жыл бұрын
A
@duniyarmu2 жыл бұрын
Nap! 😀 Hausa Native.
@shuaibusada1512 жыл бұрын
I'm quite impressed with this discovery.All Ya kara daukaka.
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Thanks 👍
@turanciafaifai59442 жыл бұрын
The first-ever research in Hausa that interests the world. The researcher should be awarded with more than a professorship for this effort. Kudos to him. Nice one.
@duniyarmu2 жыл бұрын
Oh yes! It's really a master piece of research. 😊👍
@balarabacikaji92592 жыл бұрын
Masha Allah masucewa qaryane meye abin mmk ko qarya aciki karfa kumanta da irin yawon da dan Adam kedashi achikin duna kuma kunsan babu wata qasa da ta tara yawan kabilu Kala kala kuma qasar da tafi yawon annabawan Allah? Meye abin gudu a misra? ana danganta Bahaushe da bamaguje me yasa baku fito kunce qaryaba kenan bamaguje yafi bamisry kenan a gueinku
@duniyarmu2 жыл бұрын
Alhamdulillah, duk mai hankali yasan wannan bayanai naki gaskiya ne. Muna godiya. 😊🙏
@abdullahihamza59012 жыл бұрын
Masha Allahu Allah ya kara kokari tarihi baya karya
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Muna godiya.
@maimartaba21912 жыл бұрын
Macha allah yakamata mu samu ireirenku da dama ma su zakulomuna tarihinmu nun gode da aikin da kakeyi
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ina godiya mai martaba 😃👍
@garbalaba96252 жыл бұрын
Masha Allah ya kara basira dan uwa
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Thanks 👍
@yusufadamu12632 жыл бұрын
In'allah yayadda burinku bazai'cikaba kutunzura hausawa koce fulani yan'taaddane sannan kuma kutunzura fulanin kuce pir'auna bahaushene saboda a'dinga kashe'kashe tsakanin fulani da hausawa toh'mu bamugani'akuraniba da ace pirauna bahaushene dazamugani a'alqurani Allah yamana'maganinku alparman manzo sallallahu alaihim wasallam
@duniyarmu2 жыл бұрын
Jahilci yafi hauka, naji kunyar samun irinka a cikin hausawa. YARE DABAN, SABON ALLAH MA DABAN, ba abin daya hadasu. Gashi kuma ka iya sharri, haka kawai ka tsara wani labari na fulani da hausawa, duk dadai ba abin daya hada wannan bayani da fulani ko ciwa wani mutunci. Kamanta cewa, Matukar fir'auna Bahaushe ne, to ANNABI MUSA ma ya iya Hausa, domin a gidan fir'auna aka raineshi. JAHILCI YAFI HAUKA
@kabiruabdullahibako93802 жыл бұрын
A very good and educative historical development that needs more research for better understanding.
@duniyarmu2 жыл бұрын
Of course. 😊👍
@sarkitijjaniabdullahi64222 жыл бұрын
Tabbas wannan zai kawo ci gaba musamman na kawo karshen takaddamar asalin Hausa shine bayajidda . Allah yai jagora
@duniyarmu2 жыл бұрын
Gaskiya ne. Ameen Summa Ameen ☺️🙏
@abdougado53712 жыл бұрын
Gaskiyar magana wannan bincike abun alfaharine ga kabilar hausawa, duk da cewa shi fira'auna ya kafa tarihin ta'asarda duniya ba zata mabta dashi ba ,
@duniyarmu2 жыл бұрын
Wallahi kana cikin dai-daikun mutane masu fasahar ganewa, domin wasu gani suke kamar dan ance Fir'auna Bahaushe ne to ana nufin Hausawa ƴan wuta ne. Shiyasa nayi wannan vidiyon, a karshensa nayi wannan bayani. kzbin.info/www/bejne/aKLUdH-MbtippNk THANKS 😊👍
@Ibarhmbaraou13 күн бұрын
Mallsh Allah Alhamdulila Allah 🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉🎉❤❤🎉
@yahuzadanbaba5202 жыл бұрын
Masha Allah. Allah daɗa taimakawa
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Ina godiya
@hajjajuwakili64882 жыл бұрын
Hauka maganinki Allah......to masara koda za'atashi Duniya ba zasu taba yarda da wannan haukar takuba
@duniyarmu2 жыл бұрын
Hmm. Magana ake ta ilimi, na tabbata baki saurara ba, kuma ki kara tunani, maye dan ance fir'auna bahaushe ne? Kinmanta cewa in Fir'auna bahaushe ne to Annabi Musa ma, dayaran hausa yake magana. Kuma mu ba damuwarmu wasu su yarda ba, magana ake ta hujja da ilimi. Dan Allah ki kalli wannan: kzbin.info/www/bejne/aKLUdH-MbtippNk
@HassanaAbudllahi4 ай бұрын
Allah ya saka, da, akhairi
@deenproduction1472 жыл бұрын
Sannu da aiki this is very nice history
@duniyarmu2 жыл бұрын
Thanks 😊👍
@musaabdullahi50362 жыл бұрын
Allah Mai girma ilimi kogine Allah ya Kara basira
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 InaGodiya
@boubacargarba6332 жыл бұрын
Allah ya Kara basira maitre Macha Allah
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Thanks
@SandraIduborAmebonation12 жыл бұрын
Aikin ku na kyau 👍
@ibrahimbala72542 ай бұрын
Hausawa Ikon Allah
@danbaiwa5963 Жыл бұрын
Masha Allah Hausa ikon Allah
@InnocentYohanna-vw2pn10 ай бұрын
Allah kara basira
@abdulfari35282 жыл бұрын
Historically nd by our way of dressing nd speaking it evidently show that hausa originated frm egypt....................
@duniyarmu2 жыл бұрын
No, it's the other way around. 😀👍
@OtherNewsHausa2 жыл бұрын
Wai ku sai yau kuka gano...to ai ko kurani kake karatu zaka gane cewa ruwan dufana ne suka mayar da nijar sahar...lokacinda dan Annabi yace zan hau dutsi ai cikin wa dannan duwatunne...amma duka saida ruwa suka bata duwatsun.... Kuma kk ga sunaye...Ramse, Hausa Hamana, rana, gona, kara etc. Ubangiji yayi alkawarin shafe tarihin wayanda suka kangare ai
@duniyarmu2 жыл бұрын
Yawwa Alhamdulillah. Bayaninka gaskiya ne. 😊👍
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
Mudai koma menene ya'yan Annabi Adam, baruwammu daku jinginamu da fir'auna
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂😂😂 Don yaren fir'aunoni ya kasance Hausa, hakan baya nufin Hausawa 'yan wuta ne. Mu duba maganar da hankali da kuma ilimi. Annabi Musa AS daya girma agidan fir'auna baiyiwa Allah tawaye ba, saimu kawai don Allah yayi yarenmu daya da fir'auna? To shi Annabi Musa AS da wanne yaren yake magana?
@duniyarmu2 жыл бұрын
To ai fir'aunanma dan gidan Annabi Adam dinne. 😂😂😂
@yaseribrahim7356 Жыл бұрын
Ya tabbata daga wani malami yace annabi Musa bakin fata ne
@adamfulani93972 жыл бұрын
wannan haka take farasa da ingila sun San komai amma badu son nunawa mode kwai mu tilastasu su fito a idon duniya su nina matsayinmmu
@duniyarmu2 жыл бұрын
👍 wannan gaskiya ne wallahi.
@muhdshafiu52272 жыл бұрын
Wannan haka yake kamar yadda muka karanta a hausa courses 👍👌
@duniyarmu2 жыл бұрын
Gaskiya ne, kaji maganar ilimi. 😊👍
@ishaqbinsaleh73092 жыл бұрын
toh this is a wonderful innovation to the world of today
@duniyarmu2 жыл бұрын
😊👍 Especially to Hausa speaking countries, most remarkably Nigar.
@ahmadouousmane20562 жыл бұрын
Allah yataymaka
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ameen Summa Ameen
@adamoudari70492 жыл бұрын
Allah ya kiyaye
@doctordodo37422 жыл бұрын
Wow, we Hausa people are something else!
@duniyarmu2 жыл бұрын
Oh yes! It seems like we are the most known early civilization in the world. Because: this history so-passed the Sumerian, Babylonian cultures, even the Mospetamians.
@mazajene2 жыл бұрын
Ina bibiyanku sosai
@duniyarmu2 жыл бұрын
Muna godiya 🙏
@ismailfx20242 жыл бұрын
Wai Ya Maganar Safarau kwana casa jn.... Naji labari wai za ka aure ta
@musaabolqasim4910 Жыл бұрын
ماشاء الله أمة الهوساوي
@Musaeasy2 жыл бұрын
Nice video,
@topblack21792 жыл бұрын
I always been believing that we Hausa are the chosen people. I grew up in Islamic society and I found many similarities between Hausa language and some words that Islam put them on Moses tongue and also many of the ancient Kemetic activities are just the same as ours this great anthropologist has to be adopted and protected by all of the Hausa people and I wish to get his contacts
@duniyarmu2 жыл бұрын
This is really motivational. Thanks ☺️👍
@ray_light44 Жыл бұрын
There’s nothing like chosen people today The chosen people used to be the Hebrews but they disobeyed god countless times so they faced gods wrath. Hausa have Arabic influences because we were literally influenced by Arab merchants during the 14-15 centuries
@SedouDafro-bq4mo Жыл бұрын
Ikon allah
@azizniger93622 жыл бұрын
Masha allah 👈🇳🇪
@kabiruabdullahibako93802 жыл бұрын
To God be the Glory. That's the meaning.
@kabiruabdullahibako93802 жыл бұрын
Of Masha Allah.
@albayantvzmf25342 жыл бұрын
Naji dadin kasancewar Hausa daddaen halshe ne Amma alakar Hausa da fir auna baiyiman dadi ba. Bangaren rubutun yaren Hausa na asali abun a yabane.
@duniyarmu2 жыл бұрын
Yare daban, sabon Allah ma daban. 😀
@RachidystechHub2 жыл бұрын
Abu yayi kyau, toh ya kamata hausawa su kama abun da kyau, kuma su kwato tarihin su.
@duniyarmu2 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne
@YarabbahIsyaku9 ай бұрын
Tofa maa shaa Allah
@Abdul_majid5482 жыл бұрын
To haka akayi!! Mu dai ba zamuce komai ba.
@duniyarmu2 жыл бұрын
😀
@GarbaAliyu2 жыл бұрын
Mashaallah 🙏
@duniyarmu2 жыл бұрын
Alhamdulillah 🙏
@nawasmuhammed48872 жыл бұрын
Bincike yagayamuku karya
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂😂😂
@ibrahimabdoulkarim70862 жыл бұрын
masha allah
@samyscisse99742 жыл бұрын
Kenan farahona bagobiri ne 😂 ikon Allah
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂
@zeezeebo2 жыл бұрын
Baku rabuwa da shari
@duniyarmu2 жыл бұрын
Meye na shari? Kana bincike kafin comment inba hakaba zakaji kunya a idon mutane. Marar ilimi baya comment akicin public.
@مريمالمحمد-و2ذ2 жыл бұрын
Masha Allah
@habeelamuhammad2924 Жыл бұрын
Karyane firauna ba kibde ne ba bahaushe bane yawwa
@duniyarmu Жыл бұрын
🤣🤣🤣 Annabi Musa daya girma a gidan Fir'auna shikuma wanne yare yake?
@habeelamuhammad2924 Жыл бұрын
@@duniyarmu yaren da akeyi a misra shiyakeyi
@duniyarmu Жыл бұрын
Kibdanci kuma sabon yarene in aka kwatanta da labarin damai binciken ya kawo, ba lallai yana nufin fir'auna RAMSI na 2 bane. Yana magana ne akan Asalin Fir'aunoni wato Sarakunansu. Zatonka in Fir'auna bahaushene, to hausawa sun zama ƴan wuta kenan ko? To matar Fir'una ma ƳarAljanna ce. Kuma ba abin kunya bane don fir'auna ya zama bahaushe domin laifin wani baya shafar wani. Amma ka kalli bidiyon kuwa? Domin kamata yayi kaji me akace tukun kafin kayi sharhi.
@abdoubabaleaboubacar54739 ай бұрын
Wasu kalmomin Hausa da larabte ba su da banbante. Sanan Kuma tarihin assalin haoussawa na da Nissa Chi ne yassa ganin tarihin da wahala
@YasmineYasmine-b2i Жыл бұрын
😂😂😂hum zuberu
@madysalt2 жыл бұрын
No doubt about this historical information, if one looks at kingdom of hausa in the Palace is so advanced like the system of government administration today, right from the head like sarki, waziri, galadima and so on, even with financial ministers is wonderful, maybe, western civilization copy the system of administration from hausa people, more research I think.
@duniyarmu2 жыл бұрын
This is indeed a piece of brilliant point of view, your hypothesis was absolutely worth spending time to dig down the rabbit hole. Thanks ☺️👍
@@duniyarmu Eh ilimi gaskia ne neman shi kuma wajibi ne amma karya haramun
@duniyarmu2 жыл бұрын
Wannan haka yake tabbas. Amma a zatonka maye abin karyar?
@nazifiumarjeme17502 жыл бұрын
@@duniyarmu Ba zato bane kuma ban karya ta hakan ba… nidai nayi tunatarwa ne akan cewa Karya dai Haramun
@duniyarmu2 жыл бұрын
Na fahinta. Ina godiya. 😀🙏
@hiqma862 жыл бұрын
iKon Allah
@duniyarmu2 жыл бұрын
... sai kallo. 😊👍
@ismailmusatambaridogonmarke Жыл бұрын
slm brkd yau
@duniyarmu Жыл бұрын
Ismail gaisuwa, ya garin?
@abdourahamaneabdoul.d258 Жыл бұрын
Ay wannan ba aboun alfahari bane.
@duniyarmu Жыл бұрын
Saboda me? Kana Nufin Allah zai hukunta wani akan laifin wanine. Matarsa ma yar'aljanna ce.
@sakinadeeni47132 жыл бұрын
Niko meye na dangantamu da Fir’auna ku ko sbd Allah, banga abin alfahari ba ga wanan dan’taliki marar ji. Na ta6a karanta labarinan a Google wajen 6-8 years ago
@duniyarmu2 жыл бұрын
Malama Sakina, idan har Fir'auna bahaushe ne kamar yadda kika firkanta, to Annabi Musa ma Bahaushe ne domin agidan fir'auna ya girma. Kuma alakanta bahaushe da fir'auna baya nufin Hausawa sun zama ƴan wuta, domin matar fir'aunama ƴar aljannna ce. Dan Allah inkin samu lokaci ki kalli wannan bidiyon namu zuwa karshe, DAN ALLAH kzbin.info/www/bejne/aKLUdH-MbtippNk MUNA GODIYA ☺️👍
@sakinadeeni47132 жыл бұрын
A daman ba muna nufin mun zama yan’ wuta bane, akan sami uba ba musulmi ba da’ ya zama musulmi d/s, suma wanda ba musulman ba bamu san qarshensu ba, rashin da’arsa ga Allah ne ya yi yawa. Eh gsky ne amma Annabi Musa (AS) yana cikin banu israel, hakafa Nana Asiya yar’ Aljanna ce, muma Allah yasa muyi kyakkyawan qarshe Amin. To In sha Allah
@duniyarmu2 жыл бұрын
Bayananki gaskiya ne. Ameen Summa Ameen ☺️🙏 Thanks 😊👍 Annabi Musa tabbas jinin Isra'ilawa ne, amma kasancewar agidan Fir'auna ya girma babu tantama sai yafi iya yaren Fir'auna fiye da Isra'ilanci.
@xsiri30222 жыл бұрын
Rā > Wā Rānā > Wānā, Wāān
@duniyarmu2 жыл бұрын
😀 ???
@alhassansalisu48112 жыл бұрын
Ikon Allah Idan kana Raye zakaji karya kalakala Wai fir auna bahaushe ne 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂 Gaskiya ne.
@samyscisse99742 жыл бұрын
😂😂😂 yala bagobiri ne ko ba adare 😂😂😂
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂
@souleymanrabo10542 жыл бұрын
ما شاء الله
@duniyarmu2 жыл бұрын
Alhamdulillah 🙏
@aishaabdulkadir58182 жыл бұрын
Dan Allah taya xan iya zuwa wannan garin ?
@duniyarmu2 жыл бұрын
A Niger ne ba nisa dazarar kin shiya.
@aishaabdulkadir58182 жыл бұрын
@@duniyarmu ohk ina nufin idan na je Niger din naje damagaran taya xan iya xuwa wancan garin da pyramid din yake
@duniyarmu2 жыл бұрын
Tafiyar 20km ne yamma da birnin ZINDAR, daga garin TIRMINI kuma 2km ne. Ga wannan map din, zai kaiki har can: maps.app.goo.gl/d1GLCxwUNw3K78tA6 Inkuma kina neman dan rakiya to. ☺️
@aishaabdulkadir58182 жыл бұрын
@@duniyarmu kai amma nagode sosai wlh insha Allahu xan je
@aishaabdulkadir58182 жыл бұрын
Idan naje Termini din ne xan dauki hanyar garin ko? Ai nagama Termini din baikai Damagaram dinba idan daga nan Nigeria ka tafi
@classiqboy98702 жыл бұрын
Wai annabi Musa Kenan ba haushe she a
@duniyarmu2 жыл бұрын
Matukar fir'auna bahaushe ne, to dole ne ya kasance Annabi Musa ma ya iya Hausa domin acikin gidan Fir'auna aka raineshi.
@doctordodo37422 жыл бұрын
Annabi Musa Kam Wasu Sunce Baqar Fata Ne. Ni Ban San Wannan Labari Ba Sai Da Wani Balarabe Dan Misirah Ya Shaida Mini Haka A Masallaci Cikin Azumi Da Ya Wuce A ' nan a Amruka. Allahu Ya A' Alam. Ni Karan Kaina Ban Yi Bincike Kan Wannan Magana Ba. Don Haka Bani Da Tabbas. Amma, Aje Azo Ilimi Qara Qaruwa Yake Komai Zai Fito Ko Bajima Ko Ba Dade. A huta Lafiya.
@duniyarmu2 жыл бұрын
Wannan gaskiyane, Amma Annabi Musa (AS) ba'isira'ile ne domin dangidan Annabi Yaqub (AS) ne daga Jerusalem. Amma bawai ina cewa shi ba baki bane, domin nima bansan kalarsa ba gaskiya. Muna godiya sosai, domin ta hanyar tattaunawa ilimi ke karuwa.
@dsunnah55932 жыл бұрын
Ammadai fir'aunan Nigeria kuke nufi ko?
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂 Allah zai iyayin fir'auna bafulatani ma, ikon Allah ya wuce nan. kzbin.info/www/bejne/aKLUdH-MbtippNk
@alhassansalisu48112 жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂
@Humy_2 жыл бұрын
To idan an gano sae a canxa rubutun ya koma na misirawan da din
@duniyarmu2 жыл бұрын
Habadai ai nasu yafi wuya.
@jdxh21542 жыл бұрын
Biri yayi kama da mutum
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂😂😂
@ibrahimprezi12392 жыл бұрын
👍🤲🥰🥰🇳🇪🇳🇬
@ummuabdullaah78232 жыл бұрын
KO KUN SAN FIR'AUNA BAHAUSHE NE???🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂😂😂
@mhhaafiz2 жыл бұрын
😂😂😂
@duniyarmu2 жыл бұрын
Amma kunsan hujjoji sune ilimi, ina fatan kunga bidiyon? 😂
@mhhaafiz2 жыл бұрын
@@duniyarmu haka ne🙂! Muna godiya da ilimimantarwar ka
Slm. Muma godia, babu shakka comment dinka yana kara mana kwarin gwiwa sosai. InsslhaAllah zamu kawosu nan bada jimawaba.
@innieski54662 жыл бұрын
@@duniyarmu ameen Allah yadafamaka Acikin duk al amuranka kuma yabaka iko nakawomana ameen
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ameen Thumma Ameen MUNA GODIYA 😀👍
@innieski54662 жыл бұрын
@@duniyarmu ❤❤👀👂💗
@fatimausman8112 жыл бұрын
Kwandi
@duniyarmu2 жыл бұрын
😊 Hmm.
@bellouthman26202 жыл бұрын
Mu, Allah maigirma da daukaka yayi muna bayanin asalin dan Adam ba daga burai bane,burai daban dan adam daban babu alaqa tsakaninsu, Kudai ku qara bincike.
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂😂😂 @Bello Uthman: Kana da gaskiya, mu kawai labaransu muke kawowa, kuma sanin abinda wani yake cewa akankama ilimi ne.
@sadiqmusa80172 жыл бұрын
Basira ya kari
@duniyarmu2 жыл бұрын
Maganace ta hujja da ilimi.
@kasimisah1309 Жыл бұрын
Tabbas haka ne ga jikanshi ma nan Buhari ya na mulkin Nijeriya
@raidaburitv81072 жыл бұрын
Makaryaci wllh ku kuke bata mana suna a KZbin
@duniyarmu2 жыл бұрын
Karyarme nayima?
@duniyarmu2 жыл бұрын
Baka da hujja??? Lallai ka cika jaki, daƙiƙi. Kana bincike kafin ka yanke hukunci. DABBA 🐑🐐🦌
@duniyarmu2 жыл бұрын
@RAI DA BURI TV To ANNABI MUSA kuma da wanne yaran yayi magana da FIR'AUNA? Kai daƙiƙine, kalmar fir'auna na nufin PHARAOH da Hausa kuma ana nufin SARKI. Kuma banine nayi bayaninba gidan rediyon BBC ne. Kumama Hausa ai yarene, kana nufin su ƙabilar da fir'auna yake cikinsu su kafiraine kenan. Ko bakasan cewa matarsama ƴar Aljanna bace. Maye kuma dan ance fir'auna Bahaushe ne? Kenan kanaso ka nunamin kai me kishin Hausa ne? Amma mu Hausawa munji kunyar samun irinka daƙiƙi wanda baisan BINCIKE ba, kuma mai Faɗa ba hujja. Ya kamata kana binkice kafin kaciwa mutane mutunci. Amma tunda kai BAGIDAJE ne nasan bazaka iya ganewa ba.
@boubacargarba6332 жыл бұрын
Hali Malan bahauche hassada kai mi kayi jahili
@yusufbubah17602 жыл бұрын
Kai Mahaukacine Dan bakin cikin Kabilar Hausa Bawan Allah saidai kayi hakuri amma Hausa Ikon Allah ce
@yahayaraberabekafinta71722 жыл бұрын
Mln kayi kokarifah
@duniyarmu2 жыл бұрын
Thanks
@aliyuyau69022 жыл бұрын
Mu Hausawa bamu karbaba
@duniyarmu2 жыл бұрын
😀 Dan kalli bidiyon tukunna. Bawai magana ake da ka ba. Hujjace da ilimi.
@Humy_2 жыл бұрын
Yanxu hoton karnika da tsintsaye shine rubutun hausa na da 🤔😂
@duniyarmu2 жыл бұрын
Tabbas kuwa. 😂
@teneretenere14012 жыл бұрын
Haussa bay da rubutu
@duniyarmu2 жыл бұрын
🤣🤣🤣
@Humy_2 жыл бұрын
@Mas-ud Al-hassan ahaka kuma muke san shi ba 😂
@duniyarmu2 жыл бұрын
🤣👍
@ummuabdullaah78232 жыл бұрын
Ashe dole baƙin halin Hausawa ya fi na kowacce ƙabila 🤣 For God sake mu daina ɗaukan komai crises akwai raha tsakanin Ƙabilu wanda ke kara shakuwa we have to be taking things easy though kowa da irin halin shi yake wa mutum hukunci idan na kirki na kirki ko kuma akasin haka
@duniyarmu2 жыл бұрын
😀😀😀
@ummuabdullaah78232 жыл бұрын
@Masud Saleh 😂😂😂 dayake ni ka ga Nufe ce ban da haɗi sa su Fulben amma tabbas ƙyashi, hassada, mugunta, in ka samu BAHAUSHE ka sa aya.
@ummuabdullaah78232 жыл бұрын
@Mas-ud Al-hassan kaima fa Ɗan-uwa kayi wa Fulani kuɗin goro baka yi duba da a cikin su ne aka sami Mujaddadin Islama Shehu Usmanu Ɗanfodiyo ba da dai sauran manyan mutane masu babbar gudunmawa a Musulunci waɗan da suma Fulani ne ba
@ummuabdullaah78232 жыл бұрын
@Mas-ud Al-hassan Auren BAHAUSHE ai ba ƙaramar jarrabawa bace 🥺😰😨😥😢
@ummuabdullaah78232 жыл бұрын
@Mas-ud Al-hassan Toh Allah yasa mu dace ya kuma ɗora mu akan daidai
@ibrahimwest94402 жыл бұрын
Giza( egypt) daban Geza( kalmar ka) daban.. kada ku raina ma mutane wayau.
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂😂😂 Kaima ko haushi kaji saboda ance fir'auna Bahaushe ne? Annabi Musa kuma da wanne yare yake magana da Fir'auna? Tunda dai agidan Fir'auna ya girma.
@AbdulahiAbdulahiama Жыл бұрын
E
@younoussaomar33472 жыл бұрын
Naji dadin tarihin ga amma a tch firaouna bahawche ne gaskiya a duba day
@duniyarmu2 жыл бұрын
Malam Younoussa, idan har Fir'auna bahaushe ne, to Annabi Musa ma Bahaushe ne domin agidan fir'auna ya girma. Kuma alakanta bahaushe da fir'auna baya nufin Hausawa sun zama ƴan wuta, domin matar fir'aunama ƴar aljannna ce. Dan Allah inka samu lokaci ka kalli wannan bidiyon namu zuwa karshe, DAN ALLAH kzbin.info/www/bejne/aKLUdH-MbtippNk MUN GODE ☺️👍
@ganuwatv2 жыл бұрын
Shirme
@duniyarmu2 жыл бұрын
😂 Hmm!
@ahmadouelhadjisoule42742 жыл бұрын
Très de confusion dans.le dire de maître souley, car : le garou ou rempart de Zinder , on sais bien.qu'il est consu dans le annees de reigne de Tanimoun (17 _18 ème siècle.et si onconsider le damagaram (takaya) elle n'était pas en.pays haussa plutôt beriberi (barébari)
@duniyarmu2 жыл бұрын
Really?? 😀 Am sorry, I don't know what u just said. I even try to translate it Franch to English, however the result its not as meaningful.
@abdulkareemabdullahi17632 жыл бұрын
To,mude munaji acigabada kokari
@duniyarmu2 жыл бұрын
Thanks 😊👍
@idrississia70622 жыл бұрын
🤣🤣🤣
@yakubumusa58552 жыл бұрын
Na san bahaushene to tuni soda hausawa kiftawane
@duniyarmu2 жыл бұрын
Da gaske? 😀 Kumafa kaga in akabi salasala to za'a iya samun alaka tsakanin mu da Copt din. 🤔
@ismailfx20242 жыл бұрын
Hahahahhaha
@feriszeane56952 жыл бұрын
Anatare
@duniyarmu2 жыл бұрын
Ana Tare, Mun gode.
@abdougado53712 жыл бұрын
a a fira'auna bamu san cewa bahaushe bane, amman muna tsanmanin cewa dai bakar fatane
@duniyarmu2 жыл бұрын
☺️👍 Gaskiya ne
@2nicedankanawaneh2 жыл бұрын
Anzo Gun😂
@aragamusa21442 жыл бұрын
Can anyone for the sake of Allah translate
@duniyarmu2 жыл бұрын
@Araga Musa. What do u wanted to be translate?
@abdurrahamanabubakar75602 жыл бұрын
They are talking about egypt are related to Hausa language
@duniyarmu2 жыл бұрын
It's the presentation interview of a research study which claims that ancient Egyptians and their Pharos are primarily HAUSA people. Originated from Damagaran in Niger.
@happyhub_ng2 жыл бұрын
They said the creature that is called fir,auna the olden days unbeliever creature his language is hausa by research
@abdulfari35282 жыл бұрын
Its indicating that hausa were originally frm egypt...their own way of speakings,dressing nd the pyramid in damagaram shows that people live more than thousand years in same damagaram( dan baki) b4 living to egypt where we have d pyramid existing in egypt...
@ahmad-talbaimamuddeen31432 жыл бұрын
Taaab, yanzu hausa ne fir'aunu kenan kut... Ni dai gaskiya kamar ban da...
@emmanuelogeh9622 жыл бұрын
Bahaushen kano 😂
@duniyarmu2 жыл бұрын
Baraba da zuwa. 😃🙏
@nasiruumar42892 жыл бұрын
Shin firauna bakine Ko fari
@duniyarmu2 жыл бұрын
Bakine amma ba wulik ba. Duba wannan www.google.com/search?q=ramses+II&client=ms-android-samsung-gj-rev1&prmd=inv&sxsrf=ALiCzsaf1HjMpmYG4pmfX1sK-XbZkKVmbw:1653257504586&source=lnms&tbm=isch&sa=X&ved=2ahUKEwizu6GSkPT3AhXIxoUKHeyXAcEQ_AUoAXoECAIQAQ&biw=360&bih=670&dpr=3#imgrc=BfQywgYufJ1MhM
@RachidystechHub2 жыл бұрын
Neman danganta fir'aunawa da farar fata, abu ne wanda bature yayi, domin ba sa so ace ai bakake ne. Dan acewarsu bakaken mutane basu Kai inda zasu mallakar mayan dauloli kamar na Masar.
@duniyarmu2 жыл бұрын
Gaskiya ne
@gmailcommahammadushehubaga60312 жыл бұрын
babu aya babu hadisi kawai sai magana karya
@duniyarmu2 жыл бұрын
Kafin samuwar AYA da HADISI fa? Kana nufin duk maganganun karya mutane suke? Amsar sai mai ilimi, abin da baka dashi.