Shirin Rana na DW 22.11.2024

  Рет қаралды 1,949

DW Hausa

DW Hausa

Күн бұрын

1. Majalisar Wakilan Najeriya ta yi watsi da kudurin dokar da ya nemi a mayar da kasar bisa tsarin wa’adi daya na shekara shida ga shugaban kasa da gwamnoni da kuma ‘yan majalisun dokoki, tare da bullo da tsarin karba-karba.
2. Al'ummar karamar hukumar Batsari a jihar katsina, masu fama da hare-haren 'yanbindiga sun fara amfani da matasa wajen tsare manoma su cire amfanin gonarsu.
3. Majalisar dokokin Masar ta amince da sabuwar dokar bai wa baki mafaka a kasar wadanda adadinsu ya Kai miliyan tara da yawanci suka fito daga Kasashen Larabawa, lamain da ke ci gaba da tada kura.
4. Muna tafe da sharhunan jaridun Jamus a kan nahiyar Afirka.

Пікірлер: 1
Shirin Rana 25.11.2024 Kai Tsaye
1:01:51
DW Hausa
Рет қаралды 2,1 М.
Shirin Yamma 22.11.2024 KaiTsaye
59:22
DW Hausa
Рет қаралды 1,6 М.
Do you love Blackpink?🖤🩷
00:23
Karina
Рет қаралды 17 МЛН
Players push long pins through a cardboard box attempting to pop the balloon!
00:31
ТЮРЕМЩИК В БОКСЕ! #shorts
00:58
HARD_MMA
Рет қаралды 2,6 МЛН
Sirin Yamma 21.11.2024 Kai Tsaye
1:01:15
DW Hausa
Рет қаралды 1,3 М.
Shirin Yamma 25.11.2024 Kai Tsaye
59:42
DW Hausa
Рет қаралды 848
Shirin Ra'ayin Malamai kan zaben Jamus da ke tafe a 2025
30:17
Shirin Yamma 20.11.2024
59:46
DW Hausa
Рет қаралды 1,2 М.
Shirin Safe 23.11.2024
30:02
DW Hausa
Рет қаралды 1,6 М.
Daga Bakin Mai ita tare da momi Gombe
6:13
BBC News Hausa
Рет қаралды 1 МЛН
Shirin Rana 20.11.2024 Kai Tsaye
1:00:32
DW Hausa
Рет қаралды 1,9 М.
Do you love Blackpink?🖤🩷
00:23
Karina
Рет қаралды 17 МЛН